06/09/2024
HANYOYI INGANTATTU NA YIN KIBAR JIKI BASAI ANSHA MAGANI BA.
Wanda duk yakeso yai kiba ya Ganshi mulmul ko bulbul to Dora kanshi akan wadannan Hanyoyin
1- Isashen Hutu, Mutum ya zamana Yana samun Hutu, rage aiki Mai wahala Wanda yake girgida jikin ta ko Ina.
2- Kwanciyar hankali, Mutun ya nemama kansa kwanciyar hankali da natsuwa, duk wata harka ko harkalla dake tada hankali Mutun ya kauce Mata, tinane tinane, hange hange da dora ma rayuwa wani buri,na daga cikin ababen da suke sa jiki ya tsuke, ga mutum na cin Abinci Amma baya kiba.
3- Amfani da wasu Rikunnen kayan abinci fiye da Wasu, Daga cikin kayan abinci da suke saurin sa kiba da tunbi akwai Yawan cin kayan ciki, Naman tsuntsaye ire iren su Talo Talo, Zabo, da Dakwalen kaji fiye da Jan nama,
4- Amfani da Vitamins da kuma Carbohydrates, bawa wadannan Rikunnen kayan abinci ko kayan abinci Masu dauke da wadannan sanadaran Gina jiki na taka mahimmiyar rawa wajen Maida mutum dukeke.
5- Yawan Cin abinci, Mutum ya zama baida aiki sai ci 😆😆, Da dama Zaman Mutum busy ko wane lokaci na haifar da Rashin cin wadataccen abinci Wanda jiki ke bukata.
6- Kula da wasu Cutuka ajiki, Akwai Dinbin matsalolin da Suke Hana karuwar jiki a sirrince Mutum Yana da matsala Amma Rashin zuwa ayi bincike yasa ayita ramewa Ana lalacewa.
7- Dabi'u, Akwai Dinbin matsaloli da Dabi'u ke haifar wa daga ciki akwai Rashin kiba kamar Amfani da miyagun Kwayoyi, shaye Shaye da Sauran su duka Suna taka mahimmiyar rawa wajen Rashin kiba ta Jiki. Allah yasa mu Dace muyi aiki da Abun.
Ai malan ko Hajiya zakuyi amfani da wadannan matakan Babu wani wahalar Shan magani.
DOMIN SAMUN INGANTATTUN ISLAMIC MEDICINE Jan cututtukan wake SAMUN Ku Ku garzayayo.
DR.ALIYU DALHATU JAMA'ARE. +2347034925929
Bakin kasuwa yamma da mahauta Jama'are Bauchi state.