Dandalinyunusakabo kowa naka

Dandalinyunusakabo kowa naka Allah baya son zalnci

Shin gwamnan Kano Abba Kabir shi ma zai iya kafa na sa gidan? Akwai dai Kwankwasiyya da Gandujiya!!!Abbasiyya!!!!
24/01/2026

Shin gwamnan Kano Abba Kabir shi ma zai iya kafa na sa gidan? Akwai dai Kwankwasiyya da Gandujiya!!!

Abbasiyya!!!!

23/09/2025
27/03/2025

Yau saura kwana uku kanawa su gama cinye 8 Biliyan Da Gwamnatin Kano ta ware 😭😭😭..😭

24/11/2024

Da Zarar ka zama ma’aikaci ko kuma mai kare kujera wani ɗan Siyasa, in kuma akayi rashin sa’a ɗan siyasar nan ba mai kishin al’umma bane, shikenan ka sayar da yancinka da faɗin gaskiyarka

17/08/2024

Kada ku tunzira dan Bello
Yaje ya dauko magana kai yara makaranta kasar waje zakuji kunya fa 👨‍👨‍👧‍👦📂👈

Wai kantomomin ma Abba da kwamared bazasu iyayi DA kansu ba? Lallai Wannan Shine Babban remote Control
18/02/2024

Wai kantomomin ma Abba da kwamared bazasu iyayi DA kansu ba? Lallai Wannan Shine Babban remote Control

06/02/2024

"Banyi Nadamar Zaɓen Muslim Muslim ticket ba Domin nayi ne da kyakkyawan Niya," inji Shekh Sani Yahaya Jingir.

23/01/2024

Akwai mutanen da a tsarin Kwankwasiyya babu kalmar da zata bani mamaki idan sunyi ta, Abun takaicin shine wanda kake ganin mai hankali ne sun zasuyi Disappointed ɗinka

Address

Kano
Dal
221

Telephone

+2348086543255

Website

http://Www.Twitteryunusakbk1/

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dandalinyunusakabo kowa naka posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category