16/04/2026
ALAMOMIN BASUR (PILE)
Basur (Piles) wata cuta ce da ke faruwa idan jijiyoyin jini a cikin dubura ko bakin dubura sun kumbura.
Manyan Alamomi da Siffofin Basur
- Zubar jini: Jini ja mai haske wanda ake gani yana zubowa bayan bayan gida.
- Kaikayi : Tsananin kaikayi a yankin dubura.
- Ciwo / Jin zafi : Jinzafi yayin bayan gida, musamman ga basur na waje.
- Ƙuraje: Ƙuraje masu tauri ko laushi a kusa da dubura, waɗanda kan yi zafi.
- Fitar ruwa (Mucus): Fitar wani ruwa mai laushi wanda zai iya bayyana a jikin wando.
- Jin ba a gama bayan gida ba: Mutum zai ji kamar har yanzu baigama bayan gida ba.
- Kumburi: Kumburi a yankin dubura gaba ɗaya.
Muntanadar Muku Ingantatun Magani
@ Abu Humaid Islamic medicine kobi street beside Gwaram Baby Care Bauchi
08066508036 Muna Delivery everywhere