Yar'adua Medicine and Cosmetics

Yar'adua Medicine and Cosmetics I'm Bashir, an experienced health professional, working with FMC & Owner of Yar'adua Pt. 💊 Med. Shop

29/10/2023
Affordable based on request/order everyday @ COUSINE Eatery, along Abdullahi Fodio Road, Opp. Unity Girls Collage. Birni...
28/10/2023

Affordable based on request/order everyday @ COUSINE Eatery, along Abdullahi Fodio Road, Opp. Unity Girls Collage. Birninkebbi. Kebbi State.

Always choose the best.

Come one Come all.
Or Contact Us on this number:
08135745154

27/10/2023

Wasu Matasa Saurayi Da Budurwa Sun Daurawa Kansu Aure Ba Tare Da Sanin Iyaye Ba A Jigawa.

Daga Angon Sharifeeya

Wani abun al'ajabab ya faru da wasu matasan da s**a daurawa abokinsu aure da budurwarsa ba tare da sanin iyayensu ba. Wannan al’amari mai k**a da al’amara ya faru ne a unugwar Gandun Sarki cikin karamar hukumar Mallam Madori a jihar Jigawa.

Saurayin mai suna Yahaya Isa wanda aka fi sani da Badi, k**ar da wasa yace idan budurwar ta amince su yi aure yanzu ma ga sadaki a hannunsa.

Nan take kuwa budurwar mai suna Sa’a ta ce, ta amince su yi aure. Anan ne abokai s**a hadu aka daura auren har ma aka bayar da sadakin N15,000 da zimmar za a ciko N35,000 a matsayin kudin sadaki.

Rahoton ya ƙara da cewa Sheik Yusuf Abdurrahman, Limamin masarautar Hadejia na daga cikin malaman addinin da s**a bada fatawar cewa aure ya dauru.

Me Zaku Ce?

19/09/2023

Address

Birnin-Kebbi

Telephone

+2348135745154

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yar'adua Medicine and Cosmetics posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share