Zainab Abubakar

Zainab Abubakar Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zainab Abubakar, AIDS Resource Center, Abuja, Abuja.

🎨 Graphics | 📈 Social Media Marketing
📩 DM domin aiki (Logo, Poster etc)
Graphic designer
Prompt Engineer
Social media marketer
Video editor
AI Video Maker
Data Analysis

Good afternoon my fans!Barkan Ku da rana masoya!                    🌟💫🌸💕😊👑
12/04/2026

Good afternoon my fans!

Barkan Ku da rana masoya!

🌟💫🌸💕😊👑

Gari ya waye gwauro na ganin duhu.Masoyana ina maku barka da safiya!Da fatan kun tashi lafiya.
12/04/2026

Gari ya waye gwauro na ganin duhu.

Masoyana ina maku barka da safiya!

Da fatan kun tashi lafiya.

Allah ka bamu ikon qara ziyartar wannan wuri mai albarka
11/04/2026

Allah ka bamu ikon qara ziyartar wannan wuri mai albarka

Babbar Garabasa ga masu zuwa UMRAH a watan July 2026

Zaku more garabasar saukin farashi.

Tare da damar biya kadan kadan.

Package 2/3 Weeks:
3 star hotel Makkah da Madinah.
Tikitin Jirgi zuwa da dawowa
Zuwa wuraren Ziyara da kyakyawar kulawa.

Ku garzayo ofishin mu a No7 Stmy Plaza Rafin Dan Nana street kano.

Contacts
0813 7350232
08086251045

11/04/2026

Wamaa Muhammadun illa rasulun...

Ina ganin anan Facebook  zan samu mijin Aure nagari.Allah ka za6a mana.
11/04/2026

Ina ganin anan Facebook zan samu mijin Aure nagari.

Allah ka za6a mana.

Ina yi wa Masoya na Fatan AlkhairiBarka da safiya.Assalamu Aleikum
11/04/2026

Ina yi wa Masoya na Fatan Alkhairi
Barka da safiya.
Assalamu Aleikum

Samari a rika jin tsoron Allah.Madadin kuyi aure ku rage mugun ci.Idan kuka aure mu , sai kunfi samun koshi
10/04/2026

Samari a rika jin tsoron Allah.
Madadin kuyi aure ku rage mugun ci.

Idan kuka aure mu , sai kunfi samun koshi

Happy Friday! 😊🌞🎉Barkan Ku da Juma'a!
10/04/2026

Happy Friday! 😊🌞🎉

Barkan Ku da Juma'a!

Jumaat Mubarak
10/04/2026

Jumaat Mubarak

A simple “As-Salaamu Alaikum” is not just a greeting…It is a du’a.It is a bond.It is a key to love between hearts.Revive...
10/04/2026

A simple “As-Salaamu Alaikum” is not just a greeting…

It is a du’a.
It is a bond.
It is a key to love between hearts.

Revive the Sunnah.
Spread peace wherever you go.

A simple “As-Salaamu Alaikum” is not just a greeting…√ It is a du’a.√ It is a bond.√ It is a key to love between hearts....
09/04/2026

A simple “As-Salaamu Alaikum” is not just a greeting…

√ It is a du’a.
√ It is a bond.
√ It is a key to love between hearts.

• Revive the Sunnah.
• Spread peace wherever you go.

Assalamu Alaikum Sisters and Brothers

Address

Abuja
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zainab Abubakar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share