29/04/2024
"Shawarar da zan ba Matan dake Daukar hoton tsiraichinsu suna turawa samarinsu
Su hakura su Dena in ba zasu Dena ba to idan zasu Yi hoton Su Dena tura wa mutum hoto Wanda ake ganin fuskarsu a chiki in Zaki tura din ki tura abinda ake son gani din kurum,
Ba fa Ina zigaki bane kiyi hakan ehee,
Abinda yasa ake so ku Dena yin wadannan hotunan shine watakila mijin da Zaki aura babban mutum ne fitacce Kuma Mai kudi ba mamaki yana da Mata,to Zaki ringa haduwa da matsalolin kishiyoyi,shi Kuma wanchan saurayin naki da kika turawa hoton idan mugu ne Kuma yaga kin auri Mai kudi zai iya siyarwa kishiyoyinki hotunan su Kuma su turawa mijinki ya sakeki,ko kuma Kila zaki haifi Wani babban mutum malami ko Dan siyasa Shima wannan hotunan zasu ringa zame masa matsala a rayuwarshi,
🙄 Ku chi gaba da Daukar hoton Al'aura Kuna tura wa samari Dan uwarku,
A shekarun baya Duk lokacin da muka fita operation muka datsi Facebook din yammata muna haduwa da irin wadannan hotunan gasu nan Tari guda shi saurayin Bai goge ba itama shashashar Bata goge ba,
Ayi hakuri fa jama'a yau maganar tawa akwai Dan nauyi.
🖋️Abba Rabiu matallawa