Lafiya Jari Globe FM Bauchi

Lafiya Jari Globe FM Bauchi Lafiya Jari (health is wealth) is a Health programme at Radio Nigeria Globe FM Bauchi.

20/12/2023

Shirin Lafiya Jari Tare da Ishaq Hardawa da Husaina Muhammad. Kuma Shirin yayi dubi ne Kan Dalilan da suke jawo Bijirewar Kwayoyin Cututtuka wa Magani.

11/12/2023

Shirin ya kunshi Bayanai Kan Ciwon Hawan Jinin Ido, Ishaq Hardawa da Husaina Muhammad s**a Gabatar.

03/12/2023
Cutar Difteriya ana iya maganceta ta hanyar yin Rigakafin Penta sau Uku wa Jarirai.
08/11/2023

Cutar Difteriya ana iya maganceta ta hanyar yin Rigakafin Penta sau Uku wa Jarirai.

24/10/2023

Shirin Lafiya Jari yayi dubi ne Kan wahalhalu da masu dauke da cutar Amosanin Jini suke Sha wato Sickle Cell Anemia Patients.

18/10/2023

Shirin Lafiya Jari Yana Maida hankali ne wajen inganta Lafiyar Iyali yali.

Alamomin ciwon Sankarau
06/10/2023

Alamomin ciwon Sankarau

Address

Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lafiya Jari Globe FM Bauchi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share