Doctor Mai ratata

Doctor Mai ratata Domin Wayar da kan Al'ummma akan Abunda ya Shafi Lafiya, ta yadda zamu Kula da Kanmu domin Kauracewa Kamuwa da Cututtuka.

MATA DA MAZA KU TASHI TSAYE KU NEMI MAGANI
11/07/2025

MATA DA MAZA KU TASHI TSAYE KU NEMI MAGANI

INFECTION YAI MAKI MUGUN KAMU KI NEMI MAGANI.

1. Idan kikaga gabanki yana fitar da irin wannan abu Lallai ki hanzarta neman Magani.

2. Idan kaga kazo Saduwa Matarka tana fitar da irin wannan abu Lallai ku nemi Magani.

3. Idan kikazo tsarki kikaga wannan Ba Makawa ki nemi Magani.

MAGANI MAI KYAU ZAKUJE KU NEMA DOMIN KUWA INFECTION !!

CANDIDA BALANITIS INFECTION Shi Wannan Wani Kalan Infection Wanda yawancin Maza suke Fama da shi Wanda ake kira BALANITI...
11/07/2025

CANDIDA BALANITIS INFECTION

Shi Wannan Wani Kalan Infection Wanda yawancin Maza suke Fama da shi Wanda ake kira BALANITIS kuma Matuka Mazaje suna daukar Cutar daga Mata kowa mak**antansu
Cutace mai Matukar Hadarin Gaske domin kuwa tana Lalata Rayuwar Namiji gaba daya

_Zai zamo Gaban sa ya Kankance
_Zai zamo baya da Sha'awa Kwata kwata.
_Idan Cutar tai yawa tana Kashe gaban Namiji Murus.
_Tana Hana Haihuwa Kacokan
_ Cutar tana rage Karfin Namiji
_ Mai Cutar duk wacce ya kwanta da ita zata kamu.

ALAMOMIN WANNAN CUTAR SUNE KAMAR.....

1. Jin zafi ko Kaikayin akan Azzakarinka
2. Kuraye ko Daljewa a bakin Azzarinka.
3. Fitar Farin Ruwa bayan ko Kafin Fitsari
4. Kumburi akan Azzarinka ko Zafi yayin Fitsari
5. Saba k**ar yadda Maciji keyi agabanka.

HANYOYIN DA AKE KAMUWA DA WANNAN CUTA.

1. Kwanciya da Macen da take dauke da Infection.
2. Watsuwar Ruwa Gaba mace akan Gabanka.
3. Amfani da Sabulu mai dauke da Chemical marassa kyau
4. Tsarki da Ruwa Marassa kyau ko masu Sanyi sosai.

YANA DA KYAU MU KULA SOSAI.

1. Mu rage yawan Jima'i da Mata Barkatai
2. A Guji Amfani da Wandon Gwanjo sai an wanke da Ruwan Zafi.
3. A Guji Amfani da Toilet Barkatai musamman na Kasuwanni da Masallatai.
4. A kula wajen Ruwan da ake tsari dasu ba da anga ruwa a dauka ace ayi Tsarki dasu ba.
5. Asan Asalin Tsaftar Tsumman da za'a rika Goge Gaba dashi
6. A Tabbata Ansan Irin Sabulun da za'a rika wanke Gaba dashi.

KU NEMI MAGANI AKAN MATSALAR DA TAKE DAMUN KU.

ALLAH YA BAMU LAFIYA

INFECTION FLUSHER GUARANTEE ✔    ( Maganin Sanyi kowane iri )                Amfaninsa ga Maza1️⃣Yana magance matsalar S...
08/07/2025

INFECTION FLUSHER GUARANTEE ✔
( Maganin Sanyi kowane iri )

Amfaninsa ga Maza

1️⃣Yana magance matsalar Saurin Inzali
2️⃣Yana magance fitar Farin Ruwa a gaba
3️⃣Yana magance Kankancewar Gaba.
4️⃣Yana maganin Daukewar Sha'awa
5️⃣Yana maganin Kurajen Gaba
6️⃣Yana maganin Kaikaiyin Matse Matsi
7️⃣Yana maganin yawan Zafin Fitsari
8️⃣Ya maganin Yawan Gajiya da Ciwon Mara.
9️⃣Yana maganin kaikayi idan anyi wanka

Amfanin ga mata

1️⃣Yana maganin Gushewar Shaawa
2️⃣Yana maganin Fitar Farin Ruwa
3️⃣Yana maganin Yawan ciwon Mara
4️⃣Yana magance Jin Zafi Lokacin Jima'i
5️⃣Yana magance Warin Gaban mace
6️⃣Yana magance Daukewar Niima
7️⃣Yana magance Kurajen Gaba
8️⃣Yana magance Kaikayin gaba.

Wadannan matsaloli suna da wahalar magancewa amma cikin ikon Allah Kuyi Amfani da wannan magani namu zaku samu waraka da ikon Allah. GUARANTEE !!!

Danna nan domin magana damu ta whatapps
https://wa.me/message/B5RSBVKMFWSAP1

Ko'ina kuke a Fadin kasar nan zamu aiko maku da maganinmu.

OFFICE ADDRESS 🏨
OPPOSITE EMIR PALACE GATE SULEJA ABUJA
CALL 📞 WHATSAPP
08161923214 08073346633

GE***AL WART INFECTION ( Human Papillomavirus (HPV) )Mutane da Dama sun wayi gari sun tashi sunga irin wannnan ciwo ya f...
06/07/2025

GE***AL WART INFECTION ( Human Papillomavirus (HPV) )

Mutane da Dama sun wayi gari sun tashi sunga irin wannnan ciwo ya fito masu a jikinsu, kodai Daidai Marar su ko Akan gabansu ko kuma Gefe gaban daban.
Wannan abun da ake kira da Ge***al wart baya da zafi ko kadan ajiki koda kuwa kasa hannu ka taba.

Dalilin abunda yake kawo Wannan ciwo kuwa shine INFECTION.
Kwanciya damai ciwon ko Mu'amullah dashi wato Ruwan Gaban Mace ko Namiji idan Ruwan ya Tabaka shikenan sai wannan Kurji ya fito bayan Fitowarsa idan ba'a dauki Matakina sai kaga yana kara Girma.
Hakanan kuma idan ka Fasa shi ruwan ya taba wani waje daga jikin naka , nan ma saiya sake Fitowa.
Babu wata Tak**aimai na Kariya dan Gujewa kamuwa da ciwon koda kuwa ansa Kariya yayin Saduwa.

Tabbas wannan ciwon yana k**a maza da mata .

Kadan daga Illolinsa.....
1. Kankancewar gaba
2. Rashin Sha'awa Maza da mata
3. Totse gaban Namiji
4. Kaikayin Gaba.

Wasu s**an sha Magani Ciwon ya Wuce Kuma Sukance Asibiti a yanke masu shi.

ALLAH YA BAMU LAFIYA AMEEEEN

05/07/2025

A Fada Maka Abunda Yake Damunka Kamar an Baka Magani ne !

Me Ke Kawo Matsalar Cin-Ruwa A Kafa?Ga shawarar da likitoci s**a ba masu fama da shiA irin wannan lokaci na damina ana y...
03/07/2025

Me Ke Kawo Matsalar Cin-Ruwa A Kafa?

Ga shawarar da likitoci s**a ba masu fama da shi

A irin wannan lokaci na damina ana yawan samun korafin matsalar cin-ruwa. Cin-ruwa wani nau’in ciwon fata ne da kwayoyin cuta kan kawo a kafafu.

Wato ke nan ba ruwa ne ke cin fatar mutum ba, a’a kwayoyin cuta ne ke cin fatar mutum.

Amma dai an fi samun matsalar a masu tu’ammuli da ruwa, kuma an fi samun matsalar a irin wannan lokaci na damina saboda yawan danshi, tunda kwayar cutar tana son danshi sosai.

Su wadannan kwayoyin cuta da ake kira fungus wadanda s**a fi rayuwa a wuri mai danshi k**ar wurin wanka da jikin tawul ko kayan wanka ko cikin takalma masu danshi, su suke kawo wannan ciwo.

Ciwon na da wuyar sha’ani in ya fara damun mutum, kuma wani kan dauki wannan kwayar cuta in ya yi amfani da kayan wanka ko takalman mai wannan ciwo.

Yaya alamun cin-ruwa suke?

Cin-ruwa ya fi shafar mutanen da suke mu’amala da ruwa k**ar masu sana’ar wanki ko mata masu yawan aiki da ruwa a cikin gida ko mutane masu yawan gumi ko zufa a kafa musamman in sun sa takalmi kafa ciki (sau-ciki).

Ya fi k**a kafafuwa a tsakanin ’yan yatsu musamman na biyun karshe. Yakan k**a kafa daya ko ma duk biyun.

Wani lokaci har tsakanin yatsun hannu akan gan shi.

Za a ga wurin ya cabe yana fitar da farin ruwa yana saba har a zo fatar wurin ta cinye, wurin ya yi rami.

Wani zubin yakan yi zogi ko kumburi.

Hanyoyin kariya daga cinruwa

Idan aka kiyaye da tsabtar jiki da ta gidan wanka da kayan wanka da ta takalma, aka kuma bi hanyoyi da za a zayyana a kasa, to ba shakka za a yi adabo da wannan ciwo

A rika tafasa kayan wanka k**ar soso da tawul a ruwan zafi akalla sau daya a wata domin kashe kwayoyin cutar
A rika shanya wadannan kayan wankan kuma a rana a kullum bayan an yi wanka domin rana tana kashe wadannan kwayoyin cuta
Mai wannan ciwo mai sana’ar wanki walau na kaya ko na mota su rika sa takalma irin na ruwa na roba yayin aiki don gudun jikewar kafa
A rika wanke gidan wanka a gida da sinadarai masu karfi akalla sau daya a mako, na jama’a kuma a kullum, sannan a rika budewa suna shan rana
Idan akwai yawan zufa a kafa to sai mutum ya rika yawan tsane kafar, ko ya rika barbada hoda a tsakanin ’yan yatsun, ko ya yi amfani da safa mara kauri kafin ya sa takalmi kafa-ciki. In aka cire a shanya safar da takalmin a rana

Mai yawan samun ciwon ya guji takalmi sau-ciki gaba daya, domin ita ce hanyar warkewa ba tare da ciwon ya dawo ba
Kada a yi amfani da kayan wanka ko tawul din mai cin-ruwa don gudun yada ciwon
Ga mai wannan ciwo, in an je wanka a wanke tsakanin ’yan yatsu sosai a kuma tsane wurin da tishu mai tsabta
Da zarar an ga matsalar to a je a ga likitan fata wanda zai ba da maganin da ya dace, don akwai magungunan shafawa iri-iri na wannan ciwo, ita ma hanyar kariya ce.

ALLAH YABAMU DACEWA

CANDIDA INFECTION KO CANDIDIASIS INFECTION Wannan Wani Kalar ciwon INFECTION wato Sanyi ne wanda yake k**a yawan Mutane ...
01/07/2025

CANDIDA INFECTION KO CANDIDIASIS INFECTION

Wannan Wani Kalar ciwon INFECTION wato Sanyi ne wanda yake k**a yawan Mutane amma basusan menene yake damunsu ba.
"Yayan Bacteria ne da suke shiga cikin jikinmu ta hanyar ruwa ko Abincin da mukeci ko kuma Mu'mullah da masu wannan cuta.

Yana daga Alamominsa

1. Kurajen cikin baki ko gefen Bakin
2. Fashewa lebe ko Tsagewar Harshe.
3. Rashin Samun Dandanon Abinci
4. Ciwon Makoshi wato Makogwaro.

LALLAI WANNAN CUTAR ta INFECTION tana zama acikin Jikinmu ne kuma ciwon yana boyewa sai ya rika Bayyana Lokaci bayan Lokaci Ma'ana bayan ya Tafi saiya dawo.

Ana daukar wannan ciwon ga wanda ake Mu'amullah dashi ta Zamantakewa Misali miji da mata ko Saurayi da Budurwa.

Sau tari Duk Wacce zaga ganta da CANDIDA INFECTION yawanci tana dauke da YEAST INFECTION wanda yake hana Haihuwa ko daukar ciki ko kuma Rashin jin dadin Saduwar Aure.

MAZA DA MATA SUNA FAMA DA WANNAN CUTA
Yana da kyau mu kula sosai akan wannan ciwon da zarab Munga Alamominsu.

30/06/2025

BAYANI AKAN CIWON ANTA DA MAGANINTA

Call or whatapp 08161923214 08073346633

SHIN SHAN LEMUN KWALBA YANA DA HATSARI. ?Shan lemon kwalba da ake tsugawa s**ari da yawa na kara hawan jini in ji likito...
29/06/2025

SHIN SHAN LEMUN KWALBA YANA DA HATSARI. ?

Shan lemon kwalba da ake tsugawa s**ari da yawa na kara hawan jini in ji likitoci.

Wani bincike da aka gudanar ya nuna cewa shan lemon gwangwani a kullum na kara yawan mizanin hawan jini.

Wani gwaji da aka yi a kan mutane 2,500 ya nuna cewa, shan lemon kwalba da kuma matsatsun ruwan 'ya-'yan itatuwa da ake sarrafawa da ya kai 355ml a kullum na kawo matsala ga lafiyar dan-adam.

An dai wallafa wannan bincike ne a mujallar ciwon suga da wasu masana a Burtaniya da Amurka su ka yi.

Gwajin ya kara nuna cewa lemon kwalban da ba su da zaki sosai basu da hatsari ga lafiya.

Gwajin Fitsari da Jini

A karo hudu dai, an yi gwaji akan wasu mutane da ke zaune a Burtaniya da Amurka da shekarunsu ke tsakanin 40-59, inda aka sanya su rubuta abin da s**a ci a ranar kuma bayan kwana guda aka gwada fitsarinsu da kuma jinin su.

Shan lemo mai su kari dayawa na janyo hawan jini.

Bayanan hoto,Shan lemo mai su kari dayawa na janyo hawan jini
Masu binciken sun gano cewa an samu karin s**ari a wadanda suke shan lemon kwalba mai zaki a kullum.

An kara gano cewa wadanda ke shan lemun kwalba da wadanda su ka danganci kayan zaki fiye da sau daya a rana, sun fi samun ciwon hawan jini fiye da wadanda ba sa shan abubuwan da s**a danganci suga.

Gabaki daya dai mutanen da ke shan lemun kwalba mai zaki an gano cewa basu da koshin lafiya kuma suna da kibar da ta wuce kima.

Amma duk da haka, akwai hawan jini tattare da su.

Shanyewar bangaren jiki

Farfesa Paul Elliott, wani wallafi a sashen lafiya ta kwalejin Imperial da ke London ya ce; "A sane yake a baya cewa idan mutum na shan gishiri da yawa, akwai yiwuwar zai kamu da hawan jini."

"Wannan bincike da aka gudanar ya kara nuni da cewa shan s**ari da yawa ma na iya haddasa hawan jini."

Hawan jini na iya haddasa bugawar zuciya kuma.

Wanda ke ma'aunin hawan jinin da ya kai 135mmHg da ya haura 85mmHg akwai yiwuwar zai iya samun bugun zuciya ko kuma shanyewar bangaren jiki.

A binciken da aka gudanar an lura cewa mutanen da su ka fi shan suga da kuma gishiri sun fi kamuwa da hawan jini.

Cibiyar kula da masu ciwon zuciya ta Burtaniya ta ce sai an kara bincike domin karin sannin yadda suga ke hadasa hawan jini.

Victoria Taylor, wata jami'a a cibiyar ta ce k**ata ya yi mutane su guji shan abubuwan masu zaki domin gujewa hawan jini da kuma ciwon zuciya da kuma yin kibar da ba ta da kima.

Farfesa Graham MacGregor, Shugaban kungiyar masu ciwon hawan jini ya ce binciken ba zai yiwa masu siyar da lemon kwalba dadi ba.

"Lemon kwalba na kara kiba kuma yana sanya hawan jini... Dolene mu guje su gabaki daya."

ALLAH YASA MU DACE

RUWAN FITA KUNYA.........081619 23214 ●  Ruwan mai abun Al'ajabi●  Ruwa mai ban mamaki●  Ruwa ne na Waraka●  Ruwa mai Ta...
29/06/2025

RUWAN FITA KUNYA.........081619 23214

● Ruwan mai abun Al'ajabi
● Ruwa mai ban mamaki
● Ruwa ne na Waraka
● Ruwa mai Taimako
● Ruwa na Musamman
● Ruwa mai share Hawaye
● Ruwa mai ban Kaye.

MIRACLE P***S ELARGEMENT WATER
MAGANIN KARA GIRMAN GABA DA TSAWON SA

Hanya daya wajen magance matsalar Mazakuta itace

* Yana kara girma da tsawon gaba
* Yana hana kawowa da wuri
* Yana cire kasala da Gajiya
* Yana maganin Basir da Sanyi
* Baya da matsala ga Lafiya.

Now is available......

Excellent Solution for Weak and Premature Ej*******on.

*It Enhance Sexual desire greatly.
*It make P***s Erect more Quickly
*It make P***s Big and Long
*It Removed Body Weakness.

HEAD OFFICE ADDRESS .
No.A16 M.Sani Plaza Old Barrack Unguwan gwari Juction Suleja Abuja

08161923214
08073346633

Danna domin magana damu ta whatapps
https://wa.me/message/B5RSBVKMFWSAP1

KO'INA KUKE ZAMU AIKU MAKU DA MAGANI.

MAGANIN INFECTION DOMIN MAZA DA MATA    AKAN NAIRA ( 10'000 ) ●-Yana magance matsalar Saurin Inzali●-Yana magance fitar ...
29/06/2025

MAGANIN INFECTION DOMIN MAZA DA MATA

AKAN NAIRA ( 10'000 )

●-Yana magance matsalar Saurin Inzali
●-Yana magance fitar Farin Ruwa a gaba
●-Yana magance Kankancewar Gaba.
●-Yana maganin Daukewar Sha'awa
●-Yana maganin Kurajen Gaba
●-Yana maganin Kaikaiyin Matse Matsi
●-Yana maganin yawan Zafin Fitsari
●-Ya maganin Yawan Ciwon Mara.
●-Yana maganin kaikayi idan anyi wanka
●-Yana maganin Gushewar Shaawa
●-Yana magance Jin Zafi Lokacin Jima'i
●- Yana magance Warin Gaban mace
●-Yana magance Daukewar Niima
●-Yana magance Kurajen Gaba
●-Yana magance Kaikayin gaba.

YADDA AKE AMFANI DASHI

Ana shan cokali daya safe da yamma Kullum
Asha da Kunu ko Koko ko Kunu ko Nono ko Ruwan Lipton

Wadannan matsaloli suna da wahalar magancewa amma cikin ikon Allah Kuyi Amfani da wannan magani namu zaku samu waraka da ikon Allah. GUARANTEE !!!i

Danna nan domin magana damu ta whatapps
https://wa.me/message/B5RSBVKMFWSAP1

Ko'ina kuke a Fadin kasar nan zamu aiko maku da maganinmu.

OFFICE ADDRESS 🏢
NO.A16 M.SANI PLAZA OLD ARMY BARRACK UNGUWAN GWARI JUCTION SULEJA ABUJA

CALL 📞 WHATSAPP 📲
08161923214
08073346633

WASU ALAMOMI NA INFECTION WATO  SYPHILIS .  Gani ya kori ....KADAN DAGA ABINDA KE JANYO MANA CIWON SANYI (INFECTION) • A...
28/06/2025

WASU ALAMOMI NA INFECTION WATO SYPHILIS .
Gani ya kori ....

KADAN DAGA ABINDA KE JANYO MANA CIWON SANYI (INFECTION)

• Anfani da bayi mare kyau na makarnta ko wani public toilet

• Rashin gyara gaban mace ko wanke shi da abinda bai k**ata ba.

• Jima’i da me ciwon sanyi (infection)

• Anfani da wandon me ciwon sanyi.

• Yawan shiga Bandaki Barkatai na Kasuwanni ko Masallatai

• A daina Amfani da Rigar da wani ya cire nan take

• Sumbata wato Kiss ana iya daukar Infection

• Hakan a Kula a daina Sharing din Soson wanka Ko Sabulu.

• Yana da kyau a rika wanke hannu da Sabulu duk Lokacin da aka wanke bayan Gida.

HANYAR DA ZAKU KARE KANKU DAGA CIWON SANYI (INFECTION)

• A rage yawan amfani da magani ko wani iri musamman mata.

• Masu zina kuji tsoron Allah ku daina ana dakko shi wajen karuwai ko mazan bariki.

• Saka maganin matsi a cikin farki wanda baida asali.

• Masu ciwon sanyi (infection) kuma su nema magani don karsu shafa ma wasu.

ABINDA ZA’A KIYAYE A LOKACIN DA AKE MAGANIN CIWON SANYI (INFECTION)

Yana da kyau a maganin ciwon sanyi a duk lokacin da akaji alamun shi bawai har sai yayi karfi ba asha wahala ba asha magani a inda ya dace, sannan yana da kyau a daina anfani da wandunan da ake sawa a baya a duk lokacin da ake amfani da maganin sanyi (infection) in kuma babu halin canjawa a jikasu a cikin ruwan zafi wanda ta Tafasa, a wanke aci gaba da Amfani dasu .

Address

Abuja

Telephone

+2348161923214

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Doctor Mai ratata posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Doctor Mai ratata:

Share