02/10/2018
Irin abinda yake faruwa a Jihar Plateau na
ta'addancin Arnan Birom akan Al'ummar
Musulmi abin bakin cikine matuka kuma lalle
akwai sakaci sosai daga mahukunta.
Wadannan 'yan ta'addan an san su, an san
masu basu mak**ai, an san masu basu
uniform na Soja, 'yan sanda dss amma
hukuma bata dauki mataki akan su ba.
Idan ka koma baya kadan tsohon shugaban
CAN pastor Ayo har yau gwannati bata
tuhume shi akan makudan kudade da aka
k**a a jirginSa da sunan sayo mak**ai ba.
A gefe guda wani lokaci sai kayi mamakin
Shugabannin Musulmi na kasar nan, a yau
idan s**a cewa gwannati basu yarda ba ko
gwannati ta dauki mataki akan ta'addancin
da ake yiwa Musulmi ko kuma za su bada
umurni Musulmi su kori Arnan dake
JihohinSu ko wani abu mak**ancin haka
gwannati dole zata dauki mataki cikin
gaggawa, to amma ana kashe mana
Al'ummah ko Allah wadai sun kasa yi
ballantana su nunawa gwannati fushin su.
Idan kaji muryarSu sai idan bukatar su na
siyasa ya taso, ko a abinda ya shafi ganin
wata, amma a abinda ya shafi rayuwarMu
basa iya daukan mataki a abinda ya bayyana
a zahiri, ta yiwu kuma suna daukan matakin
da yadace bamu sani ba
To koma dai menene Manzon Allah mai tsira
da Aminci dai ya gama magana cikin Muslim
hadisi na 229 da kuma hadisi na 1,829 yace:
ﻣﺎ ﻣﻦ ﺃﻣﻴﺮ ﻳﻠﻲ ﺃﻣﺮ ﺍﻟﻤﺴﻠﻤﻴﻦ، ﺛﻢ ﻻ ﻳﺠﻬﺪ ﻟﻬﻢ
ﻭﻳﻨﺼﺢ ﺇﻻ ﻟﻢ ﻳﺪﺧﻞ ﻣﻌﻬﻢ ﺍﻟﺠﻨﺔ.
Babu wani Shugaba da zai jibinci al'amarin
Musulmai, sannan baya qoqari wurin
tunkude musu sharri da cutarwa face ba zai
shiga Aljannah tare da su ba.
Allah ka zaunar da Plateau lafiya da Najeriya
bakidaya, ka mayar da kaidin makiya zaman
lafiya akan su.
Ameen ya Rabb.