28/12/2023
Kai !! Sakarai kanaji suna cewa Allah Uku ne kace Ehh muje mutayasu murna !! Sakarai kanaji suna cewa Allah yana da mata da(da) kace Ehh muje mutayasu murna !! Allah yachika Annabta da Addininsa ga farin jakada Annabi Muhammad (s a w) Amma (kiristochi)sunce mu bamu yaddaba baza mubishi ba baza musoshiba !!Amma sakarai kana cewa muje(coci) mutayasu murna!! ..