NURAL SHIFA Herbal medicine

NURAL SHIFA Herbal medicine kamfanin Nurul Shifa kamfanine da Ya Shahara wajan Bada magungunan Musulumci dana Gargajiya Akan kowacce Irin larura da Tashafi Jikin dan Adam

07/03/2024
06/03/2024
08/04/2022
MASU FAMA DA CHIWON HANTA GA MAGANI FISABILILLAH,Duk wanda yake fama da chiwon hanta ya gwada wannan maganin da temakon ...
04/04/2022

MASU FAMA DA CHIWON HANTA GA MAGANI FISABILILLAH,

Duk wanda yake fama da chiwon hanta ya gwada wannan maganin da temakon Allah za'a dace,

Kasamu albasa wato onion guda shida 6 manya sannan ka yayyanka su kamar za'ayi miya,

Sai kasamu ruwa wato water galon daya five litre 5 sai ka raba ruwan gida biyu, sai ka dauki rabin ruwan wato half galon sai ka dafa albasar onion da rabin ruwan,

Bayan ka gama dafa albasar onion sai ka tache albasar sai ka zubar da albasar, sannan sai ka dauko rabin ruwan daka ware sai ka hada shi da rabin daka dafa albasar kaga ya dawo galon guda kenan,

Sai ka samu zuma mai kyawu, sai kasamu karamin kofi irin na silver ko kuma karamin kofin roba,

Sai ka rinka chika small cup din, sai ka dibi zuma chokali uku ka saka a chikin small cup din, kana sha sau uku arana har sai ruwan ya kare da zuman,

Bayan ka gama kaje asiviti ka yi gwaji insha Allah za'a samu waraka da yadda Allah, Allah yasa adace,

'Yan uwa zaku iya share ko copies na wannan rubutun domin al'umma su amfana dashi,

Dag

CIN DABINO YANA KARAWA MUTUM KARFIN GANI.CIN DABINO YANA HANA KARYEWAR GASHI.CIN DABINO YANA KARAWA MUTUM KYAU.CIN DABIN...
04/04/2022

CIN DABINO YANA KARAWA MUTUM KARFIN GANI.

CIN DABINO YANA HANA KARYEWAR GASHI.

CIN DABINO YANA KARAWA MUTUM KYAU.

CIN DABINO MUSAMMAN DA SANYIN SAFIYA YANA MAGANIN SAMMU.

CIN DABINO YANA KARAWA KWAYOYIN HALITTA KARFI.

CIN DABINO YANA SAITA JINI DA KARASHI AJIKIN MUTUM.

CIN DABINO YANA KARAWA MAZA KUZARI FIYE DA YADDA KUKE ZATO.

CIN DABINO GA MACE MAI CIKI YANA SATA HAIFAR YAYA KYAWAWA.

CIN DABINO YANA MAGANIN BASIR KOWANNE IRI.

CIN DABINO YANA GYARA FATA.

CIN DABINO YANA HANA RAMA.

CIN DABINO YANA MAGANIN KIBA MAI CUTARWA.

CIN DABINO YANA HANA MUTUM YAWAN JIN YUNWA.

CIN DABINO YANA KARAWA MACE MAI CIKI LAFIYA DA ABINDA YAKE CIKINTA.

CIN DABINO YANA KASHE GUBA AJIKIN MUTUM.

CIN DABINO YANA MAGANIN CIWON NONO GA 'YA'YA MATA.

CIN DABINO YANA MAGANIN MOTSEWAR JIKI.

CIN DABINO YANA KARAWA GASHI YAWA DA KUMA BAQI.

IDAN KA YAWAITA CIN DABINO AKAI AKAI ZAKA SAMI KUZARI SOSAI DA KARFIN GARKUWAR JIKI, KUMA CIKIN YAARDAR ALLAH ZA'A DADE BA'ACE MAKA YA JIKIBA, ABIN NUFI ZAKA ZAUNA DA LAFIYA.

MU KULA DA CIN DABINO ACIKIN WANNAN WATA NA RAMADAN

SALANKEN KAJURU
31/3/2022🖋️

28/02/2022
25/01/2022

Jazakumullahu lhairan

21/01/2022

Salam Alaikum Rayuwa Haske ce mutuwa Kuma Aya ce Arzuki jarrabawa ne Talauci kuwa misali ne Hankali makarantane ilimi kuwa jagora ne jahilci kuwa duhu ne Allah kabamu rabo na Alkairi ubangijin Allah ya karama Rayuwa Albarka Jumma'a Kareem

Yana kauda matsalolin sihiri DA shaidanu. Don neman Karin bayani sai a nememu a kanfanin Nurul shifa dake kasuwar kurmi ...
14/01/2022

Yana kauda matsalolin sihiri DA shaidanu.
Don neman Karin bayani sai a nememu a kanfanin Nurul shifa dake kasuwar kurmi a garin kano ko lambar waya kamar haka 08033491903 ko shagon magunguna na Islamic mafi kusa.

14/01/2022
A company that helps people in given them herbal medicines for all sickness.
14/01/2022

A company that helps people in given them herbal medicines for all sickness.

Cím

Kánó, Borsod-Abaúj-Zemplén
Kánó
3735

Telefonszám

+2348033491903

Weboldal

Értesítések

Ha szeretnél elsőként tudomást szerezni NURAL SHIFA Herbal medicine új bejegyzéseiről és akcióiról, kérjük, engedélyezd, hogy e-mailen keresztül értesítsünk. E-mail címed máshol nem kerül felhasználásra, valamint bármikor leiratkozhatsz levelezési listánkról.

Megosztás