Sarkin Masu Lakanin Jihar kano

  • Home
  • Sarkin Masu Lakanin Jihar kano

Sarkin Masu Lakanin Jihar kano Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sarkin Masu Lakanin Jihar kano, .

YANDA ZAKA GANE CEWA AN ZUBA GUBA A CIKIN ABUNCI , DA HANYAR MAGANCETA IDAN KA RIGA KACIPLEASE SHARE,Gane cewa an zuba g...
24/08/2024

YANDA ZAKA GANE CEWA AN ZUBA GUBA A CIKIN ABUNCI , DA HANYAR MAGANCETA IDAN KA RIGA KACI

PLEASE SHARE,

Gane cewa an zuba guba cikin abinci na iya zama da wuya, amma akwai wasu alamomi da za su iya nuna hakan:

1. **Ciwo Da Sauri**: Idan ka ci abinci ka ji ciwo a cikin ciki ko zafin jiki nan da nan, wannan na iya zama alamar cewa an zuba guba.

2. **Sauri Da Sauƙin Ciwo**: Matsalolin ciki kamar gudawa, amai, ko jin nauyi na iya zama alamar zuba guba.

3. **Matsalolin Jiki**: Alamomi irin su zazzabi, gajiya mai tsanani, ko jin rashin lafiya na iya zama alamar cewa an zuba wani abu mara kyau.

4. **Canje-canje A Cikin Abinci**: Idan abincin yana da dandano ko wari na banza, ko kuma yana da canje-canje wajen kamanni, wannan na iya zama alamar cewa an zuba wani abu mara kyau.

5. **Ganin Alamomin Damuwa**: Idan ka fara jin damuwa ko rashin lafiya mai tsanani, yana da kyau ka duba ko akwai yiwuwar an zuba guba.

6. ** Dan danon abuncin Da kalar kamshinsa**

Galibi kamfanunuwan Da Suke sarrafa guba s**an sanya dan dado mai Daci ko dandano mara Dadi Domin Mutum da zarar kaji Dan dadanon abunda kake ci ko sha ya Sauya zuwa wani abu da baka saba jiba Alamace ta akawai guba

Sannan galibi sinadarin Guba yana Zuwa Da yanayin wari mara dadi ta yadda Dan Adam zai iya ganewa, Duk da Cewa Bamu Bambamce ko wacce irin Gubar ba

Wannan Dalilin yasa Offishin Mai Girma Sarkin Lakanin Jihar kano ya fitar Da wannan baayani Domin Amfanar Al'umma Idan ka karanta kayi SHARE domin wasu Su Amfana ka tura A Kalla ko group 3 ne Don ayada ilmi

** Idan an Samu akasi Kaci abunci mai guba ko kaga wani yaci Babba ko yaro To ga Abunda Zakuyi Cikin Hanzari

Kusamu Jar Kanwa a sakata a cikin Ruwan Domi a kadata Dai dai sha kar tayi yawa Ruwa cikin Kofin masu Shayi ko 500Ml Yanda wasu Zasufi ganewa a bawa wanda yaci ko yasha gubar yasha bakin gwargwado gobe zaku iya Bashi Duk bayan awa 5 Idan kukayi hakan sau 5 karku kara bashi Gubar ta tafi kenan Babu Abunda zai faru Dashi

** Jan Hankali

Idan Baku Samu Ruwan Dumi ba kuyi amfani Da Ruwan Sanyi Zaiyi, Idan Baku Samu Jar kanwa a kusa ba ku fara yin amfani da Gishiri shima a mai makon kanwar zaiyi,

Kutabbatar kun saka jar kanwar Dai dai misali yanda kowa zai iya sha, idan yaro ne kubashi yasha dai dai misali, idan kunyi kamar yanda na fada kowacce irin gubace Babunda Zai faru

yana da muhimmanci ka nemi kulawa daga likita ko kwararren lafiya da gaggawa. Kada ka yi jinkiri ko ka yi kokarin magance matsalar kaɗai.

A Post Na Gaba Zanyi Bayanin Yanda Za'a Magance Guba Idan Tashiga Ido

Please kayi Share Domin Wasu su Amfana

✍️
Sarkin Lakanin Jihar kano
Amb Dr Yusuf Muhammad Sufi
Zaku iya Tuntubarmu Domin karin Bayani
09030151112

RASHIN HAIHUWA: Yanda Zaki Dauki Ciki Idan baki Taba haihuwa baMatsalar Rashin Haihuwa Matsalace Da Take Ciwa mutane da ...
22/10/2023

RASHIN HAIHUWA: Yanda Zaki Dauki Ciki Idan baki Taba haihuwa ba

Matsalar Rashin Haihuwa Matsalace Da Take Ciwa mutane da Yawa Tuwo a kwarya, hakanne yasa Dole mutum ya tashi ya nemi Magani Na asibiti ko na gargajiya

Da farko ya kamata kasan Cewa Allah shine yake Bada haihuwa kuma kada ka cire Tsammani daga Rahamarsa

Matsalar Rashin Haihuwa Ta kasu Gida Biyu, Na farko Tana faruwa ta bangaren Maza musamman Idan namiji yana da karancin maniyyi wanda hakan bazaisa ya iya yiwa mace Ciki ba

Na Biyu Akwai ta Ban garen mata wanda hakan yasa mace Baza ta iya Daukan Ciki ba wata kuma idan ta dauka ma sai ya Zube

A wannan Dalilinne idan mutum ya Tsinci kansa Cikin wayanda basa samun haihuwa sai ya bazama nema a asibiti ko bangaren gargajiya

Galibi Idan kaje Asibiti Abunda Ganikologis S**afi yi Shine Za'ayi maka gwaje gwaje daga ciki akwai gwajin Fitsari, Scanin, Pelvic Exam da Sauransu

ALAMOMIN RASHIN HAIHUWA GA MAZA

* Ganin Jini a maimakin Maniyyi Lokacin Da Saduwa

* Tsinkewar Maniyyi

* Cutar sanyi musamman Wanda ake Dauka lokacin Saduwa

* Yawan jin Zafi a cikin kwarkwaron Al'kalami

* Jin zafi lokacin saduwa ko lokacin kawowa

* Jin Zafi lokacin futsari

* Kasa saduwa da mace yanda ya kamata

* Mutuwar Alkalami

ALAMOMIN RASHIN HAIHUWA GA MATA

* Tsayin Lokacin Jinin Al'ada zuwa kwana 35 ko sama Gaajartar lokacin zuwa kwana 25

* Toshewar Wuyan mahaifa

* Dawowar Maniyyi bayan Saduwa

* Yawan kullewar gefen ciki

* Nau'in Kwayoyin Cuta, BACTERIA 🦠 VIRUSES, FUNGI, AND PARASITES

Alamomin Wayannan Cututtuka

* Zafi lokacin Saduwa

* Zafin futsari

* Ciwon mara lokacin Al'ada

* Rikicewar Jinin Al'ada

* Matsalar P.I.D

Wasu Matan Yanayin Halittarsu yakansa mahaifarsu ta zama a Takure ta yadda idan maniyyi ya shiya sai ya futo

Kaso 95% Na Magungunan Da za,a Baki a asibiti Antibiotics ne , in zakije sau dari sai dai a sake yi miki gwaji a kara baki wasu antibiotics din,

idan kika matsa da ganin likitoci daban daban za,a gwada daukan wani Ruwa Daga Alaurarki shima daga karshe antibiotics za'a kara Rubuta miki

Wannan Dalilinne yasa Duk abunda aka baki a baya idan kin canza guri shine ake kara baki ko a Canja kamfani

MAFUTA

Mafuta itace Addu'a idan Allah ya karbi Addu'ar ki/ka sai ya hadaki/ka da silar likita ko mai maganin da zai baka abunda zaka samu haihuwa

A wannan Dalilinne Offishin Mai Girma Sarkin Lakanin Jihar kano Ya futar Da magunguna kala biyu wanda mace zatayi amfani dasu zata dauki ciki cikin kwana Arba'in inshallah

Akwai Infection cure Na Ruwane Yana Zuwa a Jarka mai Girmana lita 5 Cikin kwalinsa a kwai kofin da zakiyi amfani dashi Sama da wata daya

Shi wannan Yana kashe Dukkanin wata irin kwayar cuta ta sanyi tare da Bude kofofin maihaifa

Akwai P.I.D Oil Shikuma Yana Zuwa Cikin kwalba 100ml ana Dan gwalarsa da auduga mai tsafata kisa a Gabanki yayi Second ukku sannan bayan awa 2 ko uku ki wanke

Yana gyara Al'aura sosai yana kashe kwayoyin cutar infection tareda bude hanyoyin da s**a toshe , ga wacce mahaifarta ta tukunkune zai taimaka wajan budewar mahaifa ta yadda bazata dinga turo da maniyyi baya ba

Wannan Cibiya Ta Mai Girma Sarkin Lakanin Jihar kano, Tana da Record Of Achievement daga Hukumar lafiya ta Duniya wato W.H.O
akan Reducing antimicrobial resistance of treatable sexually transmitted infection in antenatal care

Muna Da license of Recognition Da Federal Ministry Of Health

Muna da license da Hukumar kula da private hospitals ta jihar kano

Farashin Wannan Maganin Guda Biyun INFECTION CURE da P.I.D OIL

N20,000

Idan miji da matane Zasuyi Amfani dashi Infection cure Guda 2 p.i.d Oil guda daya

Mudinsu N35000

ADDRESS: Kano State Unguwar karkasara layin Jan bulo bayan asibitin ml Aminu kano

Muna Aikawa Dashi kowacce Jiha a fadin Nigeria

Idan ka gwada wayansu Magungunan Baka dace ba Lalle ka tabbatar kayi amfani da wannan

Number 09030151112

Wannan Rubutun Copyrighted by Offishin Sarkin Lakani, Ba'a yarda wani ya kwafa ba

09/10/2023
TALLEN MAGANI DA KALAMAN BATSAOffishin Mai Girma Sarkin Masu Lakanin Jihar kano Yana yabawa Hukumar tace fina finai ta j...
13/08/2023

TALLEN MAGANI DA KALAMAN BATSA

Offishin Mai Girma Sarkin Masu Lakanin Jihar kano Yana yabawa Hukumar tace fina finai ta jihar kano karkashin Shugabanta Abba El-Mustapha1 Na ganin ta tsaftace ayyukan masu tallen magani a jihar kano

Tabbas Wannan Matsalar tana Damun mutane kuma yin Hakan ya Sabawa tarbiya da Mutumcin Jihar kano

Wannan Dabi'a Ta Tallen magani da kalaman Batsa ko tallen magani da Hotunan Tsiraici Mummunan abune wanda yake damun mutane

Tun A shekarun Baya Mun Rubutawa gwamnati irin wannan koken tare da bata shawarwarin yanda za'a kawo karshen abun, an samu sauki amma akwai dayawa masu kunnen kashi da basu daina ba

Dukkanin Buncikw ya nuna masuyin wannan tallen ba yan jihar kano bane bakine daga qasu jihohin suke shigowa kara Zube suna talle da kalaman batsa

Muna yabawa wannan gwamnatin da wannan kokarin kuma zamu Bata gudun mawa sosai wajan magance wannan matsalar

Muna Addu'ar Allah ya bamu ikon gyarawa

MAGANIN CUTAR ( HIV/AIDS )ANA WARKEWA TASS, DA IKON ALLAHIdan ka kamu Da Wannan Cuta Ta Kanjamau HIV ko Takai matakin Ai...
19/07/2023

MAGANIN CUTAR ( HIV/AIDS )ANA WARKEWA TASS, DA IKON ALLAH

Idan ka kamu Da Wannan Cuta Ta Kanjamau HIV ko Takai matakin Aids Karka Damu Wannan Cibiya Ta Mai girma Sarkin Masu Lakanin jihar kano Tayi Nasarar fitar da Maganin Wannan Cuta

MECECE CUTAR HIV/AIDS ?

Human Immune Virus (HIV) Kanjamau Wadda akafi Sani da Cuta Mai karya Garguwar Jiki A jikin kowanne mutum Akwai Wasu Halittu Wayanda Suke Bawa jikinka kariya Duk Cutar da tashiga jikinka Sune suke Yakar ta su koreta idan baka da lafiya har sai kaji sauki

Ita kuma Cutar HIV tasha bambam Da sauran Cututtuka Domin idan ta shiga jikinka Wayannan garkuwar Take fara kashewa sai ta maye gurbinsu Cikin kiftawar ido idan guda daya ta shiga zata haifi wasu kwayoyin, suma nan take zasu haifi wasu

A cikin kankanin lokaci zasu kai miliyoyin Zasu kashe White Blood Cell S**awar Da T-helper wato CD4 mai Taimakawa garkuwar jiki

TA YAYA AKE KAMUWA DA CUTAR KANJAMAU ( HIV virus 🦠)

akwai Hanyoyi Guda biyar Da zaka/ki iya kamuwa Da Cutar HIV Sune kamar haka

(1) Ta Hanyar Yin Jima'i da Wanda yake Dauke Da wannan kwayar Cuta

(2) Yin Amfani Da Reza, Allura ,ko kuma Dukkanin Abunda Mai Wannan Kwayar Cuta Yayi Amfani dasu har s**a Taba Jininsa, kaima S**a yankeka ko sokarka zaka iya dauka

(3) Mace Mai Shayarwa Zata iya Shafawa Jaririnta

(4) Idan Aka Kara maka jinin Wanda yake dauke da wannan Cuta kaima Ka kamu da ita

(5) Yin Amfani da Kayan aikin likitanci Marasa Tsafta kamar Wuka, Tsini , Da dukkanin Abunda yake Taba jini

MATAKAN CUTAR KANJAMAI ( HIV/AIDS)

Cuta Mai karya garguwar Jiki Ta kasu Zuwa Mataki Uku Matakin farko ,mataki na biyu da kuma mataki na karshe

MATAKIN FARKO ( HIV )

A Matakin Farko Idan Ta K**a Mutum Shine Ake Kira (Acute Hiv Infection) Cikin Sati biyu Zuwa sati Hudu Zata Fara kashe kwayoyin garkuwar Jikinka tana Maye Gurbinsu

A Wannan Lokaci Zaka Iya jin alamomin kamar

*Ciwon kai * Bushewar Makogwaro
*Mutuwar jiki Da Rikewar gabobi
* Zazzabi Mai Tsanani, Kuraje a jiki
*Mura da Sanyi mai Radadi
* Bayyanar kaluluwa a tsakanin Ciyoyi
* Yawan yin Zawayi
* Fitowar kuraje a Baki Hanci ko kuma a matse matsi, yawan Tashin Zuciya

MATAKI NA BIYU ( Chronic hiv )

Idan Ta shiga Mataki Na Biyu Akwai Alamomin da Take Nunawa Wasu Kuma Bata Nuna Alamun a Jikinsu har tsawon Lokaci

* Sarkewar Numfashi
*Yin Tari
* Ramewa Baga tatan
* Zazzabi mai tsanani
* Barkewar gudawa
* Masifaffiyar kasala Da Ciwon jiki

MATAKI NA UKU ( AIDS)

Idan Ba'a Dauki Mataki Akan Wannan Cuta ba Daga HIV sai Ta Koma AIDS Matakin Karshe , wasu Mutanen Suna Dadewa Da Wannan Cuta Tsawon Lokaci kafun Ta kayar Dasu lokaci daya Wasu kuma Sai sunje Asibiti an gwadasu

Sai A Tarar Tuni Tayi nisa A jikinsu Batare da Sun ankare ba, Aids Tana Kore T-cell wanda ake Kira CD4 Cell, Wayannan Cell Suna Taimakawa Garkuwar jikinka Ta Yaki kowacce irin Cuta

Lafiyayyen Mutum yana dauke da CD4 800 Zuwa 1000 akan kowanne digo na ma'aunin millimeter Idan Aids Ta shigeka Zai koma 200 bisa ma'aunin millimeter

ZAWARCIN CUTUTTUKA

Daga lokacin Da garkuwar jikinka tayi Laushi Ga jerin Cututtukan Da Zasu Shiga Jikinka Cikin Sauki,

* Ciwon koda
* Tarin TV
* Ciwon hanta
* Masifaffen infection
*Matsalar Mafutsara
*Pneumonia
*Tuberculosis
*Candidiasis
*Cytomegalovirus, a type of herpes virus
Cryptococci meningitis
*Toxoplasmosis, an infection causes by a parasite
*Cryptosporidiosis, an infection caused by an intestinal parasite
*Cancer, including Kaposi’s sarcoma (KS) and lymphoma
*Kidney disease

ALAMOMIN AIDS

*Bullar Cututtuka a Jiki Barkatai
* Fashewar Harshe ko fatar baki
* Zazzabi ko yaushe, Musamman Dare
* masifaffiyar Ramewa da Yawan damuwa
*Yawan Ciwon kai kusan ko yaushe
* Matsalolin Fata kamar kuraje da shauransu
* Barkewar gudawa Da Rikicewar Ciki

MEYIN AMFANI DA KONDON ZAI IYA KAMUWA DA WANNAN CUTA?

Binciken Masana Ya Tabbatar da Cewa kwaroron Roba yana Rage hadarin Kamuwa da kaso 75 zuwa 85 cikin 💯 na Cutar HIV/AIDS

A Cikin mutum 100 Mutum Goma Zasu iya kamuwa da Cutar koda kuwa sunyi amfani Da comdom , Wannan Dalilinne yasa Wasu Mutanen S**a Tsinci kansu Dumu Dumu Dauke da Wannan Cuta ta kanjamau

KO ANA WARKEWA DAGA CUTAR HIV/AIDS ?

Binciken Hukamar Lafiya Ta Duniya Bai fitar da Magani guda daya wanda Duniya Zatayi Amfani dashi Domin warkewa daga Cutar HIV ba

Kasashe irinsu India China Indonusia Sun dade da Samarwa da Kansu Maganin wannan Cuta, Masana Daga Wasu Bangarori na Duniya Sunce ana samun Maganin Cutar Duk da Cewa Haryanzu ba'a bayyana wani tsayayyen magani ba a Hukumance

Sau da Yawa Ana Samo Hanyar magance Cuta ta hanyar bin Hayoyi daban daban ba tare da Hakura da Tsofin hayoyin da kowa ya saba bi ba

YANDA ZAKA MAGANCE WANNAN CUTA

Offishin Mai Girma Sarkin Masu Lakanin Jihar kano Ya Fitar Da Sahihin Magani akan Wannan Cuta, Tabbass Idan Kana Dauke Da Wannan Cuta ka Tabbatar ka Mallaki Wannan Magani kada Ka yanke Tsammani Daga Rahamar Allah

Wannan maganin Yana Kashe Kwayar Cutar Virus 🦠 tare da Farfado Da Sinadaran CD4 Tayadda garkuwar jikinka zata koma hayyacinta

Wannan Cibiya Tana Da Shaida Certificate Wanda Sarkin Lakani Ya samu Mutum Na Farko a Africa Wanda Sunansa Ya shiga kundin Tarihi Na Africa Akan Maganin Gargajiya

Certificate Da W.H.O Da kuma Recognition Da Hukumar Lafiya

Kaso 85/ Cikin 💯 na a Wayanda S**ayi amfani da wannan magani Zasu warke Tass da iznin Allah

Kala Biyu ne

Na farko Kudinsa N25000

Idan Cutar batakai matakin Aids ba, wannan yana Zuwa a jarka mai girman Lita hudu ana shansa Tsawon sama da wata daya kafun ya kare

Na Biyu farashinsa N45000

Shiwannan munyishi ga wayanda s**a dade da Cutar har takai matakin Aids, ko kuma wayanda s**ashassha magun guba basuyi masu aiki ba

Wannan yafi na farkon karfi kuma yana zuwa a jarka mai girman lita 5 cikin kwalinsa da karamin kofin da ake sha tsawon lokaci

Ana Aikawa Da Magani Kowacce Jiha A Fadin Nigeria Sauran Kasashen Africa 🌍

Ko Kuma ku Ziyarci Offishin Mai Girma Sarkin Masu Lakanin Jihar Kano

Amb Dr Yusuf Muhammad Sufi

Address: kano State Uguwar Karkasara layin Jan bulo bayan asibitin ml Aminu kano

Numbar 09030151112

Bamu Yadda Wani Ya kwafi Wannan Rubutunba Don Sauyashi ta kowanne Bangare

YANDA AKE RABUWA DA MATSALAR CIWON SANYIAna daukan Ciwon Sanyi Cikin Hanyoyi guda Ukku(1) Hanya Ta farko Itace hanyar da...
18/07/2023

YANDA AKE RABUWA DA MATSALAR CIWON SANYI

Ana daukan Ciwon Sanyi Cikin Hanyoyi guda Ukku

(1) Hanya Ta farko Itace hanyar da kowa yafi sani Wato ta hanyar yin Amfani da Da kayan Sanyi ko Zama Inda Sanyi yake kamar Yawan Shan Ruwan Sanyi ko kuma yawan Zama cikin Sanyi

(2) Hanya ta biyu ita hanyar yin amfani da bandaki Marar Tsafta Idan anye ban daki marar Tsafta bawai ana nufin bandakin da ba'a kula dashi ba, A'a ananufin Duk bandakin da Mutane da yawa suke amfani dashi ta yadda Idan mai Cutar Sanyi yazo yayi fitsari Idan kaima ko kema kikazo kikayi Fitsari a gurin Zaki iya kamuwa da Cutar

Maza Suna da Kaso 20% Na hadarin kamuwa da Cutar Sanyi ta wannan hanyar mata Suna da Kaso 80% na hadarin kamuwa

(3) Hanya ta Ukku Shine hanyar Saduwar Aure Mace Zata iya shafawa namiji haka shima namiji Zai iya shafawa mace

Dalilin Samuwar wannan Sanyin Shine yanda Allah ya Halicci Al'aurar mace Idan tana karama akwai wasu Halittu da suke bata kariya daga kowacce Cuta Idan Mace Ta Girma wayannan Kwayoyin Halittu sune suke Rikidewa Sukoma kwayoyin Cutar Sanyi

Alamomin Ciwon Sanyi

* Kan kancewar Al'aura

* Ganin Farin Ruwa

* Zafi Lokacin Saduwa

* Rikicewar Jinin Al'ada

* Daukewar Sha'awa

* Kaikayin Jiki

* Kurajen Jiki

* Zafin Tafin kafafu

* Kunburin Jiiki

* Zama da Tashi Da kyar

* Rikewar gabobi

* Kurajen jiki

* Saurin kawowa

* Masifaffen kai kayi ko sosa baya dainawa

*Kai kayi idan ka sosa gurin ya zama Ciwo

*Kin Zuwan Al'ada

* Ciwon Mara lokacin Al'ada

* Bushewar Al'aura

* Ganin Kuraje Akan Al'aura

* Tsatsagewar Al'aura

* Kai kayin Gaba ko fesowar kuraje

* Rashin Saukar Ni'ima

* Tsinkewar Maniyyi

* Toshewar Mahaifa

Da Sauran Illolin Sanyi

Wanda Wannan Cutar Sanyi Shine Yake haifarwa da mace Matsanancin Ciwon Mara Lokacin Al'ada fitar Farin Ruwa Zafi Lokacin Saduwa Zafin Fitsari kaikayin gaba da sauransu

Yana haifarwa da Maza kankancewar Al'kalami Zafi Cikin Al'kalami Zafi Lokacin futsari Futsarin jini da daukewar Sh'awa

Insha'Allahu a Rubutuna na gaba Zanyi Bayani akan Yanda Sanyin kashi yake

Wannan Cibiya Ta Mai Girma Sarkin Lakanin Jihar kano Tana Sarrafa Magunguna Akan Cututtuka da Matsaloli Iri daban daban

Akwai Ingantanccen Maganin Sanyi Bahi da Tsada ko kadan Muna aikawa da Magani Kowacce Jiha a fadin Nigeria

Ana Sha Maza Da Mata

Dukkansu bana amfanin Lokaci daya bane Zai Daukeke Sama da wata daya kana amfani dasu kafun Su kare

Matakin Farko kudinsa N7500

Anyishi domin wayanda basu taba neman magani ba ko kuma wayanda Sanyi yake Damunsu yau da Kullum Wannan Magani Yana Zuwa A Jarka mai girman Lita hudu Cikin kwali da karamin kofin da akesha

BABBA N 10'000

Babbansa Yana Zuwa 5 Lita yafi na farkon Karfi kuma Anyishine Domin wayanda Sun Shassha magungunan Sanyi Basu Dace ba ko kuma Wayanda Ciwon sanyin ya lahanta Sosai

Zaka Iya kiran Wannan Numba kaitsaye Domin Karin Bayani

0903 015 1112

Offishin Mai Girma Sarkin Lakanin Jihar kano yana Unguwar Karkasara Layin Jan bulo Bayan Asibitin ML Aminu Kano

Allah ya maimaita mana♥️🕋♥️
28/06/2023

Allah ya maimaita mana♥️🕋♥️

GOBE LARABA GAYYATA!! GAYYATA!!!A madadin Yan Uwa Da Sauran Masoyana Ina Farin Cikin Gayyatar Masoya Da abokan Arzuki Zu...
09/05/2023

GOBE LARABA GAYYATA!! GAYYATA!!!

A madadin Yan Uwa Da Sauran Masoyana Ina Farin Cikin Gayyatar Masoya Da abokan Arzuki Zuwa Gagarumin Taron Murnar Suna Da Nadin Sarauta

Wanda Za'a Gudanar A Office Mai girma Sarkin Masu Lakanin Jihar kano Dake Unguwar karkasara layin Jan bulo bayan asibitin ml Aminu kano

A gobe Laraba Da misalin karfe Sha daya na Safe

Za'a Gudanar Da Wannan Taro a Unguwar karkasara layin Jan bulo Dai dai Jauro Mai Kalanzir Offishin Sarkin Lakani

Akwai Wasanni Kala kala daga Bangarori da dama

Wannan Sanarwar Gayyatace a Gareka A matsayinka Na aboki ko kuma wanda muke Mutumci

Karkace Sai anzo inda kake amfada maka ko kuma Sai an sameka an Fada maka

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sarkin Masu Lakanin Jihar kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your practice to be the top-listed Clinic?

Share