04/08/2020
Assalam.
Bayanai na nan tafi dangane da wannan Cibiya da za'a gaddamar a wannan Gari namu mai albarkaarka, nan ba dade wa ba.
1. Dalilin kafa ta.
2. Manifofin ta.
3. Abun da take son cimmawa.
4. Aikace Aikacen ta.
5. Alhakin Iyalai akan tsofaffi.
6. Alhakin Al'umma.
7. Alhakin Mahukunta.
Muna fatan Allah ya taimake mu Amiin.