National Association of Environmental health, Tsafe chapter, Zamfara state.

  • Home
  • Nigeria
  • Abuja
  • National Association of Environmental health, Tsafe chapter, Zamfara state.

National Association of Environmental health, Tsafe chapter, Zamfara state. TO PRIVENT AND PROMOTE HEALTH IN THE COMMUNITY!!!

13/01/2023

RIGAKAFIN ZUBEWAR NONO DA LALACEWA.DAKUMA YADDA ZAI CIKO YA GORMA.

Idan kinason kare kanki daga lalacewar nono da jiki.

To je samo ciyawarnan da ake kira kan barawo.

Kishanyata ta bushe sai kidaketa lukwi.

Za arinka diban karamin cukali anasha da nono ko madara safe da dare,

Wannan yana hana nono faduwa inma ya fadin to yana dagowa acikin dan lokaci insha Allah.

Inko karin girma ne to
Kisami plantain, Wato ayabar da ake soyawa.
SAI ayanyankata ta bushe kana adaketa tazama gari lokwai .

Sannan kuma asamo Aya da Gyada markade su Sai atace ruwan asa Madara kana arinka diban wannan Garin plantain din ana barbadawa aciki ansha sau biyu safe da kuma dare.
Har na tsawon sati biyu.

To Insha Allah nonon naki Zai taso ya kunburu ya ciko Kamar yadda ake so.

Fisabidillah.

10/09/2022
16/08/2022
13/05/2022
13/05/2022

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when National Association of Environmental health, Tsafe chapter, Zamfara state. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to National Association of Environmental health, Tsafe chapter, Zamfara state.:

Share