Health Education

Health Education 07035904202 for peace and educational

20/04/2025

👍

24/03/2025

DABI'UN DAKE NUNA BAKA DA NAGARTA:

1. Kushe alherin Wani, da yawan s**a ga cigaban mutane
2. Adawa da salihan bayin Allah mutanen kirki
3. Fada da Wanda yafi karfin ka alhali baka da gaskiya
4. Haushin Wanda Bai Maka laifi ba, Kuma bai San kanayi ba
5. Kauna da 6ata lokaci kana ta bin Mai son Wani
6. Aibata wanda ya taimakeka a lokacin bukata
7. Naci da kwadayain kayan marowaci
8. Zama karkashin Mai girman Kai da wulakanta mutane
9. Ji6intar Mai yawan gulma da hada wuri
10. Karancin ibada da zama da jahilci
11. Kin gaskiya da raina mutane
12. Hadama da son Kai da kin Wani ya samu

23/03/2025

What is breastfeeding?

Abubuwa uku na rage imani:1- Dogon Buri2- Rashin karanta Alkur'ani3- Nisantar sauraron Wa'aziAbubuwa 3 na jawo damuwa a ...
19/07/2024

Abubuwa uku na rage imani:
1- Dogon Buri
2- Rashin karanta Alkur'ani
3- Nisantar sauraron Wa'azi

Abubuwa 3 na jawo damuwa a zuciya
1. Kin kar6ar kaddara
2. Nacewa wajen son girma
3. Kwadayin kayan mutane

A rayuwa kaji tsoron sakamakon abubuwa 3
1. Hassada
2. Yawan maganar mutane da kushe su
3. Biyewa son zuciya da yawan sha'awa

Talauci shi ya fi alheri fiye da mutum ya zama maƙaryaci.A kullum ka zama mai gaskiya a magana da mu'amala ba zaka taba ...
05/10/2023

Talauci shi ya fi alheri fiye da mutum ya zama maƙaryaci.

A kullum ka zama mai gaskiya a magana da mu'amala ba zaka taba taɓewa ba. Alkawari ne na Allah Ta'ala a Suratul Ahzaab.

28/09/2023

Asslm alkm
A lokacin da mahaifiyar Sa'ad bin Ubada (RH) ta rasu sai yace: Ya manzon Allah (saw) mahaifiyata ta rasu, shin zan iya mata sadaka?

Sai manzon Allah yace "Eh" sai Sa'ad yace, wacce sadaka ce tafi falala?

Sai Manzon Allah (saw) yace "Shayar da ruwa"

A nan ana nuna mana cewa sadaka mafi samar lada shine ka shayar da mutane ruwa

Shayarwa ta hanyar tona rijiya ko borehole, ko samar da ruwa a masallaci ko wani wuri da mutane ke taruwa

Allah ya bamu ikon ya amsa mana, amin

27/09/2023

Yanzu Ace Duniyar Mu 🌍
Arabata Gida Biyu, Duniyar
Mata,Daban, Duniyar Maza
Daban Suwaye Zasu Fara Neman Sulhu 😉

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Health Education posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Health Education:

Share