10/04/2024
Sallah Celebration !
Alhamdulillah
Muna taya dukkan al'ummar musulmi murna da farin ciki bisa shaida wannan rana ta idin karamar Sallah.
Bayan haka, muna mika sakon barkada sallah ga ma'aikatan wannan Company {Strong-leo Nig Ltd} musamman mai girma Managing Director {Usman, Salisu}.
Allah madaukakin sarki yasa ayyukan ibada da mukayi a watan Ramadan karɓaɓɓu ne.
تقبل الله منا ومنكم
Allah ta'ala yashiga tsakanin nagari da mugu ameeeen 🙏