
24/03/2024
GIDAN SARAUTA ZANGO NA BIYU Zai dawo muku Ranar 13th April 2024 A Tashar da misalin karfe 9:00pm da kuma Youtube channel din mu mai suna MAISHADDA GLOBAL RESOURCES da misalin karfe 8:30pm Duk Ranar Asabar. Kada ku sake a baku labari.
Mun shirya tsaf domin kawo muku ingantaccen Shirin fa zaku jima kuna yabawa.
Daga Gawurtaccen Kamfanin
Daukar Nauyi/Shiryawa
Bada Umarni
Labari
Tsara labari
M/Umarni
Yan wasa
BASHIR BALA CIROKI
HADIZAN SAIMA
MARYAM CTV
HARUNA MARHABA
Da sauransu
Sponsorship Partners