Matsalar istimina'i Islamic chemist center

  • Home
  • Matsalar istimina'i Islamic chemist center

Matsalar istimina'i Islamic chemist center Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Matsalar istimina'i Islamic chemist center, Medical and health, Jakara titin yan gurasa kano as sulpan, .

01/08/2025
GA ILLOLIN DA ISTUMNA,I YAKE HAIFAARWA TSAYA KA SAURARA DON KARE KANKA DAGA KAMUWA DAGA ILLOLIN       Daga:-DR- nuraddee...
10/08/2024

GA ILLOLIN DA ISTUMNA,I YAKE HAIFAARWA TSAYA KA SAURARA DON KARE KANKA DAGA KAMUWA DAGA ILLOLIN

Daga:-DR- nuraddeen kano kasuwar kurmi jakars

TELL:- 08146241110



Akwai matsaloli dadama da aikata istimina'i yake haifarwa wanda indai mutum bai nemi magani ba ko da ya daina to wadannan matsalolin suna tare dashi har sai ya samu magani da zai warkar dashi daga wadannan matsalolin. Kamar yadda za mu kawo illolin da aikata istimina'i yake haifarwa ga maza da mata wadda muddun ka samu wadannan matsalolin to ka hanzarta wajan neman magani domin waraka da kuma inganta lafiyarka.

Daga cikin illolin da istimina'i yake ga maza akwai :

1. Kurajen fuska
2. Lalacewar fata
3. Yawan bacin rai da shiga damuwa
4. Saurin kawowa a saduwar aure
5. Karyewar gashi
6. Kan azzakarin Namiji yana kumbura
7. Ranunin gani
8. Raunin Tunani
9. Sanyi Na mara ko infection
10. Gwaiwa Kumburar 'ya'yan maraina
11. Yawan kasala
12. Rashin hakuri ko yawan fushi
13. Lalacewar maniyyi
14. Lalata garkuwar jiki
15. Nauyin Bacci

Wadannan su ne wasu daga cikin illolin da ake samu idan ana aikata istimina'i ga maza kuma insha'Allahu zamu kawo na mata nan gaba kadan, idan a matsayinka na namiji kasan kana aikata istimina'i ko kuma ka aikata. To lallai yakamata ka hanzarta wajan neman magani domin kare lafiyarka da kuma magance Matsalolin daka samu.

Ga masu wannan matsalar, zaku iya amfani da Khall tuffa murfin kwalbar biyu duk lokacin da mutum yaci abinci sai ya samu ruwa rabin kofi idan bashi da ulcer, idan kuma Yana da ulcer sai ya samu kofi daya ya zuba murfi 2 yasha. Da safe da rana da dare duk zaisha loakcin da yaci abinci. Idan ya samu dama sai ya siya magani hadadde yayi amfani dashi domin waraka gaba daya.

Akwai hadadden magani mai karfi da muka hada ga masu irin wannan matsalar domin samun waraka da magance dukkan matsalolin da muka ambata a Wannan rubutun
Maganinmu na wata Daya Muke bawa mutum yayi amfani dashi idan mutum bashida halin karbar na w

MAGANIN ƘARFIN MAZAƘUTA, MAGANIN HIV CUTAR ƘANJAMAU MAGANIN ZINAR HANNU (ISTIMNA'I) DA MAGANIN SANYI, DA MAGANIN RASHIN ...
20/07/2024

MAGANIN ƘARFIN MAZAƘUTA, MAGANIN HIV CUTAR ƘANJAMAU MAGANIN ZINAR HANNU (ISTIMNA'I) DA MAGANIN SANYI, DA MAGANIN RASHIN HAIHUWA
(KASHFUL ALEEL)
RASHIN KARFIN GABA, GIRMANSA, SAURIN KAWOWA, RASHIN SHA'AWA KO KANKANCEWAR GABAN NAMIJI KO RASHIN HAIHUWA
MAGANIN MU YANA 👇🏻
*Yana hana saurin kawowa
*Yana kara kaurin azzakari
*Yana wanke dattin mara
*Yana kara Ruwan Maniyyi
*Yana kashe Karfin Sanyin Mara
*Yana farfado da karfin jijiyoyin azzakari na din-din-din
*Yana maganin Basir
*Yana maganin Sanyin Mara
*Yana wanke Mara
Zinar hannu yana hana haihuwa, yana haifar da rashin ƙarfin mazakuta yana haifar da yawan mantuwa, yana lalata s***m (maniyyi) muna da ingantaccen maganin da zai saka ka daina ISTIMNA'I
Maganin cutar HIV ƙanjamau, muna da ingantaccen maganin HIV wanda mun bada kuma an warke daga cutar gaba ɗaya, duk mai wannan matsalar HIV ya tuntubi Cibiyar kashful Aleel zai samu waraka in sha Allah, Mun bada magani sama da mutum 100 sun warke daga cutar Ƙanjamau
Muna bada maganin sanyi na infection, syphilis, ghonorrhea, da kuma sanyi mai hana haihuwa, tare da sanyi mai sanya ƙuraje ko ƙaiƙayin jiki, da sanyi kowani iri
Duk wanda yake buƙatar waɗannan magungunan zai iya tuntuɓar babban cibiyar maganin musulunci na

08146241110
08100020780 dr nuraddeen kano kasuwar kurmi jakara titin yan gurasa assulpan PULAZA shago number 4

30/05/2024

08146241110

30/05/2024
MAGANIN ISTIMINAI SADIDAN MACE KO NAMIJI MASU WASA DA GABANSU DA HANNU KO ZIRA WANI ABU YAYIN JIN SHAAWA SU BIYA BUKATA ...
29/11/2023

MAGANIN ISTIMINAI SADIDAN MACE KO NAMIJI MASU WASA DA GABANSU DA HANNU KO ZIRA WANI ABU YAYIN JIN SHAAWA SU BIYA BUKATA TO GA MAGANI

NAMIJIN GORO GUDA BIYAR CITTA DAN YA ME YATSU GUDA UKU SAI TA FARNUWA DUN KULE UKU SAI A HADA A JAJJAGA A TURMI SAI ASAMU RUWA LITA BIYU AZUBA ATAFASA SAI ASAMU LEMON TSAMI GUDA UKU A YAYYANKA ACIKI SUTAFASA TARE AI TASHA TSAWON WATA BIYU KOFI DAYA SAFE KOFI DAYA DARE INSHA ALLAH ZAA SAMU LPIY SHARADI IDAN MUTUM BAYAN YAGAMA SHA YA SAKE AIKATA ISTIMINAI TO KAMAR BE BA NE

MUNA DA HADADDE IDAN DAME BUKATA 08146241110 KIRA KO WTSPP

ZUWA GA MASU AIKATA ISTIM'NA'IILLOLIN ISTIMINAI GA MAZA DA MATAAssalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu, yan uwa na b...
29/11/2023

ZUWA GA MASU AIKATA ISTIM'NA'I

ILLOLIN ISTIMINAI GA MAZA DA MATA

Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu, yan uwa na barkan mu da wannan lokaci inai wa kowa da kowa fatan Alkhairi,da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Yan uwa nayi nazarin yin wannan rubutu nawa ne akan,yan uwa masu aikata istim'na'i maza ko mata,kamar yadda nayi bayani a baya game da illolin da yake haifarwa da kuma cutarwar sa.

Yan uwa wllahi tallahi istim'na'i bashi da wani amfani,duk wanda yace maka ka rika yi yana kara lafiya makiyin ka ne shi,kuma wallahi karshe sai ya saka ka kayi nadama,don na ji kuma an gayan.

Domin aikata wannan abu bayan ka sabawa Allah to kai kanka yinsa yana cutar dakai,kuma yinsa bashi da wata fa'ida ta zahiri ko badini,kuma ga masu cewa suna yinsa ne don gudun afkawa zina,ku sani baka da wata hujja,don ai ba zabi aka baka ba,cewa ka aikata shi idan kana jin tsoron zina!!

Kamar yadda na fadi illolin sa a baya,yanzu ma gaka zan sake maimaita su,tare da karin wadan su.

KADAN DAGA ILLOLIN SA GA MAZA.

1. Kankancewar azzakari
2. Saurin kawowa
3. Fitar fafin ruwa daga gaba
4. Raunin jiki
5. Yawan kokonto
6. Rashin nutsuwa
7. Saurin tsufa
8. Yamushewar fatar jiki
9. Fitsarin jini
10. Jin zafi yayin fitsari.
11. Rashin samun rabo
12. Kashe kwayoyin halitta.

ILLOLIN SA GA MATA.

1.Lalacewar farji
2. Bushewar farji
3. Faitar farin ruwa daga farji
4. Daukewar sha'awa
5. Faitar kuraje daga farji
6. Gusar da budurcin ya mace.
7. Yamushewar fatar jiki.
8. Saurin kawowa yayin saduwa.
9. Yawan komonto da rashin nutsuwa.
10.Zobewar Nono.
11. Hana samun rabo.
12. Rasa kwayoyin halitta

Sannan kuma dukkan wanda ya tsinci kansa cikin aikata wannan babban kuskure,yayi kokarin denawa tun kafin lokacin danasani ya riske shi.

Kuma yayi kokarin yin amfani da maganin daya dace,don kaucewa barazanar,illolinsa kuma shi yana da wani abu koda ace kafi shekara 20 da daina shi muddin baka nemi magani ba to yana nan tare da kai baza ka gane ba sai kana da iyali,ko kayi aure sannan zakag

Address

Jakara Titin Yan Gurasa Kano As Sulpan

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Matsalar istimina'i Islamic chemist center posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your practice to be the top-listed Clinic?

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram