Magani agonar yaro

Magani agonar yaro Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Magani agonar yaro, AIDS Resource Center, Unguwar Dawaki, Bauchi.

MATA 10 WAINDA ALLAH YATSINE MUSU: - ﺍﻟﻮﺍﺷﻤﺎﺕﻭﺍﻟﻤﺴﺘﻮﺷﻤﺎﺕ1. Mata masutsagafuskokinsu. - ﺍﻟﻨﺎﻣﺼﺎﺕﻭﺍﻟﻤﺘﻨﺼﻤﺎﺕ2. Mata masuask...
20/12/2024

MATA 10 WAINDA ALLAH YA
TSINE MUSU: -
ﺍﻟﻮﺍﺷﻤﺎﺕ
ﻭﺍﻟﻤﺴﺘﻮﺷﻤﺎﺕ
1. Mata masu
tsaga
fuskokinsu. -
ﺍﻟﻨﺎﻣﺼﺎﺕ
ﻭﺍﻟﻤﺘﻨﺼﻤﺎﺕ
2. Mata masu
aske gashin
gira. -
ﺍﻟﻤﺘﻔﻠﺠﺎﺕ
3. Mata masu
kankare hakori
(wushirya). -
ﺍﻟﻮﺍﺻﻠﺔ
ﻭﺍﻟﻤﺴﺘﻮﺻﻠﺔ
4. Mai 'karin
gashi da wadda
ake karamata
gashin. -
ﺍﻟﺘﻲ ﺳﺨﻂ ﻋﻠﻴﻬﺎ
ﺯﻭﺟﻬﺎ
5.Matar da
mijinta yayi
fushi da ita. -
ﺍﻟﻤﺘﺸﺒﻬﺎﺕ ﺑﺎﻟﺮﺟﺎﻝ
6. Mata masu
shigar maza. -
ﺯﻭﺍﺭﺍﺕ ﺍﻟﻘﺒﻮﺭ
7. Mata masu
yawan
ziyartar
kabur-bura
(makabarta).
- ﺍﻟﻨﺎﺋﺤﺎﺕ
8. Mata masu
kururuwa akan
mamaci. -
ﺍﻟﻤﺤﻠﻞ ﻟﻪ
9. Mata masu
auren kashe
wuta. -
ﻛﺎﺳﻴﺎﺕ ﻋﺎﺭﻳﺎﺕ
ﻣﺘﺒﺮﺟﺎﺕ
10. Mata masu
bayyana
tsiraicinsu.
Kada ku manta TSINUWA itace
nisanta daga
rahamar Allah!
ﻗﺎﻝ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ : " ﻳﺎ
ﻣﻌﺸﺮ ﺍﻟﻨﺴﺎﺀ
ﺗﺼﺪﻗﻦﻭﺃﻛﺜﺮﻥ ﻣﻦ
ﺍﻹﺳﺘﻐﻔﺎﺭﻓﺈﻧﻲ
ﺭﺃﻳﺘﻜﻦ ﺃﻛﺜﺮ ﺃﻫﻞ ﺍﻟﻨﺎﺭ " ﺭﻭﺍﻩ ﻣﺴﻠﻢ
Manzon Allah (SAW)
ya ce: 'Yaku
taron mata! ku
yi sadaqa,
kuma ku yawaita neman
gafara.
(Istigfari)
domin lallai
ninagan ku
mafiya yawanku
'yanwuta
ne."Allah yakaremu. Send it to ur family n frndx

Assalamu alaikum. Manzon Allah (S.A.W) yace:kuyi kokarin danne abubuwa uku:

(1) fushi (2) Sha'awa (3) Maganganunku.

Ku himmatu danyin abubuwa 2:
(1) Ayyukan Alkhairi (2) Abokai nagari.

Kuci moriyar abubuwa 2:
(1) Lokaci (2) Karfi.

Ku nemi abubuwa 3:
(1) Gafaran Allah (2) ilmi (3) Hikima.

YA ALLAH KABAMU IKON KIYAYEWA.

Ba'a gajiya da aikin alkhairi. Daure turawa 'yan uwa musulmi domin samun ladah.

ASSALAMU ALAIKUM WARAHA MATULLAH AL,UMAR ANNABI MUHAMMAD S,A,W GAWANI SIRRI MUJARRABUN DA IZININ ALLAH WANDA ALLAH YABAS...
07/11/2024

ASSALAMU ALAIKUM WARAHA MATULLAH AL,UMAR ANNABI MUHAMMAD S,A,W GAWANI SIRRI MUJARRABUN DA IZININ ALLAH WANDA ALLAH YABASHI IKO KULLUM QAFA UKU KO BAKWAI DAN NEMAN KARIN BAYANI

Masha Allah kamar yadda kukasani shidai allah baya gajiya dabayarwa sede bawa yagaji shiyake da abinbayarwa gobe talata ...
06/07/2024

Masha Allah kamar yadda kukasani shidai allah baya gajiya dabayarwa sede bawa yagaji shiyake da abinbayarwa gobe talata anayin wuridin innalillahi wainna ilaihirraji una 313 yayewar masifa kowacce irice

Address

Unguwar Dawaki
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Magani agonar yaro posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share