DR. ALHAN

DR. ALHAN My gender shouldn't determine your strange but the ability to full through a situation

Ya Allah
19/04/2025

Ya Allah

25/08/2024

Wannan wata babbar dama ce da zata koyar dakai yadda zaka samu training hanyoyin samun kudi a online.
Domin samun damar fara AFFILIATE MARKETING 💻 ka danna wannan link din.

Dake comment section 👇👇👇👇👇

Hukumar da ke sanya ido kan kafofin watsa labarai na Mali ta ce gidan talbijin na LCI  na ƙasar Faransa ya shirga ƙarya ...
25/08/2024

Hukumar da ke sanya ido kan kafofin watsa labarai na Mali ta ce gidan talbijin na LCI na ƙasar Faransa ya shirga ƙarya kan sojojin ƙasar da abokansu na Rasha

Sojojin sun kori Faransa daga ƙasar, sannan s**a ƙarfafa alaƙa da ƙasar Rasha, inda sojojin haya na Wagner suke taimaka musu wajen yaƙi da 'yan ta'adda.

18/08/2024
Gwamnatin Mahamat Deby ta bai wa jami'an diflomasiyyar Sudan awa 72 su fita daga Chadi bayan hukumomin Sudan sun zargi C...
18/12/2023

Gwamnatin Mahamat Deby ta bai wa jami'an diflomasiyyar Sudan awa 72 su fita daga Chadi bayan hukumomin Sudan sun zargi Chadi da rura wutar rikicin kasar

Gwamnatin Chadi ta bai wa ma'aikatan diflomasiyyar wa'adin awa 72 su fita daga kasar.

Amurka na so ta ci gaba da kawance da sojojin Nijar kan sha'anin tsaro amma dole su hanzarta k**a hanyar barin mulki, in...
18/12/2023

Amurka na so ta ci gaba da kawance da sojojin Nijar kan sha'anin tsaro amma dole su hanzarta k**a hanyar barin mulki, in ji Molly Phee. 👉🏾

Phee ta ce ta fayyace wa shugabannin sojojin da ake kira CNSP “karara” cewa “muna son sake zama kawaye na gari da Nijar, amma dole ne su ma CNSP su zama nagartattun kawaye ga Amurka.”

An kashe karin sojojin Isra’ila takwas a Gaza, daga ciki har da mai mukamin Laftanar Kanal da kuma wani Manjo
18/12/2023

An kashe karin sojojin Isra’ila takwas a Gaza, daga ciki har da mai mukamin Laftanar Kanal da kuma wani Manjo

Hare-haren da Isra'ila ta kwashe 68 tana kaiwa a Gaza sun yi sanadin mutuwar Falasdinawa akalla 18,412, galibinsu mata da kananan yara sannan fiye da mutum 50,100 sun jikkata kana dubban na binne a karkashin baraguzan gine-gine

'Yan Nijeriya Victor Osimhen da Asisat Oshoala sun lashe kyautar gwarazan 'yan kwallon Afirka na CAF 2023 a rukunin maza...
18/12/2023

'Yan Nijeriya Victor Osimhen da Asisat Oshoala sun lashe kyautar gwarazan 'yan kwallon Afirka na CAF 2023 a rukunin maza da mata a bikin da aka gudanar a Marrakech, babban birnin Maroko ranar Litinin da maraice. 👇🏾

Osimhen, wanda yanzu shi ne zakaran kwallon kafar Italiya, ya doke dan wasan Liverpool da Masar Mohamed Salah da dan wasan Paris Saint-Germain da Maroko Achraf Hakimi inda ya lashe kyautar.

*KYAUTAR CAF ta 2023: Yau za a sanar da gwarzon dan kwallon kafar Afirka a birnin Marrakech na kasar Morocco. ⚽🏆Wadannan...
18/12/2023

*KYAUTAR CAF ta 2023: Yau za a sanar da gwarzon dan kwallon kafar Afirka a birnin Marrakech na kasar Morocco. ⚽🏆

Wadannan su ne suke takarar *Gwarzon dan Kwallon Kafa na Shekara* a rukunin maza

Wane ne gwaninku?

Mohamed Salah 💚

Achraf Hakimi 💛

Victor Osimhen ♥️

Kuna iya bibiyarmu a 👉

WhatsApp Channel Invite

Hamas ta ce mayakanta na Qassam Brigades sun kashe sojojin Isra'ila 40 sannan s**a jikkata gommai bayan sun yi musu kofa...
18/12/2023

Hamas ta ce mayakanta na Qassam Brigades sun kashe sojojin Isra'ila 40 sannan s**a jikkata gommai bayan sun yi musu kofar-rago cikin awanni 48 da s**a gabata 👉🏾

Hare-haren da Isra'ila ta kwashe 66 tana kaiwa a Gaza sun yi sanadin mutuwar Falasdinawa akalla 18,205, galibinsu mata da kananan yara sannan fiye da mutum 49,200 sun jikkata kana dubban na binne a karkashin baraguzan gine-gine

ECOWAS ta ce za ta duba yiwuwar amfani da karfin soji idan har sojojin Nijar ba su cika sharudan da kwamitin da aka nada...
18/12/2023

ECOWAS ta ce za ta duba yiwuwar amfani da karfin soji idan har sojojin Nijar ba su cika sharudan da kwamitin da aka nada domin tattaunawa da su ya gindaya musu ba 👉🏾

ECOWAS ta ce idan sojojin Nijar s**a gaza bin ka'idojin da shugabannin kasashen uku da ke kwamitin s**a ba su, ba za a cire wa kasar takunkumai ba kuma za a duba yiwuwar amfani da karfin soji.

Houthi ta ce ba za ta taba kyalewa jiragen ruwa su wuce ta Bahar Maliya zuwa Isra'ila ba sai ta bari an kai kayan bukatu...
18/12/2023

Houthi ta ce ba za ta taba kyalewa jiragen ruwa su wuce ta Bahar Maliya zuwa Isra'ila ba sai ta bari an kai kayan bukatu irin su abinci da magunguna yankin Gaza, matakin da Hamas ta jinjinawa 👉🏾

Hare-haren da Isra'ila ta kwashe sama da wata biyu tana kaiwa a Gaza sun yi sanadin mutuwar Falasdinawa fiye da 17,700, galibinsu mata da kananan yara sannan fiye da mutum 48,780 suna karkashin baraguzan gine-gine inda ake fargabar sun mutu.

Address

No. 85
Birnin Gwari

Telephone

+2349020859692

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DR. ALHAN posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram

Category