26/06/2025
DAGA FADAR MAI MARTABA DR ABDULMU'MIN KABIR USMAN KATSINA ;
Alhamdu-lillahi ajiya Larba (Dr ) Alh Kabir Muhammed Nabargu Shugaban Kungiyar Masu Bada Magungunan Gargajiya na Kasa Da Tawagarsa sun ziyarci Fadar Mai martaba Sarkin Katsina (Dr) Abdulmumini Kabir Usman Don Godeeya da sada Zumunci akan Matsayin sa na uba ga Wannan Kungiyar
Wannan Ziyar anyi tane adai dai Lokacin da kungiyar A karkashin Jagorancin shugaban nata Dakta Nabargu tamiƙa Appointment ga Sarkin Katsina na Tabbatar mishi Dacewa Shine Uban Kungiyar Nigeria Union Of Medical Herbal Practitioners na Kasa
President nabargu yana Tareda Rakiyar Vp Noths West Dr Nasiru Mando Vp Noths Central ( Dr ) Salisu Haske Ambassador Afrika
Vp Not east( Dr ) Ishaq Kuma National Organising Sectary Tare da sauran Chiyamomin na wasu Jahohi da sauran National Exco
Muna rokon Allah (SWT) ka Kara Inganta wannan Tafiyar k kara Karfafawa Dr Kabashi Ikon sauke Haken Al'unma Amin ya jabbar
Abubakar Jabbi Lagau
Thus 26th June 2025 !