Dr. nasuru yusuf gawuna

Dr. nasuru yusuf gawuna No king as God

Alhmdllh Masha Allah
15/05/2024

Alhmdllh Masha Allah

Masha Allah
15/05/2024

Masha Allah

Mai girma shugaban jam'iyyar Apc na kasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR ( Khadimul Islam). Ya karbi bakuncin shugabannin...
15/05/2024

Mai girma shugaban jam'iyyar Apc na kasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR ( Khadimul Islam). Ya karbi bakuncin shugabannin nata [ Women leaders ] Na jam'iyyar Apc na jihohi 37 ciki harda Abuja.

Tareda shugabar mata ta jihar Kano Hajiya Fatima Abdullahi Dala wanda s**a nuna goyan bayansu ga irin yadda yake salon shugaban cinsa da kuma yadda yake taimakon mata da kula da al'amuransu musamman lokacin da yake gwamnan jihar Kano.

taron ya gudana a ofishin jam'iyyar Apc na kasa dake Abuja a yau talata.

-Gaya Mustapher
14-05-2024

Alhmdllh ala kulli hal
15/05/2024

Alhmdllh ala kulli hal

ALLAH MAI GIRMA DA IKO. KAI MANA SUTURA DUNIYA DA LAHIRA
06/04/2024

ALLAH MAI GIRMA DA IKO. KAI MANA SUTURA DUNIYA DA LAHIRA

Baya goya marayu
06/04/2024

Baya goya marayu

MASHA ALLAH BARKA DA SHAN RUWA
06/04/2024

MASHA ALLAH BARKA DA SHAN RUWA

ALLAH YASA MUGA DAREN LAILATUL QADAREE
06/04/2024

ALLAH YASA MUGA DAREN LAILATUL QADAREE

ALHDLLH ALLAH YA KARBI IBADUMMU
05/04/2024

ALHDLLH ALLAH YA KARBI IBADUMMU

Komai lokacine  Allah kuma yana sane damu ✊✊✊
05/04/2024

Komai lokacine Allah kuma yana sane damu ✊✊✊

Barka da shan ruwa
05/04/2024

Barka da shan ruwa

GUGAR KARFE NA GWAGGO SUNKI ALLAH ALLAH YASO A BUGA DA KAI AGAN RASHIN DAIDAI ABBA KUNNUWA A**R DINKA INMA ZUGA KA AKE K...
05/04/2024

GUGAR KARFE NA GWAGGO SUNKI ALLAH ALLAH YASO A BUGA DA KAI AGAN RASHIN DAIDAI ABBA KUNNUWA A**R DINKA INMA ZUGA KA AKE KA KIYAYE KANKA KA TAMBAYI TSULA WAYE UBAN ABBA SHI KANSA YA BUGA DA GUGAR KARFE NA GWAGGO YAJI BABU DADI BALE KAI ABBA

Address

Nasarawa
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr. nasuru yusuf gawuna posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category