Meet the OBGYN

Meet the OBGYN Fatima is an O&G specialist, an academic, a wife, and a proud mother of 3 beautiful girls. Consultant Obstetrician & Gynecologist

26/03/2024

Topic: Abubuwan kulawa tattare da hawan jinin maiciki (Pre-eclampsia)
Mai gabatarwa: Dr. Fatima Mahmud (O & G Specialist, ABUTH)
Mai Ta'aliki: Prof. Umma Bawa (O & G Consultant, ABUTH)
Date: 2 April, 2023
Venue: ITN Juma'ah Mosque, Zangon Shanu, Zaria
Organizers: Hayin Mallam Ummahat Organization

⌚TIMESTAMPS
0:00 Pre-eclampsia
36:00 Ta'aliki
52:00 Testimonies
1:07:00 Q & A
1:30:00 Closing remarks

06/01/2024

Part 2: Wannan muhadara ce da aka shirya a Markazul Wa'ayil Islamiy Lit-Ta'alimi Wal-Irshad Wal-Buhuthil Ilmiyyah, Tudun Jukun, Zaria, Kaduna, Nigeria.

Mai Muhadara ta biyu:

Dr. Aisha Shehu (ABU Teaching Hospital Shika, Zaria)

Maudu'i: Hanyoyin magance matsalolin da mata ke fuskanta a lokacin haihuwa da kuma bayan haihuwa

06/01/2024

Part 1: Wannan muhadara ce da aka shirya a Markazul Wa'ayil Islamiy Lit-Ta'alimi Wal-Irshad Wal-Buhuthil Ilmiyyah, Tudun Jukun, Zaria, Kaduna, Nigeria.

Mai Muhadara ta farko:

Dr. Fatima Mahmud (ABU Teaching Hospital Shika, Zaria)

Maudu'i: Matsalolin da Mata ke fuskanta a lokacin Haihuwa da kuma bayan Haihuwa

06/01/2024

Part 3: Wannan muhadara ce da aka shirya a Markazul Wa'ayil Islamiy Lit-Ta'alimi Wal-Irshad Wal-Buhuthil Ilmiyyah, Tudun Jukun, Zaria, Kaduna, Nigeria.

Mai Muhadara ta uku:

Dr. Fatima Mahmud da Dr. Aisha Shehu

Maudu'i: Amsoshin tambayoyi akan matsalolin da mata ke fuskanta a lokacin haihuwa da kuma bayan haihuwa

18/09/2023
31/01/2023

Bayani a game da Cervical Cancer (dajin bakin mahaifa) da kuma hanyoyin da za a iya kare kai daga daukan shi.

28/01/2023
14/01/2023

Wannan Phone-in Program ne wanda Alheri Radio FM Zaria ta gabatar a qarqashin shirin ta na, 'Lafiya Ta Fi Kudi' a ranar Juma'ah, 13-01-2023.

A must read for my constituency members. Do well to share with your better halves too. Get some highly recommended, well...
04/01/2023

A must read for my constituency members. Do well to share with your better halves too. Get some highly recommended, well-deserved pampering.

Mental Disorders Waɗanda S**a Shafi Mata Kaɗai: PMDD & GPPPD

Very important information for my constituency members.
31/12/2022

Very important information for my constituency members.

Ciwon Aljani Ne Ko Kuwa Dissociative Identity Disorder?

Address

Ahmadu Bello University Teaching Hospital (ABUTH), Shika
Zaria
810241

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Meet the OBGYN posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Meet the OBGYN:

Share