First Aid Tijjaniya Youth Of Nigeria -FTYN Daura Local Government

  • Home
  • Nigeria
  • Daura
  • First Aid Tijjaniya Youth Of Nigeria -FTYN Daura Local Government

First Aid Tijjaniya Youth Of Nigeria -FTYN Daura Local Government KUNGIYAR AGAJIN SAMARIN TIJJANIYYA TA KARAMAR HUKUMAR DAURA

Amadadin Ƙungiyar Agajin Samarin Tijjaniya Ta Ƙasa, Reshen Jahohin Arewa Maso Yamma "Northwest".Ina amfani da wannan dam...
13/03/2025

Amadadin Ƙungiyar Agajin Samarin Tijjaniya Ta Ƙasa, Reshen Jahohin Arewa Maso Yamma "Northwest".

Ina amfani da wannan dama na miƙa saƙon ta'azi ga; "National Co-ordinator" First Aird Of Tijjaniya Youths, Adamu Haruna Bayaro.

Bisa rashin Mahaifinsa a jiya, "Malam Haruna", Muna addu'ar Allah ya sabunta rahamarsa a garesa, ya kyautata makwancinsa, albarkacin Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wasallama.

Muna yiwa 'yan uwa da dangin National Co-ordinator na First Aid Of Tijjaniya Youths, ta'aziya.

Amadadin dukkannin jagoranci na Jahohin Arewa maso yamma.

Aliyu Sani Ag Daura.
Northwest Co-ordinator, First Aid Of Tijjaniya Youth.

Address

Daura Local Government
Daura

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when First Aid Tijjaniya Youth Of Nigeria -FTYN Daura Local Government posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram