
18/02/2024
GYARA:
Gayyata! Gayyata!! Gayyata!!!
Muna gayyatar al'umma zuwa taron murnar dawowar Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) tare da Malama Zeenah Ibraheem.
A sanarwar da muka fitar shekeran jiya mun yi kuskuren cewa sun dawo daga tafiyar jinya da s**a yi. Lallai ba su dawo ba tukuna. An shirya za a yi taron nuna murnar samun lafiya da s**a yi a wani wuri da aka yi tanadi a ranar Laraba, 11 Sha'aban, 1445 (21 Fabrairu, 2024). Idan Allah ya kaimu.
Lokaci: 7:00 na safe (Taron zai fara da karfe 7:00 na safe)
Wuri: Abuja
Allah ya ba da ikon zuwa, Yaa Ilahi.
08/Sha'aban/1445
18/02/2024