Allah D'aya Gari Banban

Allah D'aya Gari Banban ANNABI MUHAMMADU S A W

12/04/2025

Insha Allah

08/12/2024

Ka daure ka jaraba

08/12/2024

Mujarrabi

30/11/2024

🥺🥺

27/07/2024

zanbada sahihin maganin mayu

27/02/2024
26/02/2024

IKON Allah

MAGANIN  Karya dukkanin wani asirri Mujarabun, idan kana da sihiri duk dadewansa ko yakai shekara nawa toh zai karye a t...
20/02/2024

MAGANIN Karya dukkanin wani asirri Mujarabun, idan kana da sihiri duk dadewansa ko yakai shekara nawa toh zai karye a take wlh wannan idan kayi hayakin nan a tafin kafarka na kwana uku ko bakwai dik Wanda ya sunkuya zai Debi kasan tafin kafarka saiya makance a take ,kuma baya da wahalar hadawa ,GA yadda ake hadashi dafarko zaka samu bishiyar tinya ga hotonta mun Dora sannan toh zaka samu wacce ta bushe a tsaye wacce ba sareta akayiba wacce ta bushe da kanta sannan saika samo saiwan tsohon Gidan gara idan kasamu tsohon Gidan gara ka fasa cikinsa zakaga wasu saiwa kananu suzaka harhada ka debo ka hada da wannan tinyar ka daka saika samu kitsen dabba wacce ta mutu ka gaurayeshi dashi ya hade sosai ,saika nemi wani Abu me marfo ko tsumma ka daure toh duk lokacin da zakayi hayakin saika dauko katoni rami iya gwiwan hannu sannan kasa gaushi a cikin ramin katare da kafarka karika tirara kafarka wlh ko saudaya kayi wannan hayakin karabu da matsalar sihiri zaka samu lafiya da yardan Allah kuma akwai yadda akeyinsa a hannu wlh kana gaisawa da mutum dik dafa in sa ya karye ,mudai a wajenmu Mujarabun ne kuma kaje ka gwada Allah yasa mudace Amin summa Amin🙏

S❤ A❤W
18/02/2024

S❤ A❤W

Address

Zalanga Bauchi, Zalanga
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Allah D'aya Gari Banban posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share