Gwandu Islamic Medicine STORE

Gwandu Islamic Medicine STORE Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gwandu Islamic Medicine STORE, Medical and health, Argungu.

Islamic medicine senter.Argungu.07064884079.Dr Alaramma Abubakar Gwandu Chairman.
21/05/2025

Islamic medicine senter.
Argungu.
07064884079.
Dr Alaramma Abubakar Gwandu
Chairman.

21/05/2025
21/05/2025
Gwandu Islamic medicine senterArgungu/L/G,Kebbi satate, Nigeria.Wannan cibiyar  muna baka shawarwari ge me da matsalolin...
09/12/2023

Gwandu Islamic medicine senter
Argungu/L/G,Kebbi satate, Nigeria.

Wannan cibiyar muna baka shawarwari
ge me da
matsalolin,
Aljannul, sihiri, rashin lafiyoyin kwakwalwa, mafita game Da namijin dare,ko macen dare, ,Dade makamantan su. Har ma munrubuta littafen gameda wannan matsalolin, Mai suna LIKITANTANCI DA YANDA ZAA MAGANCE MATSALOLIN ALJANNU,DA SIHIR. Wanda shugaban cibiyar yarubuta.Kutun Tubi cibiyar mu da ke sassan jihar Kebbi, shugaban cibiyar Dr Alaramma Abubakar malami Gwandu No,07064884079,07082826312.
Shugan wannan cibiya, Amma zaku fara turo message din suna, da matsalar da ka ki,son kiyi tsokaci akai.
KUMA A KYAUTA NE ZA AYIMAKA BAYANIN HANYOYI DA ZAKABI AMUSULUNCE.

General islamic medicene center Argungu kebbi state. Here by congratulations his Exellency Dr Nasiru idris Kauran Gwandu...
19/04/2023

General islamic medicene center Argungu kebbi state.

Here by congratulations his Exellency Dr Nasiru idris Kauran Gwandu.
Happy God leadership.
By
Cordanator,
Dr,Alaramma Abubakar malami Gwandu.

20/03/2023

Masha Allah Hon mainasara Allah ya Kara albarka

20/03/2023

Allah ya arzita, kane Na,Da karuwa, cikin Daren jiya lahadi mai dakin Hon mainara malami Gwandu ta Haiha masa Da namiji,
Kuma lafiya kalau, Allah yasanya albarka,ga dukkan diyan musulmai bakidaya. Allah ya Kara albarka gare mu bakidaya.
By
Dr,Alaramma Abubakar malami Gwandu.

Dr, Alaramma Abubakaar malami Gwandu Argungu jihar kebin najeriya.07064884079.Shugaba cibiyar-Gwandu Islamic medicine se...
14/03/2023

Dr, Alaramma Abubakaar malami Gwandu Argungu jihar kebin najeriya.
07064884079.
Shugaba cibiyar-Gwandu Islamic medicine senter Argungu.

Allah ya Kara albarka.

Address

Argungu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gwandu Islamic Medicine STORE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram