Personnels wives forum

Personnels wives forum International airport

Scammers everywhere Allah kai mana tsari dasu Shedanu....
19/12/2022

Scammers everywhere
Allah kai mana tsari dasu
Shedanu....

🤣😂WAIYYO CIKINA😂🤣Kullum in zai fita aiki da safe sai matarsa ta tuna masa wani abu da ya manta. Kamar maƙullin gida, ko ...
23/10/2022

🤣😂WAIYYO CIKINA😂🤣
Kullum in zai fita aiki da safe sai matarsa ta tuna masa wani abu da ya manta. Kamar maƙullin gida, ko wasu takardu masu muhimmanci, ko bai ɗauki kuɗi ba, wani lokacin har waya ma sai t tuna masa.

Ta ce, na gaya maka ka fara tsufa, duk manta abubuwa kake yi...!

Sai yake so ya kawo ƙarshen izgilanci da take yi masa, sai ya ɗauki takarda da biro ya rubuta duk abubuwan da yake buƙata in zai fita aiki..!

Da safe y tabbatar ya ɗauki komai. Ya kunna mota ya yi ficewarsa abinsa, yana t murmushi yana cewa yau dai ya kawo ƙarshen wannan wulaƙancin.

Bayan ya fara tafiya sai matarsa ta yi masa waya, y ce, kar ki batan lokaci in sauri zan je aiki ne, kuma na tabbata ban manta komai ba, hahahaha...!

Ta ce Allah sarki Habibina, dawo gida, yau Lahadi ce babu aiki...🤣🤣🤣

05/10/2022

some people de try ooo. You will be in a group you can't talk from week to week. 3 months you never talk. Biko even if you are deaf and dumb, so common ebebebebe you can't talk ? Nawa ooooo 🙆🏻🙆‍♀️🙆‍♀️🙆‍♀️🙆‍♀️😂😂😂😂😂🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️

Wallahi ba burgewa bace rubuta sunan yara a jikin school bag ko lunch bag dinsu a wannan yanayi na rashin tsaro.
19/09/2022

Wallahi ba burgewa bace rubuta sunan yara a jikin school bag ko lunch bag dinsu a wannan yanayi na rashin tsaro.

19/09/2022

Wane irin kalan abinci ne wanda duk tsananin yunwa bazaki iya ciba??

Mothers please our parents don't train the men we are marrying or yet to marryLet's give equal training n love to both g...
15/09/2022

Mothers please our parents don't train the men we are marrying or yet to marry
Let's give equal training n love to both gender for their own good
If you say you won't train your son
Your daughter will jam an untrained son n the circle continues
Let reduced the pain already...it's possible
God bless us all

Barka da Jum'at jama'a. Muyi kokari maja kannan mu ajiki saboda musan wani irin rayuwa suke, gaskiya yadda wasu shedanin...
02/09/2022

Barka da Jum'at jama'a.
Muyi kokari maja kannan mu ajiki saboda musan wani irin rayuwa suke, gaskiya yadda wasu shedanin samari dama manyan banza ke kokari wajen bata rayuwar yayan mutane yayi yawa.
Wai sekiji gardin banza yace in bata bashi hadin kaiba zenemi matan banza Kodai yace ze rabu da ita musamman inyaga ta damu dashi sosai seyayi anfani da hakan wajen ganin ya wulakanta ta.
Dukda ba dukansu bane masu wannan halin.

28/08/2022

Don't borrow money to look expensive.
We will like your pictures but won't pay your debts 👀

28/07/2022
06/07/2022

Alhamdu lillah Ala kulli hal

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Personnels wives forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Personnels wives forum:

Share