29/03/2025
YADDA ZA A HAƊA MAGANIN
CIWON HAƘORI.
Idan Kuma kana so hakorin yafadi nashi maganin da banne
Ana samo itacen tumfafiya ɗanye ko wanda ya bushe, sai kuma ganyen ta. Ganyen a shanya ya bushe, sai a daka shi ana yiwa bakin hayaƙi. Hayaƙin ya shiga bakin sosai yana taɓa wajen da haƙorin ya ke ciwon. Shi kuma itacen a tafasa da jar kanwa ana kuskure baki da shi sai biyu a rana
KOGON HAƘORI.
Whatsapp channel
https://whatsapp.com/channel/0029VbApuf35EjxuiIXlZj0G
Wanda kuma haƙorin ya yi masa kogo ana samo yayan tumfafiya, sai a buɗa cikin sa, za aga wata auduga a ciki. . Ana kiranta audugar da barkonon tsohuwa. Sai a samo wake kamar guda biyu sai daka waken, a ɗiga ruwa a haɗe shi da wannan audugar sai a saka a wajen da haƙorin ya yi kogon.
Whatsapp channel
https://whatsapp.com/channel/0029VbApuf35EjxuiIXlZj0G
Da ikon ALLAH duk yadda haƙori ya yi da yin kogo, ko tsutsa in Sha Allahu wannan kogon zai cike da ikon ALLAH. Wannan mujarrabun ne Wlh. Duk wanda ya ke fama da kogon haƙori ko tsutsa ta haƙori ya yi amfani da wannan maganin zai yiwa ALLAH godiya. ALLAH ya ƙara mana lafiya da zama lafiya Ameen Ya Hayyu Ya Ƙayyum. 🤲
MASU BUƘATAR HAƊAƊƊEN MAGANI IRIN NAMU MUNA DA SHI.
Anma na hakuri bamu Saida Daya saidai sari