Sirrin Magani Herbal

Sirrin Magani Herbal MUNADA INGANTATTUN MAGUNGUNA NA GARGAJIYA
(2)

Wannan cibiya tana sanar wa al'umma Masu sha'awar fara sana'aMata da Maza  Cewa ta Bude gidauniya wadda zata temaka wa A...
21/06/2025

Wannan cibiya tana sanar wa al'umma
Masu sha'awar fara sana'a

Mata da Maza

Cewa ta Bude gidauniya wadda zata temaka wa AL'UMMA domin fara sana'ar magani
Aduk fadin kasar Nan

Kuma wannan cibiya kafin kazama menber nata sai kayi registration
Idan kaiyi register tana baka kallar maganin da kake bukatar kafara sana'ar shi da yakai darajar 20,000
Domin Karin bayani Al Huda medicine ko Sirrin Magani Herbal

Whatsapp+2348085844140

20/06/2025
27/05/2025

Muna da magani kamar haka
*CIWON HANTA *HAWAN JINI
*CIWON DAJI *CIWON KODA
*CIWON SUGA *CIWON FARFADIYA
DAN ALLAH IDAN BAKA SHIRYA BA KADA KAYI MAGANA

20/04/2025

Wannan ba TikTok bane shi idan ka daura video zasu biyaka
Faka-faka👇👇 comment section

29/03/2025

Ya Allah Muna tawasili da sunayenka tsarkaka
Ya Allah ka karbi ibadun mu🙏🙏🙏

29/03/2025

Uwargida Ashe Haka Qawarki Keda Kyau🙅?
Eh Kasan Maganin HIV Na Gyara Musu Fata🏃🤣

YADDA ZA A HAƊA MAGANIN CIWON HAƘORI.Idan Kuma kana so hakorin yafadi nashi maganin da banneAna samo itacen tumfafiya ɗa...
29/03/2025

YADDA ZA A HAƊA MAGANIN

CIWON HAƘORI.

Idan Kuma kana so hakorin yafadi nashi maganin da banne

Ana samo itacen tumfafiya ɗanye ko wanda ya bushe, sai kuma ganyen ta. Ganyen a shanya ya bushe, sai a daka shi ana yiwa bakin hayaƙi. Hayaƙin ya shiga bakin sosai yana taɓa wajen da haƙorin ya ke ciwon. Shi kuma itacen a tafasa da jar kanwa ana kuskure baki da shi sai biyu a rana

KOGON HAƘORI.
Whatsapp channel
https://whatsapp.com/channel/0029VbApuf35EjxuiIXlZj0G

Wanda kuma haƙorin ya yi masa kogo ana samo yayan tumfafiya, sai a buɗa cikin sa, za aga wata auduga a ciki. . Ana kiranta audugar da barkonon tsohuwa. Sai a samo wake kamar guda biyu sai daka waken, a ɗiga ruwa a haɗe shi da wannan audugar sai a saka a wajen da haƙorin ya yi kogon.

Whatsapp channel
https://whatsapp.com/channel/0029VbApuf35EjxuiIXlZj0G

Da ikon ALLAH duk yadda haƙori ya yi da yin kogo, ko tsutsa in Sha Allahu wannan kogon zai cike da ikon ALLAH. Wannan mujarrabun ne Wlh. Duk wanda ya ke fama da kogon haƙori ko tsutsa ta haƙori ya yi amfani da wannan maganin zai yiwa ALLAH godiya. ALLAH ya ƙara mana lafiya da zama lafiya Ameen Ya Hayyu Ya Ƙayyum. 🤲

MASU BUƘATAR HAƊAƊƊEN MAGANI IRIN NAMU MUNA DA SHI.

Anma na hakuri bamu Saida Daya saidai sari

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sirrin Magani Herbal posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Sirrin Magani Herbal:

Share

Category