ABBAN Muhaddasa Islamic Medicine

ABBAN Muhaddasa Islamic Medicine Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ABBAN Muhaddasa Islamic Medicine, Medical and health, Bajoga.

21/02/2024
Ga wani hatinin rohanai dana cirewa waning bawan allah Dan samun jalabi da dafa'i
01/02/2024

Ga wani hatinin rohanai dana cirewa waning bawan allah
Dan samun jalabi da dafa'i

SIRRIN SAMUN KUDI DAN YIN WATA HIDIMADuk wanda yakeda wata bukata takudi kanaso allah yamaka dalilin samun kudin da zaka...
29/01/2024

SIRRIN SAMUN KUDI DAN YIN WATA HIDIMA

Duk wanda yakeda wata bukata takudi kanaso allah yamaka dalilin samun kudin da zakayi hidimar ka
Ko kuma bakaso kudi suna yankewa a hannunka to ga wani sirri mai girman gaske

Da farko zaka samo yashin kogi sai kuma turaren alkalin goma gashinan a hoto idan baksan shiba

Sai kasamu farin kyelle kabaza yashin kogin
Sai kasaka wannan sadarar

۱ ۸ ۸ ۸
۳

ZAZA UKA

Sai abugashi da ج uku zai bada ALLAHU الله

sai ka yeyyefa wannan turare akan wannan bugun
Sai kamata dawafi sau bakwai sai kazauna kafiskanci alkibla kayi wurdin YA ALLAHU
A dadin sunnaka dana mahaifiyar ka dana mahaifinka
Zakayi aikinne kwana bakwai a jere bayan sallar asubahi
Zakaga abin mamaki wajen samun kudi danyin hidimarka tayau da kullu sirrine mai karfin gaske
Munyi izini gaduk wanda yayi karo da wannan sirrin
Sai kuyi annabi salati
اللهم صل علی محمد وال محمد
idan baka iya bugu na hisabiba zaka iya bawa wanda ya iya yayi maka
Dan neman karin bayani
Ko amaka bincike akan abinda yashafi kasuwanci ko aure ko jinya dadai sauransu
Zaku iya tuntubarmu akan wannan nomber kamar haka

09031614201 Kira ko whatsapp

22/01/2024

Assalamu alaiku warahmatullahi ta'ala wabara katuhu

Yan uwa musulmai barkanmu da wannan lokaci

Wannan cibiya taku mai albarka mai suna asama kedauke muku dawani sirrin mai karfin gaske da yan uwa maza da mata masu fama da matsalar

JINNUL ASHIQ WATO ALJANI NA MIJIN DERE
الجنرال العشق
Alamomin jinnul ashiq ajikin dan adam sunada yewan gaske
Ga kadan daga ciki

1.Yewan bacin rai batare da daliliba
2.mafarkin kanayin jima.i ko ana jima.i dake
3.mafarkin ruwa ko shanaye
4.Mafarkin jini
5.mafarkin kowa ya mutu saura kai kadai
6.Idan saurayi yazo gurinki zance idan yatafi bazai dawoba
7.Lalacewan al'amuran kasuwanci da zaman takewan aure.........

Idan ka/ki na fama da wannan matsalar toga maganin daga taskar manzon tsira da iyalan gidansa tsarkaka

Za.a rubuta wannan rubutu da ake gani ajinkin wannan takardar kafa daya
Atafin hannu amma a hannun dama za a rubuta dasafe kafin acikomai sai a lashe rubutun
Haka za ayi tsawon kwana uku ko bakwai ajere insha allah indai matsalar jinnul ashiq ne za asamu saukinsa

Ship wannan sirrin iya na ashiqul jinnune
Sauran jinnu kuma ko wane da kalan nasa aganin
Saboda akalla nau.in jinnu sunkai kala goma sha hudu kuma kowane da maganinsa
Gamasu fama da matsalar jinnu kowane iri zasu iya tuntubarmu akan wannan lambar

09031614201 Kira ko whatsapp

20/01/2024

Masu fama da matsalar maita ko iska

Anemi saiwar aduwa da kajiji da jan algarif

Yadda za.ayi amfani dasu shine
Za.adakesu guri guda sai a samurai turaren DAN DUWALA DA MAI SHARIF

Sai a cakudesu guri guda a dinga hayaki dashi
Insha allah za.asamu sauki da izinin allah
Idan kuma yaro yana firgita ajika maganin ashafe jikinsa baki daya

Idan mutum yana munanan mafarki mace ko namiji a dinga hayaki dashi kafin akwanta bacci

Ga wadanda bazasu iya hadawaba munada hadadde damask sauran magunguna kamar haka

Matsalar jinnu kowane irine
matsalar reshin dadewa lokacin jima.i
matsalar sanyi da bashir
Matsalar sihiri ko wane iri

Dadai sauransu za.a iyi tuntubarmu a lambar waya kamar haka

09031614201
Kira ko whasapp

19/01/2024

اللهم صل علی محمد بعدد النجوم ومنازلها واله

Address

Bajoga

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ABBAN Muhaddasa Islamic Medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share