Asiyah Bintu Sadiq Alkali Herbal medicines

Asiyah Bintu Sadiq Alkali Herbal medicines Magunguna
ingantacci masu kyau da amfani a jikin mutum

21/12/2025
20/12/2025
Guarantee Birnin Kebbi Nationwide delivery 08033994687
19/12/2025

Guarantee
Birnin Kebbi
Nationwide delivery
08033994687

ABUBUWAN DA KE KARA DANQON SOYAYYA BAYAN AUREAkwai ban haushi kaga anyi auren soyayya kamar za acinye juna kafin aure Am...
17/12/2025

ABUBUWAN DA KE KARA DANQON SOYAYYA BAYAN AURE

Akwai ban haushi kaga anyi auren soyayya kamar za acinye juna kafin aure Amma dazarar anyi auren kwanaki kadan saika Nemi wannan soyayyar karasa,

Abubuwan da ya kamata
Ace mijinki ne kemiki,

1) Kunshi da kitso
Ki koya masa yanda ake sa lallai a hannu don wataran yasa miki
Idan kina son nail polish sanda duk k**e me**es sai ki bashi ya shafa miki.

2) Bashi dankunne ya sa miki. Ko agogo ko awarwaro ko ma sarka.

3) Juya ya zuge miki zif
Sama ko kasa.

4) Inkin wanki kanki, ya bushe. Hada hair oil ki bashi yai miki oiling gashin

5) Bashi mai ya shafa miki a baya. Musamman idan man mai kamshi ne.

6) Ki bari yaga yanda k**e kwalliya. Musamman a ina k**e sa turare a jikinki.
A wuya, a kasan guiwarki, a hammata,abayan kunne da cibiya. Shafe duk jikinki.
Ki bari ya gani.: Abubuwan da ya kamata
Kuyi tare.

At least sau daya kuyi sallah tare.

1) Kuci abinci tare
2 ) kuyiwa junanku karatu koda jarida kodan labari

Address

Birnin-Kebbi

Telephone

+2348033994687

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Asiyah Bintu Sadiq Alkali Herbal medicines posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Asiyah Bintu Sadiq Alkali Herbal medicines:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram