26/02/2024
Daga cikin jarabawar da Allah Ya ke yiwa Malamai da mutanen kirki, shine izgilancin fasiƙai da wawaye.
Ayoyin ƙarshen Suratul Mudaffifeen, sun isa su kwantar da hankalin duk mutumin kirki akan wannan jarabawa.