28/12/2025
ℹ Rijalu kullum cikin naiman maganin ƙarfin maza da wannan kudin dakuke kashewa wajen sayen magunguna marasa inganci, da Kuma illa gwara kuke Haɗin kanumfari, Citta, tafarnuwa da namijin goro yafi muku alheri.....
Saboda zaisa Jini yake gudana a ko Ina a sassan jikin mutum....
Mafi yawanci mutane sunfi San abinda zayyi musu aiki nan take, shiyasa ake cutarda ku, ake saKawa magungunan maza harma da matan kwayoyin bature......
Kanumfari cokali 1, tafarnuwa kwanso 1, Citta danyar guda 3, namijin goro guda 5, zaka tafasa acikin ruwa Lita 1 pure water biyu kenan tsawon mintuna 15, kake Sha safe da dare kamar shayi.....
Insha Allah zaka samu blood flow a ko Ina a sassan jikin ka, daman abinda ake bukata kenan, ka jarraba Hakan zakaga biyayya awajen Nisa'u....
📝 Pharm Muhammad Sidi Ibrahim
🖊️ Dr. M.a herbalist / herbalismandtherapy.ng.ltd@gmail.com