01/08/2025
๐งผ SABULUN GYARAN FATA GA MACE:
ANA BUKATAR ABABE KAMAR HAKA:๐
Sabulun Diyana
Sabulun Salo
Lalle
Majigi
Zuma
Garin Darbejiya
Dawaโussabuni
Sabulun Premier Antiseptic
Kurkur
Sabulun Zaitun
Dudu Osun
Dettol
Lalle
Majigi
Zuma
Kurkur
Sai ki juya sosai.
Me Bukatar Hadadde MAGANIN mu aimana magana +2347040700701. Kota WhatsApp ne, Zamu aikoma har Jihar da ake Bukata ta hannun direbobi.
OFFICE ADDRESS ๐ข
Beside Abuja Keffi Express Way, Nasarawa State, Nigeria
Zaka iya samun maganin mu a kowane gari ko jiha kake a Nigeria indai ba cikin kauye bane, wato muna turawa a duk inda kake.
Garin Darbejiya kuma, ganyen zaki samu, ki shanya, ki daka, ki tankade, ki haษa akan sabulun.
Sannan ki sa ruwa kaษan ki juya yadda zai haษe jikinsa.
Zaki ga yadda fatarki zata canja โ sirrin kyaun jikin ki ya kadu!
Sai an gwada dai za a tantance.
โจ GYARAN JIKI DA FUSKA โ FATA TAYI LAUSHI DA SHEKI
Abubuwan Da Ake Bukata:
1. Man Zaitun
2. Lalle
3. Kur-kur
4. Madarar ruwa (Peak)
Yadda Ake Amfani:
Note:-Ga Duk wadda take da bukatar gyara ko wata matsala a lpyr ta, ko Kuma wata cuta ta bangaren mu'amala da maigidanta.
Zaka iya samun maganin mu a kowane gari ko jiha kake a Nigeria indai ba cikin kauye bane, wato muna turawa a duk inda kake.
Calls: โ+2347040700701
A haษa duk kayan a wuri guda, a kwaba su, a shafe jiki da fuska.
A barshi ya bushe, sai a murje, sannan a shiga wanka.
Wannan hadin yana sa jiki ya yi kyau da sheki, in sha Allahu.
๐ฟ HADIN DALLรLIYA โ GYARAN FUSKA KO JIKI
Abubuwan Da Ake Bukata:
1. Kur-kur
2. Dilka
3. Zuma kwai
4. Lemon tsami
Yadda Ake Amfani:
A haษa su a wuri guda, a samu ruwa a kwaba k**ar lalle (amma ruwan ya fi kadan).
A shafe fuska ko jiki.
Bayan awa ษaya, a shiga wanka.
Zaki ga yadda jiki zai goge โ da izinin Allah.
๐ WANI HADIN GYARAN JIKI
Abubuwan Da Ake Bukata:
1. Lalle
2. Kwaiduwar kwai (3)
3. Manja (Cokali 3)
4. Kur-kur
Yadda Ake Amfani:
A haษa kayan hadin wuri guda, a shafe jiki na tsawon awa guda.
A wanke da ruwa zalla.
Daga nan a jika da ruwan ษumi, a sake shafa, sannan a wanke gaba ษaya.
๐ธ GYARAN FUSKA
Abubuwan Da Ake Bukata:
1. Dettol
2. Sabulun Ghana
3. Garin Zogale
4. Farar Albasa
Yadda Ake Amfani:
A haษa su wuri guda, a yi turare da su, a mulmula, a rinka wanke fuska.
Za ki ga yadda fuskarki za ta yi kyau.
โด๏ธ WANI HADIN FUSKA NA MUSAMMAN
Bawon Kankana โ sai a rinka gogewa da shi a fuska.
Yana gyara fuska ta yi sumul, ta haskaka da annuri, kuma yana korar kuraje.
๐ HADIN AMARE โ GYARAN FATAR JIKI NA MUSAMMAN
Abubuwan Da Ake Bukata:
1. Ayaba
2. Lemon Tsami
3. Tataciyar Madara
4. Kwai (fari kawai)
Yadda Ake Amfani:
A bare ayaba a matse da hannu ko a markad'a a blender.
A zuba madara, a fasa kwai (fari kawai), a matse lemon tsami, a gauraya.
A shafa a jiki na tsawon awa ษaya.
Daga nan a wanke da ruwan zafi.
Idan aka yi hakan tsawon kwanaki uku, za a sha mamaki, in sha Allah.
๐ Copyright ยฉ BY: Amana Islamic
Kuyi following din page ๐ dinmu domun samun shawar wari gameda Rayuwar aure da igantantun magununar musulunci ga link ๐๏ธ Nan Amana Islamic Medicine Store
๐๐๐๐๐๐๐ https://www.facebook.com/profile.php?id=61577090410398
Zaku iya tuntubar mu domin magani ko karin bayani โ WhatsApp +2347040700701 or +2348081117050 ๐ Muna Jahar Nasarawa Close To Abuja City Nigeria!
Copyright BY: Amana Islamic Medicine
๐ FACEBOOK GROUP: Amana Islamic Med.
๐ EMAIL: amanaislamicmedicine@gmail.com
๐ FACEBOOK PAGE LIKE: Amana Islamic
๐ WhatsApp: โ +2347040700701
๐ 07040700701 / 0808111705