Sarki Mai Duna

Sarki Mai Duna DUK WANI CUTA AKWAI MAGANINTA SAIDAI IN BA ANEMA BA ALLAH KABARMU DA RASULILLAHI S A W
ZAKU IYA KIRA KO WHATSAPP
08062280324

06/03/2026
08062280324ZOBUNAN HATIMIN DAMUKE HADAWA  GADUK MAI BUKATAR ZOBEN KO AINA KAKE ZAMU AIKAMA DARAJAR ANNABI S A WDAFA'IN D...
06/03/2026

08062280324
ZOBUNAN HATIMIN DAMUKE HADAWA GADUK MAI BUKATAR ZOBEN KO AINA KAKE ZAMU AIKAMA DARAJAR ANNABI S A W

DAFA'IN DAKE JIKIN ZOBEN:
1- TSARINE DAGA JIFA
2- TSARINE DAGA MAYU DA ISKA
3- TSARINE DAGA SHARRIN ABUN HAWA
DADAI SAURANSU

JALABIN DAKE JIKIN ZOBEN:
1- FARIN JINI.
2- KWARJINI.
3- SOYAYYAR JAMA’A.
4- ALBARKAR HANNU.
5- SAMUN CINIKI.
6- SAMUN KARBUWA.
7- SAMUN ALHERI A WAJEN MUTANE.

ANA FITAR DA SHI NE TA HANYAR TAURARONKA, SUNANKA DA SUNAN MAHAIFIYA TA HANYAR BURUJINKA.
MAI BUQATA YA KIRA KO WHATSAPP 08062280324

Tsarabar watan Ramadan ga masu Neman Allah ya biya musu bukatunsu na alheri cikin wannan watan Dan Allah kutsaya KU aika...
05/03/2026

Tsarabar watan Ramadan ga masu Neman Allah ya biya musu bukatunsu na alheri cikin wannan watan Dan Allah kutsaya KU aikata Wannan sirrin

Ana fara wannan sirrin Ranar alhamis na watan azumi ko na farko Kona biyu ko alhamis din karshen wata Karfe 10 na dare kayi alwala kayi nafila raka'a biyu kowane raka'a akaranta fatiha da Iza'ja'a bayan an idar ayi wuridin 👇👇

Surar inna anzalnahu Kafa 111
Surar Alam nashara Kafa 111
Surar Iza'ja'a nasrullahi kafa 111
Istigfari 100 hailala 100 Salati 100

Sai amikawa Allah bukata ayi hakan kwana uku Ajere bukata zata biya alfarmar annabi Muhammad s a w

Anyi Izini Gawanda Sukayi Share Zuwa Wasu Group domin al'umma su amfana Tareda Yiwa Annabi S a w salati

Domin Karin bayani ko anasan wani taimakon namu akira ko WhatsApp 08062280324

Sirrikan da suke cikin wannan zobunan 08062280324GASU KAMAR HAKA ZOBEN Azurfan maganin mayuZOBEN azurfa na maganin farin...
04/03/2026

Sirrikan da suke cikin wannan zobunan
08062280324

GASU KAMAR HAKA
ZOBEN Azurfan maganin mayu

ZOBEN azurfa na maganin farin jini

ZOBEN azurfa na maganin kariya

ZOBEN azurfa na maganin budewar harkoki

ZOBEN azurfa na maganin jinnu

ZOBEN azurfa na maganin Sammu

ZOBEN azurfa na maganin samun nasara akan maqiya

ZOBEN azurfa na maganin Kariya daga bakeken Aljanu idan suan tare dakai kana sawa nan take zassu gudu Subar jikinka
ZOBEN azurfa na maganin Kariya daga makiya da ma hassada

ZOBEN azurfa na maganin Kariya daga Sihiri jifa tsafi kambun baka maita makaru
ZOBEN azurfa na Kariya daga Turen Baqaqen Aljanu indai yana tare dakai wlh bazasu iya shiga jikinka ba da iKon Allah

ZOBEN azurfa na Samun Farin Jini wajan jama,a da kwarjini
ZOBEN azurfa na Samun Ijaban aiki
ZOBEN azurfa na Samun Kasuwa da Jamaa cikin harkan kasuwanci
Zoben azurfa na Samun Karbuwa wajan manyan mutane Da Samun Rinjaye dadai sauransu
Gamasu bukatar zoben kukira 08062280324

NEMAN TSARI DAGA MUGAYEN ALJANUAna Rubuta Bismillah Kafa Goma Sha Tara 19 A Sha Kullum Har zuwa Kwana 21 In Allah Ya so ...
02/03/2026

NEMAN TSARI DAGA MUGAYEN ALJANU

Ana Rubuta Bismillah Kafa Goma Sha Tara 19 A Sha Kullum Har zuwa Kwana 21 In Allah Ya so Allah Zai Kare ka daga sharrin mugayen Aljanu alfarmar annabi Muhammad s a w

Anyi Izini Gawanda Sukayi Share Zuwa Wasu Group Tareda Yiwa Annabi S a w salati

Domin Karin bayani kira ko WhatsApp 08062280324

Allah kayaye mana kunci da rasulillahi S a w
01/03/2026

Allah kayaye mana kunci da rasulillahi
S a w

01/03/2026

ASSALAMU ALAIKA DAN GATAN RABBU MUHAMMADU RASULILLAHI S A W

DAFA'I DA JALABIWannan zoben mallakar shi alheri ne ga Dan kasuwa ko manomi ko maaikaci da yan siyasa
01/03/2026

DAFA'I DA JALABI

Wannan zoben mallakar shi alheri ne ga Dan kasuwa ko manomi ko maaikaci da yan siyasa

01/03/2026

Allah ka wanzar da farin ciki azukatanmu Dan kyawun murmushin rasulillahi S a w

Kuyi kokarin mallakar wannan zobunan namu domin sirrikansu yanada yawa da Ake hadawa darajar annabi s a w GA kadan daga ...
01/03/2026

Kuyi kokarin mallakar wannan zobunan namu domin sirrikansu yanada yawa da Ake hadawa darajar annabi s a w

GA kadan daga cikin 👇👇ZOBEN AZURFA MASU DAUKE DA SIRRUKA NA MAGUNGUNA IRI DABAN DABAN
08062280324

GASU KAMAR HAKA
ZOBEN Azurfan maganin mayu

ZOBEN azurfa na maganin farin jini

ZOBEN azurfa na maganin kariya

ZOBEN azurfa na maganin budewar harkoki

ZOBEN azurfa na maganin jinnu

ZOBEN azurfa na maganin Sammu

ZOBEN azurfa na maganin samun nasara akan maqiya

ZOBEN azurfa na Maganin kasuwa

ZOBEN azurfa na maganin Kariya daga bakeken Aljanu idan suan tare dakai kana sawa nan take zassu gudu Subar jikinka
ZOBEN azurfa na maganin Kariya daga makiya da ma hassada

ZOBEN azurfa na maganin Kariya daga Sihiri jifa tsafi kambun baka maita makaru
ZOBEN azurfa na Kariya daga Turen Baqaqen Aljanu indai yana tare dakai wlh bazasu iya shiga jikinka ba da iKon Allah

ZOBEN azurfa na Samun Farin Jini wajan jama,a da kwarjini
ZOBEN azurfa na Samun Ijaban aiki
ZOBEN azurfa na Samun Kasuwa da Jamaa cikin harkan kasuwanci
Zoben azurfa na Samun Karbuwa wajan manyan mutane Da Samun Rinjaye dadai sauransu
Gamasu bukatar zoben kukira 08062280324

Farin jini da kwarjini Duk Mai son yasamu farin jini da kwarjini ana Rubuta Wannan Sirrin asaka da faskaran aradu sannan...
28/02/2026

Farin jini da kwarjini

Duk Mai son yasamu farin jini da kwarjini ana Rubuta Wannan Sirrin asaka da faskaran aradu sannan Kuma anayi ayi laya arataya AJIKI ko asamu abuga hatimin a zoben azurfa darajar annabi s a w indai bukatarka farin jini da kwarjini za asamu insha Allah

Anyi Izini Gawanda Sukayi Share Zuwa Wasu Group Tareda Yiwa Annabi S A W SALATI

Domin Karin bayani kira ko WhatsApp 08062280324

27/02/2026

Kutsaya KU saurara Kuma ayi share sbd al'umma su amfana alfarmar annabi s a w

Address

Nagoyi Queen Amina
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sarki Mai Duna posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram