Rico Gado Nutrition Bauchi

Rico Gado Nutrition Bauchi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Rico Gado Nutrition Bauchi, RAILWAY GATE, NEAR KASUWAR SHANU, KOFAR DUMI Road, Bauchi.

11/03/2016

Barkan mu da warhaka ya ku jama'ar Bauchi. Ga RICO GADO, wannan shahararran company da a ka san ta wajen sarrafa ingantaccen sinadarin abincin dabbobi ta shigo garin Bauchi kuma a farashi ma su sauki daidan gwargwado.
Ina ma su kiwo/fattening din dabbobi kamar shanu, tumaki, awaki, kaji tun daga day old har karshen su? Ina masoya da masu kiwon dawaki? Ina masu dawakin polo da tsere?
Duk ku zo mu hadu a shagon mu da ke RAILWAY GATE, KUSA DA KASUWAR SHANU KOFAR DUMI ROAD a nan cikin garin Bauchi.
Abincin dabbobi ta RICO GADO na da muhimman sinadarai ma su matukar anfani wa dabbobi, wajen kara lafiya, karfin kashi, nama marar cutar da biladama, saurin girman nama da kitse marar illa ga dabba, kwazo da hazaka, kyaun fata da gashi da dai sauran su. Abincin RICO GADO na samar wa dabba duk wasu anfanin da ta rasa a abincin da mai kiwo ya saba bata a baya.

Shagon mu na sayar da abincin dabbobi kamar haka:
1. Shanun da a ke kiwon su don Madara da Nono.
2. Shanun da a ke kiwon su don Nama.
3. Shanun da a ke so su girma da wuri fiye da yadda suke (Fattening).
4. 'Ya'yan Kaji da a ke kira Day Old Chicks.
5. Kaji da a ke kiwon su don Kwai (Layers)
6. Kajin Nama (Broilers)
7. Kananan dabbobi ma su cin ciyawa kamar Tumakai da Awakai.
8. Doki na gida da a ke hawan nishadi kamar sallah ko kilisa.
9. Doki da a ke wasanni kamar Polo da Tsere.

Don karin cikakken jawabi kan kayan mu da anfanin su ga dabbobi, ka tuntubi lambar waya kamar haka: 08034205791 da kuma 09027757405.
SAI MUN JI KU MA SU SA'ANAR SANA'O'I MAI ALBARKA, WATO KIWO DA KULA DA DABBA!
ALLAH YA KARA ALBARKA DA NASARA.
RICO GADO BAUCHI (NAMOH AND PARTNERS).

Address

RAILWAY GATE, NEAR KASUWAR SHANU, KOFAR DUMI Road
Bauchi

Telephone

08034205791

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rico Gado Nutrition Bauchi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Rico Gado Nutrition Bauchi:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram