24/07/2024
NLC ta musanta Shirya Zanga Zanga a Nijeriya
Kungiyar kwadago ta NLC tace bata da hannun a shirya zanga zangar da wasu ke shirin gudanarwa a Nijeriya kan tsadar rayuwa. shugaban kungiyar Joe Ajaero ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun sa, da ya fitar ranar laraba, wadda ke musanta cewa sun janye daga shiga zanga zan...