02/04/2024
Wallahi Ba wai Yabo ba, Duk Ilimin da Allah ya ba Mufty Sheikh Dr Ahmad Gumi ta duk Farnin daka sani, bai taba Alfahari dashi , bai kuma taba Daukan kanshi yafi Wani Ilimi ba Iya ka kaji yace kayi wa mutum Uzuri, kila bai Sani bane ko kuma yakan Sanin sa kenan, Wallahi Na Rantse da Allah Da wasu Malaman ke da ilimin da yake dashi , Qualifications da Family Background tab... Kaduba Mutum ne wanda yake da Title na Mufty, Amman Ko Damuwa baiyi Ko Kiranshi kayi ko sunan sa Zai fada Sai dai kaji yace Ahmad Gumi, ko Dr din ma bai kira , Wasu ko kusa da mataki ma da matsayin da yake basu kai ba, Amman Suna Daukan kansu Kamar Sunfi kowa Ilimi.
Shifa bayan Karatun Sa dayayi a umm al-qura, Makarantar wani Malami yasan it's one of the best a Duniya, nan Ya Gama a Farnin Usul Fiqhu, Kuma Ana bashi Shadar sa aka ce Mun Amince mun Gamsu Jekayi Fatawa.
1. Jahili dai baya Shiga umm al-qura b***e Yayi Graduating among best Students .
2. Jahili dai baya Karatun Usul Fiqhu b***e har yakai Matakin PHD
3. Jahilin mutum dai baya taba Zama Mufty
4. Saudiya dai bata taΙa Rike jahili ya koyar a garin su.
Wannan nama Farnin addini ne , Toh Ni fa Abinda yake bani Dariya π da mamaki π Duk wannan Journey da Matakin fa Da Mufty Sheikh Dr Ahmad Gumi yake Duk fa A Jahili ne π€£π€£π Kinan Saudiya ta Tara Dalibai Jahilai Harda su Sheikh Abdul Rahman Sudais Shima ai School mate ne na Mufty Sheikh Dr Ahmad Gumi.
Sannan A Duk Wannan Journey dayayi Har Shekaru dayayi A Egypt kafin Ya je Saudiya Yana Karatu Lugga Wai har yakai Mataki da matsayin dayake bai iya larabci ba π€£π€£ππ Kai Jama'a.. Haba Ko da dai magagi kake Kaji wannan Magana ai Sai ka kel kele da Dariya ππππ€£ . Wallahi Dadin Abin Mufty Sheikh Dr Ahmad Gumi baya Alfahari, Baya jiji da kai.
Wallahi wasu abubuwan in kana ji ba haushi zai baka sai dariya da ban tausayi in har mutum mai shekaru zai Tsaya yana fadin wannan abubuwan inga Mabiya, matasa da yara ? Allah yasa Mudace, Gaskiya Ina karawa wa Allah Godiya Kasan cewa Dalibin wannan bawan nasa Mufty Sheikh Dr Ahmad Gumi, Ya Allah ka kara kareshi daga Makiya da Mahassada Ameen...βοΈβοΈβοΈAnas Iliyasu Abu Malik