IBY islamic chemist

  • Home
  • IBY islamic chemist

IBY islamic chemist Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from IBY islamic chemist, Medical and health, No. 7 Gamagira road Kasuwan bacci roundabout, .

Assalamu alaikum kun san amfanin habbatusauda ajikin ɗan adam kuwa?
26/04/2025

Assalamu alaikum kun san amfanin habbatusauda ajikin ɗan adam kuwa?

14/12/2024

CIWON ZUCIYA// HEART ATTACK

Wanda yake famada ciwon zucuya ga abinda yakamata yayi amfani dashi.
1.kasamu Garin Habbatissauda da Garin Siitir da Garin Hulba sai a tafasa idan ya huce sai a hada da Zuma sai asha cokali 2 da yamma. insha Allah zaka samu waraka.

2. ka samu madarar awaki(goat) Rabin Kofi saika hadada 3tea spoon (cokali 3) na Garin Habbatissauda. sai kayi mixing sai kasha rabi da safe rabi da yamma har kwana bakwai (7days) idan kayi wannan da yardar Allah shima xaka samu waraka.

12/12/2024

VAGINAL INFECTION 05

Kamar yadda mukayi bayani abaya nacewa yanadakyau aje ayi gwaji kafin afara shan magani

To yanxu xamuyi bayanine akan wasu Dabi'u dasuke hana rabuwa da ciwon
Sai atafama abu yakici yaki cinyewa Wanda wannar matsala ta infection ta addabi matanmu kai yakaiga har aure yana rabawa saboda matsalolinda cutar take haifarwa

Kadan daga cikin abunbuwanda suke hana Wannan cuta warkewa

1 rashin xuwa asibiti da wuri dan mangance matsalar
2 rashin tsabtace under wear saboda duk fant dinda discharge yatabashi faa to muddin ba ayi disinfection dinsa ba gsky ko ana shan magani baxa awarkeba sabodaa kwayoyin cutar suna manne ajikin fant din.

Idan kika sake sashi sai najikin fant din su koma cikin va**na kingaa baranar rabuwa dasu kenan

Abunda za ayi shine dolene duk fant dinda wannan ruwan yataba dole atsomashi atafasashshen ruwa kafin awanke idan kuma wanda xa a iya gogewa da dutsen guga ne to sai agoge

Sannan ayawaita canxa shi fant din akai akai daxarar discharge din yataba ahi acireshi awake da ruwan zafi

3 rashin shan magani akan qa'ida wasu matan daxarar anrubuta musu magani sunfara sha sukaji sunfara jin sauki saisuyi watsi da maganin daman bason sha akeyi ba

To lalle ME Wannan dabi'a itama xata jima bata warkeba

4-Rashin tsabtace bandaki (toilet) shima yanasa ajima ana jinyan infection amma yaki warkewa saboda duk me infection idan tayi fitsari kwayoyin cutar sukan biyo fitsarin.

so kinga kenan xasu sauka akan floor din bandakin (toilet)

Wanda idan ba awanke bandakin ba kika sake xuwa kikayi amfani da bandakin xaki sake daukansu idan kuma bakidashi daman wata me dauke da kwayar cutarce tayi amfani da bandakin
ke kuma kikaxo kika hau kai to lqlle zaki iya Dauka kema

Shawara anan shine yanada kyau ayawaita wanke bandaki da *izal* *dettol* dadai sauransu muddin ansan mutane dayawa suna amfani dashi

5 Rashin yin dual treatment. Wasu matan auren sukan sha wahala wajen magance infection sakamakon rashin samun hadin Kai ts

14/10/2024

Tunatarwa: Wadataccen bacci yanada muhimmanci wajen samun sauki na ciwon sukari. Rashin wadataccen bacci kuma yana kara yawan sukari a jinin mutum koda yana shan magani, yana bin dokokin abinci. Binciken masana dayawa ya tabbatarda haka.

06/10/2024

Haryanzu babu wata mai tallan awara a sahar nan da ta aiko mana ko da kwaya daya ne bayan muna ta fadama jama’a falalarta a lafiyance🤣🤣

05/10/2024

Motsa jiki,cin abinci masu amfani,samun isasshen bacci,shan ruwa wadatacce akullum hanyoyi ne daza kabi tun yanzu wajen raba kanka da ciwuka da yawa.

05/10/2024

Shan coffee kan iya kara wa hanta lafiya,wasu na ganin zai iya kare ka daga wasu ciwuka na hanta.duba comment section don karanta bincike

04/10/2024

Mutane dayawa basa iya banbance waye likita,indai kana aiki a asibiti koda kuwa shara kake kazama Dakta,Har allura zakaga ana kai mai.Jama'a arunka lura,likita shine wanda ya je Jamia yayi shekara 6 akabashi kwalin MBBS.

04/10/2024

Bincike ya tabbatar karancin bacci(baccin kasa da 5hrs)na iya janyo ciwon siga.Duba comment section don karanta binciken.Allah yasa mutashi cikin koshin lafiya.

04/10/2024

Motsa jiki,cin abinci masu amfani ga jikinka,samun isasshen bacci,da shan ruwa wadatacce akullum hanyoyi ne masu sauki daza kabi wajen raba kanka da ciwuka da yawa.

04/10/2024

Cin awara zai iya sawa ka dade a duniya.Bincike.
Duba comment section

03/10/2024

Ciwo ko kullutu ko wani canji a nono zai iya kasancewa alamun sankarar mama. ki dau mataki tun da wuri

Address

No. 7 Gamagira Road Kasuwan Bacci Roundabout

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when IBY islamic chemist posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your practice to be the top-listed Clinic?

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram