Gaksom Team

Gaksom Team God bless you my all peoples

Press Release 22/03/2025Governor Yusuf Donates N100 Million to Dakata Fire Victims, Pledges Support for ReconstructionKa...
22/03/2025

Press Release
22/03/2025

Governor Yusuf Donates N100 Million to Dakata Fire Victims, Pledges Support for Reconstruction

Kano state governor Alhaji Abba Kabir Yusuf has pledged unwavering support to the victims of the recent fire outbreak at Dakata Small Scale Industrial Area in Nassarawa Local Government Area, which resulted in losses exceeding ₦8 billion.

This was contained in a statement Issued by governor’s spokesperson Sunusi Bature Dawakin Tofa on Saturday.

During his visit to the site, Governor Yusuf expressed deep concern over the tragic incident, sympathizing with the affected business owners and their families.

In a gesture of solidarity, he announced a donation of ₦100 million to assist the victims in recovering from their losses.

The Governor emphasized his administration’s commitment to rebuilding the area and directed immediate action to begin recovery efforts.

He instructed the Ministry of Commerce, the Kano State Road Traffic Agency (KAROTA), and the Refuse Management and Sanitation Board (REMASAB) to collaborate on clearing the debris and redesigning the site to prevent future occurrences.

He also announced plans to connect the industrial area with Tiga Independent Power to enhance operational stability and install solar-powered streetlights for improved security and functionality.

Additionally, Governor Yusuf directed the Commissioner of Investment, Commerce, and Industries, Alhaji Shehu Wada Sagagi, to open a special account for donations to support the victims.

He called on the Federal Government, politicians, business moguls, and other stakeholders to contribute generously towards rehabilitating the affected businesses and ensuring a swift recovery.

“This is a time for unity and collective action,” the Governor remarked during his visit. “Together, we can rebuild Dakata Small Scale Industry and restore it to its former glory.

“My administration remains committed to empowering our youth and creating opportunities within the recov

Day 19:  All set for today’s ramadan feeding program.  .
19/03/2025

Day 19: All set for today’s ramadan feeding program.

.

Masha Allah Sakon Godiya 🙏Sunusi Garkoo
16/03/2025

Masha Allah Sakon Godiya 🙏
Sunusi Garkoo

Masha Allah Muna Cikin Alkhairi Dumu DumuMalam Sanusi Garko Kayi Abinda Dan Majalissar Garko Ya Kasa
10/03/2025

Masha Allah Muna Cikin Alkhairi Dumu Dumu

Malam Sanusi Garko Kayi Abinda Dan Majalissar Garko Ya Kasa

Ali Jita, Habu Tabule, Sarkin Waka, Nazifi Asnanic, Abale & Abba Elmustapha this night with HE Gov. Abba K. Yusuf at the...
05/03/2025

Ali Jita, Habu Tabule, Sarkin Waka, Nazifi Asnanic, Abale & Abba Elmustapha this night with HE Gov. Abba K. Yusuf at the Kano State Government House.

Welcome to Kano Jagora ♦️
12/02/2025

Welcome to Kano Jagora ♦️

Cikin yardar Allah yadda tagudana kenan a daren jiya daga gurin babban taron walima tamusamman wanda Mai Girma Gwamnan j...
02/02/2025

Cikin yardar Allah yadda tagudana kenan a daren jiya daga gurin babban taron walima tamusamman wanda Mai Girma Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf shiryawa wasu mashahuran yan jihar kano wayanda s**a cigaba a mukamai daban daban, wayanda s**a hadar da Sojoji, yan sanda, manyan shehinnan ilimi (professors) da manyan sakatarorin ma’aikatun Gwamnatin tarayya yan asalin jihar Kano.

GWAMNA ABBA KABIR YUSUF YA SHIRYA WALIMA GA MASHAHURAN ‘YAN JIHAR KANOKai tsaye daga babban taron walima na musamman da ...
01/02/2025

GWAMNA ABBA KABIR YUSUF YA SHIRYA WALIMA GA MASHAHURAN ‘YAN JIHAR KANO

Kai tsaye daga babban taron walima na musamman da Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya shirya domin girmama wasu mashahuran ‘yan asalin Kano da s**a samu cigaba a mukamai daban-daban.

Wannan walima wata babbar dama ce da ta hada manyan ‘yan jihar domin kara dankon zumunci, nuna godiya, da kuma fatan alheri ga wadanda s**a samu nasarar rike manyan mukamai a matakai daban-daban.

Mai Girma Gwamna Abba Kabir Yusuf ya jaddada kudirinsa na goyon bayan ‘yan Kano a duk inda s**a tsinci kansu, tare da bukatar hadin kai da ci gaba ga jihar.

Hakika irin wannan taro yana kara karfafa girmamawa da zumunci a tsakanin shugabanni da jama’a.

01/02/2025

Alh Ali Ilu Gurjiya,Hon Mani Malam,Hon Amadu sh*tu,Alh Maccidi,Hon Nabanno

CONGRATULATION

Gaksom TeamBarkanmu Da Juma’aAllah Ya Karbi Ibadunmu, Ya Yaye Mana Damuwa, Ya Sanya Albarka A Rayuwarmu.Allah Ya Kare Mu...
31/01/2025

Gaksom Team

Barkanmu Da Juma’a

Allah Ya Karbi Ibadunmu, Ya Yaye Mana Damuwa, Ya Sanya Albarka A Rayuwarmu.

Allah Ya Kare Mu Daga Dukkan Sharri, Ya Hanamu Cutarwa Ya Kuma Hana Kar A Cutar Damu.

Allah ka tsaremu da Chin Amanar Mutanen da Muke Tare da su~Sunusi Garko
28/01/2025

Allah ka tsaremu da Chin Amanar Mutanen da Muke Tare da su

~Sunusi Garko

CIN AMANAR KUNGIYA,Wasu Daga Cikin Yan Kungiyar (GAKSOM) Sun Ci Amanar Kungiya Kuma Suna Ikirarin Sun Karbe Wannan Kungi...
27/01/2025

CIN AMANAR KUNGIYA,

Wasu Daga Cikin Yan Kungiyar (GAKSOM) Sun Ci Amanar Kungiya Kuma Suna Ikirarin Sun Karbe Wannan Kungiya Harda Nada Sabon Shugabanchin Tareda Yiwa Asalin Shugaban Wannan Kungiya Sharri,

Wannan Abinda Sukeyi Sunayi Ne Domin Mai Gidansu Dan Majalissar Garko Kadage
Kuma Sunayin Hakanne Domin Hassada Da Shi Mai Gidansu Yakeyiwa Jagorar Qaramar Hukumar Garko A Siyasa

Suna Amfanida Sunan Kungiya Ta Gaksom Wannan Kungiya Kuma Guda Daya Ce Shugaban Wannan Kungiya Kuma Shine Sunusi Garko Ko Suna So Ko Basa So

Aqarshe Muna Umartarsu Dasu Gaggauta Daina Amfanida Sunan Kungiya Kuma Su Bada Hakuri,

Sing ✍️
Halifa Garko
27/1/2025

Address

Kano
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gaksom Team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category