21/02/2026
*NUTRITIONAL COUNSELLING DURING RAMADAN FASTING*
Yana daga cikin abubuwan da ake kiyayewa yayin azumi shine barin ci da sha, wanda hakan kan dauki kusan sama da awanni goma ko kusa da haka a wasu mabambanta lokuta.
Jiki yana da bukatar kuzarin da zai gudanar da aikinsa na yau da kullum, koda mutum akwance yake kokuma yana zaune baya komai,
Wannan shine ake kira *BASAL METABOLIC RATE* , kamar numfashi, (Respiration), zagayawar jini (blood circulation), aikin fitar da abunda jiki baya bukata (excretion),
ta tahanyar abincin da muke ci wanda yake samar da glucose a jikinmu (CARBOHYDRATE) ,
*Abincin daya dace da mai Azumi ALOKACIN SAHUR ( Down set )*
Anso mai azumi yayi amfani da abinci mai sanya kuzari sosaiSosai alokacin sahur,Kamar,
1. Whole grain made food, and vegetable soup
2. Egg (kwai)
3. Skinless chicken, ( naman kaza mara fata)
4. Soft liquid diet (abinci mai ruwa ruwa) and
5. Fruits ( yayn itatuwa) to prevent dehydration.
Yin amafani da Abincin hatsi hade da ganye - ganye na taimakawa jiki alokacin azumi,Haka kuma amfani da kwai dafaffe shima yana kare mutum daga rama mai tsanani.Sannan yin amfani da kayan mar-mari da abinci mai ruwa - ruwa yana kara taimakawa jiki wajen kareshi daga karancin ruwa.
*Alokacin Buda baki (Iftar) [Breaking fast* ]
Anso yin amfani da :-
1. Date (dabino) domin samun wadataccen natural glucose ga jiki.
2. Warm water
3. 3. Boiling Fish (Dafaffen kifi)
4. Boiling egg (Kwai)
5. Fruit. Like banana 🍌 pineapple and others.
*FOOD TO AVOID DURING FASTING PERIOD*
Abubuwan da ba a san yawan amfani dasu alokutan azumi.
1. Fried food (soyayyen abinci ko mai maiko sosai)
2. Diet induce thermogenesis (eg.Abinci mai yaji )
3. Processed food ( Abincin company)
4. Salty food (yawan amfani da abinci mai gishiri)
5. Food additives during food preparation.
Akiyaye yawan amfani da kayan kari na abinci )Misali. Aspartame (sweetner ), Danzaki.. Food colour (Abinda yake launa kalar abinci).
Food additives sukan haddasa lalurori kamar :-
* Allargy reaction
* High arterial blood pressure
* Obesity Ma'anaKayan
*kari na abinci Sukan haddasa mastala kamar hawan jini ko sujanyo kiba tayi wa mutum yawa, Wannan ne kuma yakan zama dalili na ciwan suger ga wasu mutanen
Geriatrics or elderly people, in the Ramadan period, are also advised for adequate use of liquid diet, vegetables, and fruit intake to maintain their healthy living.
Diabetics patients also are to prioritise planty use of water regularly in both iftar and Sahur and keep on modified* dietary intake.
Mutane masu shekaru da yawa anso su yawaita amfani da abinci mai ruwa - ruwa, Amfani da ganye ganye da sauran kayan mar mari.
Sannan masu lalurar ciwan suger, su yawaita shan ruwa alokutan buda baki da sahur, sannan suci gaba da kiyaye amfani da starin abincinsu kamar yadda aka tsara musu.allah subahanahu wata'ala yasa mudace yasa mufara asa'a ya karbi ibadun mu Al farmar ma'aiki sallalahu alaihi wa'alihi wasabihi wasallam Al barkar Al qur'ani Mai girma Amin 🤲🙏 sign by RDT Usman Garba Ahmad.