23/12/2023
Assalam alaikum.
Ina sanar muku da cewa an za be ni a matsayin shugabar likitoci mata na Nigeria reshen Abuja, wato Medical Women’s Association of Nigeria (MWAN), don jan ragamar harkokin likitoci mata, walwalarsu da kare hakkokinsu. Allah yayi mana jagora ya kuma bani ikon dauke wannan nauyin.