Maganin istimna,i cikin sati biyu

  • Home
  • Maganin istimna,i cikin sati biyu

Maganin istimna,i cikin sati biyu ❤️ingan taccen maganin istimana,i na mata da maza da kankamcewar ga
Kukirau ko whatsapp +233202263948

08/09/2025

Indai kasan kana aikatawa to akwai mataccen Mani a mararka domin duk yanda kafitar dashi Bata hanyar saduwa da maceba baya fita duka Kuma zai tsaya Maka a mara ya haifar Maka da kashe Maka kwayoyin haihuwa da Kuma kashe Maka wasu jijiyoyi masu tai Maka nasamu karfi zai haddasa Maka kankancewar gaba zata koma kamar ta karamin yaro da saurin kawowa ,,to kayi amfani da wannan maganin da izinin Allah zaka samu sauki

Kasamu Albasa kamar guda biyu sai kayankata kanana sai kasamu tafarnuwa kamar guda 5 itama kayankata sai kadaura akan wuta kazuba ruwa kamar Kofi 5 idan yatafasa kazuba acikin filas ko Wani Abu Mai rike zafi karinga Sha safe da yammaci insha Allah zaka samu sauki da izinin Allah domin samun izini kayiwa annabi Muhammad sallallawa alaiwasallam salati 100 nima kiyi min addu a,,

Hada *zuma da lemun tsami (lemon juice)* na da *fa'idodi da dama* ga jikin dan Adam, musamman idan ana sha da safe a kan...
08/09/2025

Hada *zuma da lemun tsami (lemon juice)* na da *fa'idodi da dama* ga jikin dan Adam, musamman idan ana sha da safe a kan ciki babu abinci:

*Fa'idodin hadin:*

1. *Tsaftace hanji da hanta:*
- Yana taimakawa wajen fitar da gubobi daga jiki (detox).

2. *Karfafa garkuwar jiki:*
- Lemon tsami na dauke da *Vitamin C*, yayin da zuma ke dauke da *antioxidants*.

3. *Rage kiba:*
- Wannan hadin na taimakawa wajen narkar da mai a jiki idan ana shansa da safe.

4. *Gyaran fata:*
- Yana taimakawa fata ta kasance mai laushi da haske.

5. *Maganin mura da tari:*
- Zuma da lemon suna da sinadarai da ke taimakawa wajen rage radadin mura da tsaftace makogwaro.

6. *Inganta narkewar abinci:*
- Yana taimakawa hanji wajen narkar da abinci cikin sauki.

*Yadda ake sha:*
- A hada *ruwan dumi kadan*, a saka *cokali 1 na zuma* da *rabin lemun tsami*, a sha da safe kafin cin komai.

> *Lura:* Idan kana da ciwon ciki (ulcer), kana bukatar shawarar likita kafin amfani da lemon tsami.

Ga wasu *kayan lambu da 'ya'yan itatuwa* da aka fi danganta da *kara yawan maniyyi da ingantacciyar lafiyarsa*:*1. Albas...
27/08/2025

Ga wasu *kayan lambu da 'ya'yan itatuwa* da aka fi danganta da *kara yawan maniyyi da ingantacciyar lafiyarsa*:

*1. Albasa da Tafarnuwa*
- Suna karfafa jini da kuma kara testosterone.
- Yana taimakawa wajen s***m production.

*2. Kabeji (Cabbage)*
- Tana dauke da folate da antioxidants masu taimakawa wajen kare maniyyi.

*3. Karas (Carrots)*
- Yana da *beta-carotene*, wanda ke kare maniyyi daga lalacewa.

*4. Spinat (Danyen alayyahu)*
- Mai yawan *folate*, wanda ke da matukar amfani wajen samar da ingantaccen maniyyi.

*5. Gwanda (Banana)*
- Tana dauke da bromelain, wanda ke taimakawa wajen daidaita hormones.

*6. Avocado*
- Mai wadataccen *vitamin E, C da zinc*, masu inganta s***m motility da quality.

*7. Ayaba*
- Yana kara kuzari da inganta lafiyar mazakuta.

*8. Kayan gwari kamar:*
- *Cucumber, beetroot, da tomatoes* — suna da antioxidants da ke kare maniyyi daga lalacewa.

*Tips:*
- Ka sha ruwa sosai.
- Ka guji yawan sinadaran roba da ke jikin abinci (processed foods).
- Ka rage damuwa.
- Ka guji taba sigari da barasa.

*WASA DA AL'AURA (ISTIMNA'I):* ✅Bayani kan illoli, Shawarwari da magani. daga cibiyar IMAMUDDEEN ISLAMIC MEDICINEWhatsAp...
25/08/2025

*WASA DA AL'AURA (ISTIMNA'I):* ✅

Bayani kan illoli, Shawarwari da magani. daga cibiyar IMAMUDDEEN ISLAMIC MEDICINE

WhatsApp +233202263948

Kadan daga cikin illolin da istimna'i yake haifarwa ga Wanda yake yinsa. Ko lokaci n da akeyi, ko bayan an daina yi.

✅ Kankancewar zakari da maraina.
✅ Saurin kawowa ko rashin karfin mazakuta.
✅ Karancin maniyyi ko tsinkewar maniyyi.
✅ Yawan mantuwa.
✅ Rage hazakar kwalwa.
✅ Yana haddasa Mantuwa..
✅ Ramar jiki ko 'karancin sha'awa,
✅ Wanda na iya haddasa rashin haihuwa.
✅ Raunin jiki, raunin garkuwar jiki,
✅ Jin ciwon kai akai-akai, ciwon baya,
✅ Fitar maniyyi hakanan kawai.
✅ Bushewar fatar kan zakari.
✅ Karkacewar zakari ko sauya masa sigarsa
✅ Bugawar zuciya da sauri,
✅ Zubar gashi,
✅ Kurajen fuska da hannu, jin magani...

😭😭😭
24/08/2025

😭😭😭

Yaunaga abin mamaki wata yarinya amakotanmu tayi aure befi 3 months da yin bikinba kawai saigata tazo gidana mukagaisa t...
24/08/2025

Yaunaga abin mamaki wata yarinya amakotanmu tayi aure befi 3 months da yin bikinba kawai saigata tazo gidana mukagaisa to dama tinkantai aure tanakawo gyaran kaya saitazo da hijabi zan dinkemata wuyan yaymata yawa daman tana zuwa taxa wayanta chaji saita tambayeni ko inada kati awayana nacema aa tace inbata Biro naba saita kwashe number a wayanta sannan ngm gyaramt hijabin tacire najikinta saitasa Wanda nagyaramata tace baritadawo nace to saitadawo bayan kaman 30 minutes
Cenmukaji hayaniya da ihu natashi sauna leka mezangani itanagani mijin yarikemata wuyan hijab yana janta tazo sutafi tana tirjewa ga maman tana yasakarma yah shikuma yaki saki yana kaimata duka da mari yanajanta anarirrikeshi yana bazaisaketaba mutane akaje anashiga tsakani yashakemata wuyan hijabi kaman zai kashe maman dataga haka saita tsissinkamai mari kai nikikamara tace ammareka Amman duk da haka yakisakinta zancigaba anjima

Aslm ykk Anty y ruwa Don Allah ki boye sunana yn uwa subani shawara Alhamdu lilla Shekara biyu cikin ta ukku da aure mun...
23/08/2025

Aslm ykk Anty y ruwa Don Allah ki boye sunana yn uwa subani shawara Alhamdu lilla Shekara biyu cikin ta ukku da aure muna zaune da mijina akwai da babu dayake yanada rufin asiri Amma ba mai kudi bane sai yanzu Allah ya bani ciki wata takwas wlh sis tunda nasamu ciki komai ya canza komai nayi sai ya kushe baya yabawa kuma da bahaka yakeba sannan kuma nike masa wanki da guga in yazo ya gani yata yabawa yanamin Addua Amma yanzu duk da inadq ciki ina masa komai ban fasaba har da wankin Amma haka yake kushe wa sannan duk wani lalura nawa ya daina mini kuma idan na tambaya yayi fushi kuma bazaiyiba Amma gefen Abinci yana bani Abinci dama tunda mukayi aure bai taba yimin kayan sallah ba koda takalmi bai taba siyaminba kuma aha na daure nayi hakuri 😥 sannan kuma ko wurin hadin lefena dama ba a sa komai ba takalmi ko kafa daya ba asaba b***e jaka yace bayan biki zan cika Amma yabar batun in short anty yanzu komai bai siyaba na haihuwa tun daga ni har jaririn gashi haihuwar fari ce kuma uwaye na masu karamin karfi ne watanara ko girki ba ayi gidanmu inada keken dinki ina dan samun kudi to yanzu wata hudu da lala cewar keken nakai gidanmu mamata tabada kudi agyara shine yace in anso zai kaimin gyara gashi yanzu wata hudu da ansowa Amma yaki kai gyara in nayi magana yata fushi gashi in na haihu gidanmu zani wanka saboda haka Al adar garinmu yake Don Allah kubani shawara yadda zanyi abun na damuna

Ko wace cuta arayuwa tana d magani.Kmr yanda istimna'i Yana d magani Wanda yazo daga bakin abun sonmu Mae gsky Kuma abun...
21/08/2025

Ko wace cuta arayuwa tana d magani.

Kmr yanda istimna'i Yana d magani Wanda yazo daga bakin abun sonmu Mae gsky Kuma abun gasgatawa saw

Akwai addu'ar d manzon Allah y kawo wadda ko Zina mutum yakeyi wallahi billahi idan yanayinta sai abun ya fits aransa kwata kwata ze koma duk duniya b abun daya tsana kmr wannan Abu musamman idan y tuna sabon Allah neh

18/08/2025

kuyi tambaya akan magani nafada muku kyauta

😭😭😭😭😭
14/08/2025

😭😭😭😭😭

KADA KA KUSKURA KA AURI DUK WATA YARINYA DA TASAN AMFANIN WANNAN ABIN
04/08/2025

KADA KA KUSKURA KA AURI DUK WATA YARINYA DA TASAN AMFANIN WANNAN ABIN

Address

Kusada Kasuwar Zamani Ta Yan Karfe

810101

Telephone

+2348169774454

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maganin istimna,i cikin sati biyu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your practice to be the top-listed Clinic?

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram