Dr Rajj Abubakar

Dr Rajj Abubakar INSHA ALLAH INDAI BA CUTAR AJALI BACE SAI ANWARKE...!

13/05/2023

MAHIMMANCIN KYAUTATA WA MASU RAUNI

DUK NAMIJIN👨🏻 DA YAYI AMFANI DA WANNAN MAGANIN💊💊 NAMU TSAWON KWANAKI 14 TOH ABUBUWA GUDA 14 NE ZASU FARU DA SHI1. Zakari...
11/05/2023

DUK NAMIJIN👨🏻 DA YAYI AMFANI DA WANNAN MAGANIN💊💊 NAMU TSAWON KWANAKI 14 TOH ABUBUWA GUDA 14 NE ZASU FARU DA SHI

1. Zakarinsa Zai Kara Girma
2. Jijiyoyin Zakarinsa Zasu Kara Karfi
3. Ruwan Maniyyinsa Zai Kara Yawa
4. Maniyyinsa Zai Kara Kauri
5. Zai Dinga Jimawa A Kan Matarsa Bai kawo ba
6. Zai Rabu Da Kaikayin MatseMatsi Ko Kurajen Gaba
7. Zai Rabu Da Ciwon Baya ko Kwankwaso ko Ciwon Jiki
8. Zai Rabu Da Cutar Sanyi
9. Zai Rabu Da Cutar Basur
10. Zai Zama Me Lafiyayyen Ciki
11. Zai Zama Me Wankakkiyar Mara
12. Zai Zama Me Kuzari ta Kowanne Fanni
13. Zai Dinga Gamsar Da Iyalinsa Har ma Ya kure Bukatarta
14. Matarsa Zata Soshi, Zata Ji bata Sha'awar Wani Dah Namiji Ya Kusanceta In Ba shi Ba
Duk Me Bukatar Wannan Magani Kai Tsaye A Kila Daya Daga Cikin Lambobin Nan Ko a Yi Mana Magana Ta Whatsapp

08103373096

CUTARWAR DA ISTIMNA'I YAKE YIWA ZAKARIN D'AH NAMIJI🍌🧔🏻 DA LALATA FARJIN MACE👩🏻 YAFI CUTARWAR DA CUTAR CIWON SANYI (INFEC...
11/05/2023

CUTARWAR DA ISTIMNA'I YAKE YIWA ZAKARIN D'AH NAMIJI🍌🧔🏻 DA LALATA FARJIN MACE👩🏻 YAFI CUTARWAR DA CUTAR CIWON SANYI (INFECTION) DA BASUR DANKANOMA SUKE YIWA FARJIN MAZA🧔🏻🍌 DA MATA👩🏻

DAGA DARUL-THAQAFA

08103373096
09019158910

Akwai Bukatar Duk Wanda ya san yana aikata Istimna'i wato Ma********on ko (Zinar Hanu) ya tsaya ya karanta wannan Rubutun domin ya kubutar da kansa daga bala'in da ha tsinci kansa ko ya saka kansa da kansa

Rubutawa;.....✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
🩺Rajj Abubakar

📱08103373096📱

WAI SHIN MA MENENE ISTIMNA'I 🤔❓

Abinda ake Nufi da istimna'i da hausa shine Biyawa kai bukata ta hanyar wasa da Farji ko Al'aura da tafin hannu🖐🏻🤚🏻 a turance ana kiransa da Ma********on, kokuma Soapy,

Maza🧔🏻🍌 na iya biyawa kansu da kansu bukata idan sha'awa ta damesu ta hanyar kallon video ko hoton tsaraici a waya🤳🏻 tare da amfani da sabulu ko wani mai ko yawun bakinsu👄 da zai taimaka musu wajen santsi yayin da suke mummurza zakarinsu da hannunsu🖐🏻gami da kallon video ko hoton batsa a waya🤳🏻tare da ayyanawa a ransu cewa sune suke jima'in a haka har su kawo wato suyi release, wani kuma ba sai ya kalla ba a hakan kawai zai tunano wata mace ko wani al'amari na sha'awa har ya kawo yayi release🍌🧔🏻

MATA 👩🏻 Na amfani da Yatsu biyu🤘🏻✌🏻 ko daya👆🏻 ta hanyar Kwakwalawa👆🏻 ko sokawa👇🏻 shiga da fita tare da tunano mummunan tunanin jima'i da wani ko wata a haka har ta biyawa kanta da kanta Bukata, wata👩🏻 kuma kan yi amfani da Gindin roba wanda ake kiransa a turance (D***o) ko candle ko Kasan Brush sai su saka mai yayi santsi suna sawa a cikin farjinsu suna kai kawo a haka har bukatarsu ta biya, wata kuma kan belinta ko Dantsakanta take murzawa a haka har ta biyawa kanta bukata, a takaice wannan shi ake kira Istimna'i ko ma********on da hausa kuma Zinar Hanu wanda Maza da mata suke yi Musamman Matasa ko wadanda basu yi aure ba, ko wadanda s**a yi Auren amma s**a rabu da matayensu ko mazajensu (Zawarawa)

📱08103373096📱

ISTIMNA'I HARAMUN NE👎🏻

Bayan haramun ne akwai cutarwa babba ga lafiyar jiki, Duk Namijin da yake aikata zinar hanu hakika ya gama lalata Azzakarinsa gabadaya🍌bazai iya katabus ba yayin da ya zo jima'i da asalain mace👩🏻 Haka itama macen da take yin Istimna'i ta riga ta gama Rikirkitar da Farjinta bisa dorashi a kan wata dabi'a mummuna wacce zata rasa lafiyar Farjinta gabadaya saidai Allah ya kiyaye🤲🏻

DALILAN DA YASA ISTIMNA'I YAKE LALATA AL'AURAR MAZA🧔🏻🍌 DA FARJIN MATA👩🏻

1. Yayin da kake Wasa da Azzakarinka da hannunka kake Gurza fatar yatsunka a kan zakarinka🍌 kana kai komo daga saman zakarinka zuwa kasa kana ta goge/kankare karfin fatar zakarin saboda fatar tafin hannunka🖐🏻 tayi karfi tayi gogagayya da fatar zakarinka, babu naman fatar da ya dace da gogayya da Fatar zakarinka🍌 sai Naman cikin farjin mace👩🏻

Saboda haka Lokacin da kake ta gurza hannunka🖐🏻 a kan zakarinka🍌 kana ta D'ad'e karfin fatar zakarinka kuma kana Raunata zakarin tare da Luguiguita Jijiyoyin zakarin ta yadda zasu dinga laushi su sake, kuma zasu rasa duk wani karfi da zai taimaka wajen zuqo ruwan maniyyi dakyau da kuma yadda zasu mikar da shi kansa naman zakarin naka🍌 yayin da ka zo jima'i da mace👩🏻 duk jijiyoyin sun sake gabadaya basu da karfi Saboda haka zaka dinga saurin kawowa kafin ka biyawa kanka da iyalinka bukata sai kaga ka kawo, kuma Maniyyinka za zama tsinkakke baida wani kauri k**an ruwa haka zaka ganshi

Haka itama Mace👩🏻, lokacin da take Saka yatsa👆🏻ko yatsu biyu✌🏻🤘🏻tana ta Turawa ciki tana zarewa, a wannan lokacin tana ta daddauje tsokoki masu taushi dake cikin farjinta wanda basu da karfi su dama, saboda haka Tana kuma tutture naman farjin ta yadda hatta suffar shape din farjin ma sai ta rasashi nan gaba, saboda karfi da taurin da yatsanta✌🏻 yake da shi yafi karfin haduwa da Naman cikin farji saboda haka sai ta cutar da kanta da kanta bata ankare ba, hala ma akwai datti a yatsanta lokacin da take sakawa bata sani ba, domin akwai bacteria da ba ganinsu ake ba, kuma ma shi Farjin mace Kamar Ido yake baya san bako kowanne iri ne in ba Zakarin Namiji ba, saboda haka Babu abinda ya dace ya shiga cikin farjin mace k**an zakarin Namiji🍌 saboda haka sanya kishiyarsa ko wani abu daban kuma dole ya haifar da matsala

2. Cutar da Zuciya💓💔 ta hanyar da Mutum yake Mugun tunanin cewa yana Jima'i ne da wata, koda ace wannan watan matarsa ce ko ba matarsa ba, ko ta hanyar kallon video ko hoton batsa a waya🤳🏻, babu shakka hakan na janyo Rasa Nutsuwa yayin da ya zo yin asalin jima'i da Mace, saboda Zuciyarsa ta saba da karkataccen tunani💔saboda haka zuciyar ta riga ta rasa Nutsuwa gabadaya, Jima'i babu Nutsuwa kuwa Baza a samu biyan Bukata ba kwata kwata, shiyasa zaiji Istimna'in ma kusan yafi asalin Jima'in dadi a wajen sa, haka itama kuma mace👩🏻 sai taji in ba ta raya cewa da wani namiji daban take Jima'in bama baza ta ji dadi ba saboda wanchan tunanin da take yi mummuna yayin da take wasa da Farjinta (Istimana'i) ya riga ya sabarwa zuciyarta ta riga ta karkata a kai💔💓

3. Lokacin da Mutum yazo yin release a lokacin da yake Yin istimna'i wato zinar Hanu, zaka samu ba mace bace a jikinsa ba, kokuma itama ba Namiji bane a jikinta ba, kawai ita kadaice ko ince shikadaine, saboda haka Rashin Wannan jin wani a jiki din b***e a kankame juna hakan ne zai sa yunkurowar wasu kwayoyin halittu daga jikin me yin Istimna'in a daidai lokacin da zai yi release ko zai kawo sai su yunkuro da nufin kara masa kuzari da karfin da yak**ata ace ya rungumi mace ko ya kankameta haka itama sai kuma wadannan kwayoyin Halittun sai su samu shi kadai ko ita kadai take, hakan zai cutar da su sosai sai su dinga mutuwa daya bayan daya yau da kullum sai ya zama basa iya wannan yunkurowar me karfi k**ar dah, saboda an riga an kassarasu sun mummutu da yawa sun dawo "yankadan, Sai ya zama hatta dadin ma da mutum zai ji dan kadan ne saboda yau da kullum da mutum ke yi, kuma su wadannan kwayoyin halutun suna ko ina a jikin mutum shiyasa suna iya haddasa matsalolin daban daban a jikin mutum

Haka ma Mata👩🏻 masu aikata Madigo (Lezbianism) ke fama da irin wadannan matsalolin saboda Yatsu✌🏻 da ake saka musu a cikin farji, saka yatsun kan haddasa cututtuka dabam dabam iri iri, kuma dole Su ji in ba madigon ko sa hanun s**a yi ba basa jin dadi, kuma basa sha'awar Namiji kwata kwata, saboda inda yatsan kan iya shiga ya tabo musu zakarin namiji bazai iya tabowa ba, haka kuma gogayyar Beli da suke yi nan ma Namiji bazai tsaya bata lokaci a jima'i yana Taba ko wasa da belin mace har sai ta kawo ba,

Kasancewar Beli ko Dantsaka shine Wajen mafi Saukin tayarwa da mace sha'awa sosai, toh amma a asalin jima'i ai ba a daukar lokaci ana wasa da shi, amma a Madigo ana daukar tsawon duka Lokacin ne ana wasa da shi har bukata ta biya, kuma yatsu da suke turama juna shima kan daddauje Structure da shape na naman Farjin mace gabadaya👩🏻

MISALAI GUDA 10 NA MATSALOLIN DA ISTIMNA'I ZINAR HANU KE HAIFARWA

1. Dauke Karfin mazakuta da lalata farjin mace👩🏻 ya zama bata da sha'awa kwata kwata

2. Karancin Ruwan Maniyyi ga Namiji da macen itama in tana yi zai zama Farjinta a bushe Qamas

3. Bushewar Farji ga Mace👩🏻
4. Lalata k**annin naman cikin Farji 👩🏻
5. Saka ciwon kai me tsanani
6. Ciwon ido👁👁 ko rashin gani sosai
7. Hana ibada yadda ya k**ata
8. Hana yin Aure da wuri saboda mutum zai sakankance yayi tayi k**an aure
9. Ciwon baya ko kafafu
10. Yana sa Mantuwa da Cututtukan farji kowanne iri masu k**a da ciwon sanyi ko basur kuma ba sanyi bane ba basur bane

MAGANIN💊🍵 ISTIMNA'I (MA********ON) KO ZINAR HANU NA MATA👩🏻 DA MAZA🧔🏻

Da farko Mutum kawai ya tuba ya dena, Annabi S.A.W ya riga ya bamu shawara mu dinga azumi in sha'awa ta damemu, saboda haka babu wani uzuri mutum ya zo ya kallafawa kansa wata masifa yana biyawa kansa bukata ku sani laifin zina ake rubuta muku, Saboda ayar da tayi magana a kan suffar "yan Aljannah a cikin suratul Mu'uminun, da take cewa

WALLAZINAHUM LI FURUJIHIM HAFIZUN= Wadanda suke tsarkake Farjinsu basa zina

ILLA ALAA AZWAJIHIM AW MAA MALAKAT AYMANUHUM FA INNAHUM GAYRU MALUMIN

Sai iya ga matayensu na Aure ko mazajensu na Aure kokuma wani abinda Hannun damansu ya mallaka na baiwa ko kuyanga, Hakan bai zama abin zargi ba,

FA MANIBTAGA WA RAA'A ZALIKA FA ULAA'IKA HUMUL AADUN

Duk wanda ya aikata sabanin haka kuma toh hakika ya zama dan ta'adda

Toh kaga a nan Ashe ka yi zina ba da matarka ba ko wani abu na halal ba Ta'addanci ne kenan, bisa wannan ayar ce gaskiya ana iya karfafa cewa Haramun ne yin Zinar Hanu ko Istimna'i

Saboda haka Babban Magani na Farko shine me aikatawa kawai ya dena ya tuba kuma yayi ta istigfari, Sannan ya dinga azumi kokuma yayi aure, koda yake ana samun masu Auren ma wasu suna yin istimna'in kuma maza da matan dukgabadaya, Jama'a a tuba a dena Zinar hanu

Nasan yanzu Me karatu ya Matsu yaji an fadi sunan wani magani💊🍵 wanda zai magance Matsalar da Istimna'in ya haifar, Magana ta gaskiya akwai magani saidai ko an bayyana zai yi wuya ka iya hadawa da kanka, saboda haka dole fa aiki sai me shi, Saboda haka duk me Bukatar Waraka daga Matsalolin da Istimna'i ke haifarwa k**ar Raunin mazakuta, kankancewar Mazakuta, Bushewa Farji ga Mata, Lalacewar Kamannin Farji, Rashin Ni'ima ga mata, Rashin Ruwan maniyyi yawansa ko Kaurinsa ga maza, Rashin yin Release da wuri ga mace, ko ma rashin yin Release kwata-kwata ga mace Amma, Ciwon kai, ciwon baya, Mantuwa, Ciwon jiki, Ciwon gabobi da sauransu,

InshaaAllahu Allah ya horemin maganin da in aka yi Amfani da shi na sati biyu duk wadannan Matsalolin zasu kau, kuma lafiya zata dawo Cikin ikon Allah, duk me Bukata sai ya kirani tunda ga Lambar wayata na sa, Ubangiji Allah ya Gafarta mana Zunubanmu Manya da kanana🤲🏻 Allah ya bamu lafiya me Amfani🤲🏻

DAGA GROUP👨‍👨‍👦‍👦 ME DARUL-THAQAFA

RUBUTAWA.......✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
🩺Rajj Abubakar

📱08103373096📱

BAYANI A KAN CUTAR CIWON HANTA (HEPATITIS) DA YADDA ZA A MAGANCE SHI💊🍵 DA IKON ALLAH☝🏻Rubutawa; DR RAJJ ABUBAKAR ✍🏻✍🏻✍🏻✍...
10/05/2023

BAYANI A KAN CUTAR CIWON HANTA (HEPATITIS) DA YADDA ZA A MAGANCE SHI💊🍵 DA IKON ALLAH☝🏻

Rubutawa; DR RAJJ ABUBAKAR ✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻

☎️08103373096☎️

Ciwon Hanta (Hepatitis) : Kamar yadda kowa yasani Hepatitis cutar hanta ce wacce take kunburar da hanta, kuma kwayar cutar virus ce take kawoshi .

A mafi yawan lokuta wadannan kwayoyin cutar virus suna zamansu ne kawai a cikin hanta ba sa kawo wata illa, sai dai ta Hepatitis B za ta iya kawo ciwon cancer.

HEPATITIS Ya kasu rukuni daban daban :

1- Hepatitis A
2- Hepatitis B
3- Hepatitis C
4- Hepatitis D
5- Hepatitis E

Wacce tafi addabar mutane a kasarmu Najeriya🇳🇬 ?

Hepatitis B tafi addabar mutane a najeriya k**ar yadda bincike🔍🔎 ya nuna .

Tayaya Mutun Zai Dauki wannan kwayar cutar Hepatitis B ?

Awai Hanyoyi da dama ta yadda mutun zai iya daukan wannan cutar Hepatitis B . Ga kadan daga ciki :

1- Ana iya daukanshi ta hanyar jima'i (S*x) da mai dauke da cutar .

2- Yaro zai iya dauka daga uwa🤱🏻 lokocin haihuwa .

3- Ana iya daukanshi lokocin karin Jini🩸💉

4- Ana iya Daukanshi daga kayan kaifi k**ar su razor .

5- Ana lya daukan wannan cutan wajen amfani da syringe💉 guda daya zuwa mutane diyawa .

6- Ana iya daukan hepatitis ta hanyar abinci🍝 ko abin sha🍷🥃 wacce ta kurba ta da kashin mai dauke wannan cutar.

7- Ana iya daukan hepatitis ta hanyar kissing👩‍❤️‍💋‍👨 ko musayar yawu.

Ance kwayar cutar Hepatitis B mutun zai iya daukanshi lokocin Gaisuwa🤝🏻 ( shaking Hands )

Hmm Mutane suna fadan hakane dan sabida kwayar cutar Hepatitis B tana zama a Gumi , Yawu👅 , Fitsari , Hawaye😭 da Kashi kuma . shikenan suna nufin idan ka gaisa da mutun gumunku ya hadu kadauki Hepatitis B . to Bahaka bane👎🏻 .

Menene Halamomin Cutar Hepatitis B ??

Wani lokoci ana samun mutum mai dauke da wannan kwayar cutar ba tareda ta nuna halama ba.

Amma ka kadan cikin halamominta :

1- Rashin cin abinci
2- Tashin zuciya💔
3- Amai😲
4- Rashin Karfin Jiki
5- Hajijiya 🤦🏻‍♂️🤦🏻‍♀️
6- Ciwon Ciki
7- Ciwon Gabobi
8- Canxa kalar fata zuwa yellow
9- Canxa kalar ido zuwa yellow 👁️👁️
10- wani lokocin da Zazzabi .
11- Bakin fitsari.
12- Kaikayin Jiki.
13- Canza launin bahaya zuwa kore.
14- Kasala.

Amma idan kaga mutun yana fama da wadannan halamomin ba shi zai tabbatar maka da cewa yana dauke da kwayar cutar Hepatitis B ba . sai an je asibiti🏥 an gwada👨🏻‍⚕️ an tabbata .

KARIYA DAGA CUTAR HEPATITIS B:

1- Hepatitis B tana da vaccine wanda a kalla mutum zai dauka so uku zuwa hudu kafin yasamu kariya.

Yara kanana ana basu k**ar haka:

1- at 0 (dabane haifi yaro)
2- at 6wks ( Buti shidda da yin na farko)
3- at 10weeks ( bayan sati hudu da yin na biyu)
4- at 14weeks ( bayan sati hudu da yin na uku).

Shine wannan alluran zai yiwa babba amfani naga yara ake bawa a asibity?

Eh zaiyiwa manya amfani dalilin da yasa yara kadai ake bawa shine wadanda s**a dauki nauyin kawo wannan vaccines din target age nasu yara kanana ne👶🏻👶🏻 sabida sunfi hatsarin kamuwa da cutar.

2- Dukkanin abinda muka lissafa zai kawo wannan cutar a kiyaye shi a kula.

Idan mutum ya tabbatar yanada wannan cutar me yak**ata yayi ?

Abinda yak**ata yayi shine yaje aisbiti🏥 ya tabbatar Kuma a daura shi kan magani👨🏻‍⚕️💊

Wanne Erin abinci mai wannan matsalar hepatitis zaiyi amfani da shi ?

Tunda wannan cutar tana k**a hanta yak**ata a dauki matakan da zai karawa hanta lafiya da karfi ta hanyar excercise da abinci masu inganci k**ar su :

1- Kayan itatuwa - tana dauke da sinadaran vitamin, fractus da fiber wanda zai karawa hanta lafiya kuma yakan yaki cututtuka.

2- Protein : dangin abinci mai dauke da sinadaran gina jiki ( k**ar su kifi , kaza banda fatar sama da wake) s**an gyera cell na jikin Dan Dama wanda hakan zai karawa hanta lafiya.

3- Abinci dangin hatsi irinsu gyero, dawa shinkafa suma basu da matsala mutum zai iya amfani da su.

4- Mutum zai iya amfani da man zaitun da habbatus sauda basa daga cikin man da suke kawo illa amma suna yakan cututtuka.

5- Motsa jiki🏃🏻‍♀️🏃🏻‍♂️ cikin Dan Adam ayana bukatar motsa jiki hakan zai karawa jiki lafiya.

Note:
Lokocin cin abinci a raba ciki zuwa gida uku:

MAGANIN DA YAKE CHIKO DA NAMAN FARJIN MACE TAREDA KARA NI'IMA
09/05/2023

MAGANIN DA YAKE CHIKO DA NAMAN FARJIN MACE TAREDA KARA NI'IMA

MAGANIN HIV/AIDS WANDA AKE WARKE WA GABA DAYA CIKIN KWANAKI 30 DA IZININ ALLAHKira ko WhatsApp08103373096               ...
09/05/2023

MAGANIN HIV/AIDS WANDA AKE WARKE WA GABA DAYA CIKIN KWANAKI 30 DA IZININ ALLAH
Kira ko WhatsApp
08103373096

09/05/2023

Matsalar saurin inzali. (KAWOWA)

09/05/2023

IDAN KATASHI DA SAFE ANA SON KA SHA MA'UL-KAL MARFI UKU
YANA BUDE HANJI SANNAN YANA MAGANI BASUR
MAI ULCER KUMA YA SURKA DA RUWA

Address

DAKWA ROAD NEW SAYE Plaza OPPOSITE POLICE STATION. , OFFICE NO A-14
Abuja

Opening Hours

Monday 09:00 - 23:00
Tuesday 09:00 - 23:00
Wednesday 09:00 - 23:00
Thursday 09:00 - 23:00
Friday 09:00 - 23:00
Saturday 09:00 - 23:00
Sunday 09:00 - 23:00

Telephone

+2348103373096

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr Rajj Abubakar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Dr Rajj Abubakar:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram