28/03/2024
DOMIN SAMUN HAIHUWA INSHA ALLAH.
1. Ki samun Yar" yan" Habbatus sauda wanda ba'a daka ba ki
rika turara gabanki dashi.
Insha Allahu koda Aljanu ne s**ayi ajiya acikin mahaifar ki ko farjinki, to ajiyar tasu zata lalace
kuma mahaifar zata bude kuma ki samu haihuwa bi Iznil Lahi.
Alamar ajiyarsu acikin farjinki ko mahaifarki, zaki ga idan kina
jima'i da mijinki kina jin zafi, ko kuma babu dan dano ko kadan.
Amma idan aljanin ne yazo saduwa dake a mafarki kina jin
dadi.
Kuma idan kin gama jima'i da mijinki zaki ga maniyyin yana
fitowa waje kamar ana tunkudoshi To insha Allahu zaki samu waraka da zarar kin dukufa da yin wannan turaren nan.
2. Ki samu kwayoyin habbatus sauda din ki soyasu a kasko
(sama-sama) sannan ki samu zuma farar saqa mai kyau ki hadasu ki gauraya kina shansu har tsawon sati shida zuwa
takwas.
Insha Allahu zaki samu rabo. Domin na san wadanda s**a jarraba kuma s**a dace daga cikin mutanen mu na nan birnin Kebbi, Yanzu haka sun samu haihuwa tun ashekarar da ta
gabata.
3. Ki samu Man Zaitun da Man Habbah da Man Albabunaj ki hadasu waje guda (dai dai da juna) sannan ki karanta Ayatur
Ruqyah acikinsu tare da Suratu Aali Imraan da Suratul Anbiya'i
baki dayansu.
Sai ki rika shafawa duk jikinki kuma kina shan
cokali guda safe da yamma Kullum har sati shida zuwa
takwas. Insha Allahu zaki samu haihuwa.
4. Ki samu Man Albabunaj mai kyau ki rika jansa acikin sirinji
(bayan an cire allurar) kina matsawa (3ml) kullum acikin gabanki, sannan ki kwanta tsawon minti 15 har ya ratsa jikinki. Shima wannan yakan magance matsalar toshewar mahaifa, ko
matsalolin tsiron mahaifa (Fibroid). Ko toshewar Qahon mahaifa (Fallopian tube), kuma koda Aljanu ne s**a toshe mahaifar to zata bude da izinin Ubangijin Baiwa. Shima wannan akwai mutanen mu da yawa sun jarraba kuma sun dace. Alhamdulillah.
+2347066495177