12/07/2023
EL-MIEYAAR Islamic medicine, center ce wadda ta kware wajen bincike bincike magunguna da fitar da Mafi kyawon sakamako a fanni lafiya,
Wannan center Mai albarka ta fitar da magunguna masu yawa Kuma ingatattu a wajen magance cututtukan da suke addabar mutane.
Dukkanin bincikenta ya kasance ne akan tsirrai da itatuwan da Allah Ya azurtamu dasu a duniya.
El-mieyaar Islamic medicines, ta fitar ma bayin Allah da wani Mai Wanda yake dauke da sinadarai wadanda aka fitar daga tsirrai, wannan Mai Ta gwadashi tsawon shekaru biyu Kuma wannan center Mai albarka ta tabbatar da ingancinsa wajen magance matsalolin fata, sanyi, Kai harma da Basir Mai Tsiro.
Wannan Mai Mai suna " Kadawa ointment" Yana kunshe da sinadarai marasa illa ga jikin Dan Adam, wadanda suke dacewa da kowace fata, ta jarirai, data, Yara, data manya Kai harma data tsofaffi.
Wannan Mai na el-mieyaar Islamic medicines, ya banbanta daduk wani Mai Wanda ba shi ba;
- bashi da zafi a fata, idan ka shafa shi a fatarka kaji Yana Mai zafi mara cutarwa, to ka tabbatar akwai matsalar dake damun fatarka. Sai kayi amfani dashi domin magance ta cikin kankanin lokaci.
- ana shafa shi ga fatar jarirai domin baya da illa garesu
- Yana warkar da cutar fata cikin kankanin lokaci, idan kayi amfani dashi sau uku a rana zakaga tasirin sa tun daga ranar farko bi'iznillah.
Kadawa ointment yana magance cutar dandruff dake addabar mata a gashin kasu, baiwar Allah kiyi kitso dashi kiga iKon Allah.
Kadawa ointment yana magance kyafsi, da makero cikin kwana uku da yardar Allah.
Ina wada Basir yai mashi Tsiro, zama da kyar tashi da kyar, kwanciya da dabara, ka shafa Kadawa ointment a cikin duburar ka da wajenta sau uku a rana kaga iKon Allah.
Wanda ke fama da fitar baya, ko kurajen infection ko kurajen fuska,ko Kuma kurajen jiki ko na zafi, yayi amfani da wannan Mai na el-mieyaar Islamic medicines sau uku a rana zai yi ma Allah godiya.
Kadawa ointment Mai na na cibiyar bincike magungunan musulunci,
Kadawa ointment Yana magance matsalolin fata, cin ruwa, qazuwa, qumba, kurji Mai zafi harma da Kunar wuta.
Cibiyar binciken magunguna ta el-mieyaar Islamic medicines ta gwada wannan Mai akan cutar mura da yari na Yara jarirai da manya ta tabbatar da ingancinsa wajen magance su,
Yana magance mura da toshewar hanci da majinar kirji da majinar makogoro,
Ana shafashi a hanci da kirji da makogoro.
Bawan Allah ka gwada wannan magani ka godewa Allah.
Ga Mai Neman Karin bayani ko sarin wannan magani sai ya neme mu a center dinmu dake a cikin garin Bassa, El-mieyaar Islamic medicines, daura da Appassi pure water factory, Bassa, Airport Abuja.
Ko Kuma ya tuntubemu ta lambar waya kamar haka: 08069051367,09138855885, 08143114611.
El-mieyaar Islamic medicines, Muna magani, Allah na warkarwa.