Jibwis Social Media Tudun Wada Bubayero

Jibwis Social Media Tudun Wada Bubayero Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jibwis Social Media Tudun Wada Bubayero, AIDS Resource Center, Tudun wada layin speaker, Gombe.

Shugaban MAJALISAR MALAMAI sheikh Saleh haruna na gabatar da muhadhara na anguwa akan watan Ramadan Allah ya Saka da alk...
03/03/2024

Shugaban MAJALISAR MALAMAI sheikh Saleh haruna na gabatar da muhadhara na anguwa akan watan Ramadan Allah ya Saka da alkhairi Allah ya kaimu yanunamana Ramadan amin

Malam Ibrahim Muhammad kudi kenan yayinda yake gabatar da ainihin paper 3 na ka'idojin rubutu Allah ya Saka da alkhairi
02/03/2024

Malam Ibrahim Muhammad kudi kenan yayinda yake gabatar da ainihin paper 3 na ka'idojin rubutu Allah ya Saka da alkhairi

Hafiz Usman Muhammad kudi kenan yayinda yake gabatar da ainihin paper 2 cewa menene social media Allah ya Saka da alkhai...
02/03/2024

Hafiz Usman Muhammad kudi kenan yayinda yake gabatar da ainihin paper 2 cewa menene social media Allah ya Saka da alkhairi

Assalamualaikum warahmatullahi JIBWIS social media yayin gabatar da ainihin paper 1 a hukumance akan sanin social media ...
02/03/2024

Assalamualaikum warahmatullahi JIBWIS social media yayin gabatar da ainihin paper 1 a hukumance akan sanin social media Allah ya Saka da alkhairi

21/01/2024
Assalamualaikum warahmatullahi JIBWIS KWAMITIN WA'AZIN MATASA TUDUNWADA BUBAYERO KARKASHIN JAGORANCIN USTAZ malam Ahmad ...
21/01/2024

Assalamualaikum warahmatullahi JIBWIS KWAMITIN WA'AZIN MATASA TUDUNWADA BUBAYERO KARKASHIN JAGORANCIN USTAZ malam Ahmad sabo suna farincikin gayyatarka wajen gagarumar muhadhara ayau lahadi 21/01/2024 a masallacin yamma da KAWATA Dake opposite da daban itace tashan dukku dafatan Allah ya bada ikon halatta amin Announcer Muhammad kabiru Abdullahi

Assalamualaikum warahmatullahi JIBWIS KWAMITIN WA'AZIN MATASA DA KWAMITIN SOCIAL MEDIA TUDUNWADA BUBAYERO suna farinciki...
14/01/2024

Assalamualaikum warahmatullahi JIBWIS KWAMITIN WA'AZIN MATASA DA KWAMITIN SOCIAL MEDIA TUDUNWADA BUBAYERO suna farincikin gayyatar duk Wani members wajen gagarumar muhadhara da general mitin da za a gabatar yau lahadi 14/01/2024 a masallacin marigayi malam Muhammadu kudi tsakanin sallar magrib da Isha Allah ya bada ikon halatta amin Announcer Muhammad kabiru Abdullahi

Address

Tudun Wada Layin Speaker
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Social Media Tudun Wada Bubayero posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram