Abu-khadeejah center for herbal medical study

Abu-khadeejah center for herbal medical study Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abu-khadeejah center for herbal medical study, Medical and health, Kebbi, Birnin-Kebbi.

23/01/2025

*ABU-KHADEEJAH CENTRE FOR HERBAL MEDICAL STUDY AND THERAPY*
08067080655
*An samu waraka daga ciwon CATARACT DA GLAUCOMA a sanadiyar magungunanmu*
Alhamdulillah MashaAllah
A gwaji da bincike da mukayi maganinmu da izinin Allah ze warkadda wadannan cutukan da wasunsu na Ido acikin sati uku zuwa hudu, musamman aka hada na Sha da digawa, Amma wasu bayin Allah har mutum biyu sun samu waraka kafin Cikar wannan lokacin. Hakan yasa muka karawa maganin karfi ayanzu.
Munada na ruwa Dana Gari ga duk Mai bukata.
Allah ya Kara jagoranci nagari bisa ilimi da Nazari. Muna godiya ga masoya da fatan Alkhairi. Allah ya hadamu gidan tsira Baki Daya.
Assalamu alaikum warahmatullah
23/Rajab/1446
23/January/2025

09/12/2024

*ABU-KHADEEJAH CENTRE FOR HERBAL MEDICAL STUDY AND THERAPHY*
08067080655
*Kyauta daga Allah*
Basuzo ba, kiranmu sukayi, sukamana bayani, atakaice dae: Allah ya jarabcesu da rashin haihuwa...mun aika musu magani da zasuyi amfani dashi tsawon wata Daya, yanzu ba a wuce sati uku da 'yan kwanaki ba suke gayamana...suke fadamana cewa Allah ya azurtasu da samun ciki, mun bada shawarwari na kula da cikin, yanzu Kuma munaso ku tayasu da adduar Allah ya sauke lpy Kuma ya bada me Albarka Mai tausayi garesu damu Baki Daya.
*Ba a debe Rai ga rahamar Allah, kudai kucigaba da addua da neman magani, waraka Naga hannun Allah sefa lokacinda yaso, boka baya bada haihuwa Amma Yana bude hanyar sharri da bude hanyar shedan Wanda hakan ke lalata imani, barazana ga zaman lapiya, ayi biyu babu. Idan lokaci beyiba ba Wanda ze bayar, Amma idan lokacinda Allah ya dibamuku yayi babu mahani, domin ko ba magani za a samu.*
Mungode.

Dr. Abu-khadeejah, CEO.
9/12/2024

30/09/2024

Kadan daga cikin amfanin minannas.

_ Yana kara shaawa
_ Yana maganin infection
_ Yana sa ni'ima a jikin Mace.

Ana sarrafa minannas ta hanyoyi daban daban domin hada magunguna na Kara ni'ima ko magance infection.

AMFANIN SHAYIN MINANNAS:

Da turanci anakiran wannan ciyawa da suna *MYRTUS*
da larabci kuma anakiranta da suna *آس* dahausa kuma anakiranta da suna *MINANNAS*

AMFANINTA GA LAFIYA:

▪Yana magance ciwon baya da ciwon gabobi.

▪Yana magance kowane nau'in kumburi dakejikin dan'adam.

▪Tana wanke mahaifa tare da samarda sinadarai dazasu taimaka asami daukar ciki dawuri.

▪Yanahana zubargashi dakarawa gashi tsayi.

▪Tana magance duk wani nau'i na sanyi.

▪Yanagyara fata dakashe kurajen jiki.

▪Yana daidaita al'ada dawanke mahaifa.

▪Yana magance ciwon athma.

▪yana kashe kurajen mahaifa musamman idan aka hadashi dasauran sinadarai.

▪yana hana warin jiki dayawan gumi.

Yana taimakawa wajen samun ingantaccen bacci ga way'anda basa samun bacci.

▪Ya nakarawa baki lafiya da kashe amosani dasa baki qamshi.

▪Mata yana karamusu ni'ima da matsi idan sun tafasa ruwansa sunadauke dashi mazakuwa yana karamusu maniyyi.

MENENE DANDANO Dandano shi ne dadin da ake ji idan aka sadu da mace (jima'i), wani nau'in dadi ne da ma'aurata suke jin ...
01/06/2024

MENENE DANDANO

Dandano shi ne dadin da ake ji idan aka sadu da mace (jima'i), wani nau'in dadi ne da ma'aurata suke jin dadin da suke saduwa da junansu. Kuma wannan dadin shine abinda ke karawa masu saduwar shaukin juna da kuma kara kaimi wajan saduwar har su kai ga gamsuwa, kuma yana iya sanyawa duk lokacin da daya daga cikin ma'aurata yaji shaawa ko ya tuna da saduwa to zai tune da abokin dandanon nan nasa.

Dandano ana samunshi a gurare dayawa, amma masana sun bayyana cewa ana iya samunshi a cikin ruwan niimar mace, wato wannan ruwan da yake zubowa yayin jin sha'awa ko kuma yayin gamsuwa ko kuma mu'amalar aure.

Matan da akafi jin dandanonsu sune wanda gabansu bai bude dayawa ba, kuma bai matse sosai ba, ina nufin madaidaiciyar kofar gaba. Sannan kuma da wadataccen ruwan niima.

Lafiyayyan namiji ma ana iya jin dandano a saduwa dashi ta hanyar kan gabasa (kaciya) domin wajene da yake daukar sako ko kuma ya bayar, shiyasa wani lokacin da zarar an fara yiwa namiji wasa da kan kaciya sai kiga ya kawo ko kuma yana nuna tsantsar son abun.

Ana iya samun dandano a wata itaciya da ake ce mata irqisus wato asuwakin mata ko lady stick wasu kuma suna ce masa asuwaki dan madina.

A dandano yana da zaqi mai hawa kai, kuma yana karawa mace niima, yana karawa namiji kuzari sannan ya saka musu dandano.

Ana iya taunawa ana hadiye ruwansa
Ana iya shayinsa da kayan kamshi
Ana iya garinsa asha da madara ko nono.

Akwai hadi na musamman da mukayi akan dandano wanda ake sha da madara ko nono kuma yana saukar da ruwan niima sosai

Sannan akwai wanda mukayi akan kuzari shime da karfin saduwa.

Ana iya mana magana da wanda suke bukata domin mallakar irin hadin.

0867080655

sekunzo
25/04/2024

sekunzo

AMFANIN SHAIHA ( TAZARGADE) GA AL'AURAR MACETazargade yanada tasiri sosai wajen gyara al'aurar mace musamman ma wajen ka...
18/04/2024

AMFANIN SHAIHA ( TAZARGADE) GA AL'AURAR MACE

Tazargade yanada tasiri sosai wajen gyara al'aurar mace musamman ma wajen kara matsi ma macenta tahaihu , kokuma gabanta yabude sosai, sannan yana taimakawa wajen kashe kwayoyin infection Wanda yake janyo abubuwa kamar haka:

- Karancin ni'ima.

- Rashin jindadin saduwa da maigida.

- Bushewar gaba.

- Jinzafi lokacin saduwa.

- Fitar farin ruwa kamar kindirmu.

- Kaikayi. Dasauranu.

YADDA AKE AMFANI DASHI

Za'a debi cikin babban cokali daya azubashi acikin tafasasshen ruwa kamar litre biyu daga bisani sai abarshi yadan huce kadan, sai ashiga ciki azauna kamar minti goma. Anaso amaimaita haka kullum sau daya natsawon sati daya insha Allahu zakiga abin mamaki.

Kuyi Sharing Ga Yanuwanku Please

🍃🌿 MAGANI WARIN GABA (FARJI)  🌿🍂abubuwan dakesa gaban mace yana wari.➽ tafiya babu wando pant.➽ rashin sanya takalmi kod...
23/03/2024

🍃🌿 MAGANI WARIN GABA (FARJI) 🌿🍂
abubuwan dakesa gaban mace yana wari.

➽ tafiya babu wando pant.
➽ rashin sanya takalmi koda kuwa a cikin gida ne.
➽ dadewa akan (toilet) masai.
➽ rashin canza pant da wuri.
➽ yawaita cin danyar albasa.
➽ istimna'i ko ma********on (wato mace ta biyawa kanta bukata ta hanyar wasa da gabanta le***an).
➽ tsarki da ruwan sanyi.
➽ rashin aske gaba dadai sauransu.

🍂◉ MAGINI WANNAN CUTA ◉🍃

¹ mace ta dinga tsarki da ruwan dumi.
² ki dinga yawan canza wando a kullum kamar sau.
³ ki rage cin danyar albasa.
⁴ a duk lokacin da mace ta gama haila ta dinga
wanke gabanta da ganyen magarya ko bagaruwa da almiski fari.
⅝ ki daina tsugunawa akan Masai kina dauka
lokacin domin yin haka yana da matsala.
6 ta yawaita aske gabanta duk sati ¹ ko ² idan
mace zata bin wa'yannan dokokin zata samu
waraka daga duk wata cutar farji.

Domin samun hadadden magani
08067080655

18/03/2024

Maganin dadewa ana jimai da samun zango 3.
🥥🥥🥥🥥🥥🥥🥥🥥🥥🥥🥥🥥🥥🥥🥥

Da yawa wasu mazan danuwa da tunani da kuma tausayi sune suke jawo musu matsala ta rashin karfi ko saurin kawowa.

Wasu kuma rashin hutu da yawan bacin rai da rashin ishashshen barci da fargaba ko tsoro sune suke tasiri wajen saurin inzali gare su.

Wasu kuma Infection wasu virus wasu kuma matsaloli na hawan jini ko diabetes ko matsalar zuciyar kwakwalwa ko ciwon kugu da baya dadai sauran su.

Insha Allah a samu wadan nan abubuwa da tauna aga ikon Allah.

Zaa samu.

1. Namijin goro 1🌰

2. Kwakwa kamar ta 20 🥥

Sai ka hade su ka taune ka tsotse ruwan ka hadiye sauran kasha ruwa,amma da dare ake yi kafin a kwanta barci.
🥥🥥🥥🥥🥥🥥🥥🥥🥥🥥🥥🥥🥥🥥🥥

Insha Allah zakai mamaki zaka bada kabari.

Sannan idan matsalar ka bata cuta bace ta rashin bacci ce ko rashin nutsuwa ko bachin rai sai ayi kokari a rage.

Allah yasa mu dace

18/03/2024

Alamomin Raunin Mazakuta:


Wadanne alamomi ne mutum zai ji ya fara tunanin yana da matsalar raunin mazakuta ?.

1. Rashin Mikewar Azzakari; Haka na faruwa ko da an yi tunanin jima'i ko kuma ma an samu haduwar jikin mace da shi mai matsalar.

2. Saurin Kwantawar Azzakari; Abin nufi anan azzakarin zai mike sai dai ba da jimawa ba, sai ya kwanta, tun kafin aje ga saduwa ko kuma da zarar an fara. A lura wannan na da banbanci da saurin kawowa, saboda anan za ta kwanta ne ba tare da mai matsalar ya kawo ba.

3. Rashin Sha'awa; Mai wannan matsala zai ji ba ya sha'awar saduwa da iyali. Ma'ana gaba daya sha'awarsa ta gushe.

Maganin Karfin Maza:

Kamar yadda mu ka ambata tun da farko duk mai fama da daya ko wasu daga matsalolin can da mu ka zana a sama magance su shine warakarsa da ikon Allah. Duk da haka Hausawa kan ce, idan kana da kyau ka kara da wanka bayan magance kalubalen lafiya da ake fama da ita/su za a iya amfani da wadannan hade-hade da zamu zana a kasa.

Hakanan, ko da mutum ba ya fama da daya daga cikin wadancan matsaloli, masana na ba da shwarar yawaita motsa jiki da kuma lura da nau'in abincin da ake ci. Domin samun cikakken bayani karanta makalarmu mai kanun "Nau'ikan Abinci Ma Su Karawa Namiji Sha'awa Da Kuzari Yayin Jima'i" Da kuma "Nau'ikan Abinci Ma Su ragewa Ma'aurata Sha'awa Yayin Jima'i" za su taimaka ma ka kwarai gaya.

Hakika Allah Madaukakin sarki Y halicci gangar jikinmu daban-daban, sakamakon haka ya sa, maganin karin kuzarin namiji da sauran magunguna, su kan bambanta ne daga wani mutumin zuwa wani. Ba lallai ne maganin da wani ya sha ya yi ma sa aiki, kuma wani mutum ya sha ya dace ba. Wannan dalilin ya sa mu ka ga dacewar kawo nau'i daban-daban, idan ka gwada ba ka dace ba, za ka iya dacewa a wani.

1. Dabino; Yadda ake amfani da shi, shine, ka samu dabinonka mai kyau guda 13 ko 15 sai ka wanke, ka zuba a mazubi mai tsafta sai ka zuba ruwa ya sha kansa, ka bar shi tsawon awa uku sannan ka cinye. Idan da hali ayi safe da yamma,

18/03/2024

Assalamu Alaikum

KAIKAYI MAI KAMAR TAFIYAR KIYASHI A JIKI (FORMICATION)

Jin kaikayi kamar kwaro yana yawo a karkashin ko saman fatar jikin mutum shi ake kira “formication” a likitance. An samo Kalmar ne daga “formica” a harshen Latin na kasar Rome, wacce take nufin tururuwa (ant).

Kaikayin yakan zo ta siga daban-daban. Yana iya kasancewa jin tsikari (tingling), ko jin waiwayi (sensation), ko jin kaikayi (itching), ko jin radadi (burning). Wani lokaci kuma yakan zamo daukewar jin motsi gaba daya idan aka taba fatar mutum (numbness), watau mutum yaji kamar ba jikinsa aka taba ba.

Abinda aka sani shine ana jin kaikayi ne idan wani abu ya taba fata. Amma idan jin tafiyar kiyashi a jiki ne, to, mutum zai ji kaikayi alhalin babu abinda ya taba fatarsa. Ma’ana, zuciyarsa ce take riya masa cewa wani abu yana yawo a saman fatarsa ko karkashin fatarsa, don haka sai ya rika jin kaikayi.

Irin wannan kaikayin yakan haifar da rashin jin dadi tare da soshe-soshen jinki, har yakai ga yima fata rauni ba tare da daina jinsa ba.

RABE-RABEN KAIKAYIN TAFIYAR KIYASHI A JIKI

Kaikayin tafiyar kiyashi a jiki ya rabu gida biyu kamar haka:

1. Tafiyar kiyashi a jiki na rudanin kwakwalwa, wanda yake faruwa ba tare da wata matsala ta rashin lafiya ba amma mutum ya riya a zuciyarsa kamar kwaro yana bin jikinsa. A likitance ana kiransa “primary delusional infestation”.

2. Tafiyar kiyashi a jiki wanda wata rashin lafiya ko kuma wani yanayi da mutum ya sami kansa a ciki yake haddasawa. A likitance ana kiransa “secondary delusional infestation”.

Primary da secondary delusional infestations din suna aukuwa ne idan aka sami rashin daidaiton wani sinadari mai suna “dopamine” a cikin kwakwalwa. Shine yake da alhakin aika sako daga kwakwalwa zuwa sassan jiki domin yin motsi, tunani, nishadi, damuwa, da sauransu. Saboda haka ake kiransa “neurotransmitter hormone”, watau dan sakon sinadari.

Anan zamu fahimci cewa tafiyar kiyashi a jiki tana kasancewa a dalilin matsalar kwakwalwa (psychiatric diso

18/03/2024

*KALOLIN AZZAKARIN MAZA GUDA 10*
kashi na 2*

7:- GODZILLA:-Wannan kam yafi kowane mazakuta tsawo Amma bai cika kauri ba Kuma yana iya kaiwa 9/10 inches in ya tashi.
Mai wannan in zai yi jima'i ma sai yasa wani Abu ya daure shi domin yana iya shigewa har yawa mace lahani.

Shi yasa in zasu sadu da Mace suke ɗaura iya gejin da ba zai wuce hakan ba.

Akwai maganin kara girman Gaba, hana Kawowa Da wuri da low s***m cout ko kuma wadanda sanyi ya addabesu.

08067080655

18/03/2024

Muhimman abubuwa 12 da ya kamata ka sani game da maɗiga domin ceto jarirai kashi na 2.

8. Jariran da maɗigarsu ta rufe da wuri suna da haɗarin samun ƙaramin kai da kuma dakushewar aikin ƙwaƙwalwa. Hakan kuma na iya kawo jinkiri ga matakan girmansu, misali, gaza iya riƙe wuya, zama, tsaiwa ko tafiya a watannin da aka saba gani.

9. Kamar yadda aka ambata a sama, cewa akasari maɗiga a shafe take, Sai dai ana iya ganin faɗawar maɗigar , wato ta rufta ciki, musamman idan ruwan jikin jariri ya yi ƙasa sakamakon wata larura ko kuma ƙaranci ko rashin ingancin ruwan nonon uwa ko abinci.

10. Kamar yadda maɗiga za ta iya faɗawa ciki, haka kuma za ta iya bulli waje yayin da jariri ke fama da cutukan da ke haddasa batsewar ƙoƙon kai sakamakon wani kumburi, taruwar ruwa ko jini a cikin ƙoƙon kai.

11. Rufewar maɗigar tsakiya kai ƙasa da watanni 13 tare da bayyanar jinkirin matakan girman yaro ko kuma bayyanar alamomi kamar jijjiga, rirriƙewar gaɓoɓi, dalalar da yawu ko gani hararagarke duk na nufin a gaggauta ganin likita.

12. Bugu da ƙari, faɗawar maɗiga ko kumburowarta waje tare da alamomi kamar yawan kuka, zazzaɓi, shawara da sauransu duk na nufin gaggauta ganin likita.

Address

Kebbi
Birnin-Kebbi
860101

Telephone

+2349078687922

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abu-khadeejah center for herbal medical study posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share