Dandalin Doctor Muhammad Magaji Halilu

Dandalin Doctor Muhammad Magaji Halilu Pharmaceutical companies

04/03/2017

Breaking:Taraba hold prayer session for president
Buhari
Both men, women and youth leaders in Taraba
State, today held a 2-hour prayer session for the
restoration of the health of President Muhammad
Buhari and his safe return to Nigeria from London.
They converged at the Eid del ground, situated
Nyamusala in the state capital.
Also in attendance session were the Chairman of
the state chapter of the All progressive congress,
(APC) Alhaji Sani chul, Ambassador Hassan jika
Ardo, Alhaji Ahmed Yusuf Gamaliya, All
progressive congress state Youth leader, Abdullahi
Ade , Aminu Liman , APC chairmanship aspirant of
just concluded local government election, Hon.
Nuru Dantsoho and Hon. Sale sa'ad , among
others.
Speaking to reporters after the session, Alhaji
Hassan Sani chul Chairman All progressive
congress in the state explained that they
convened the session out of their sincere concern
for the health of the President and in obedience
to the scriptural injunction asking taraban to pray
for their leaders.
Sani chul told reporters that, “Our prayer was
borne out of our concern about his health. We are,
as Nigerians, touched by the fact that our
President is not well and we prayed to God that
he regains his health. We believe most sincerely
that when the leader is sick, it is like the whole
nation is also sick.”
“We asked God for his healing, his restoration and
his eventual return to Nigeria to assume the
leadership of the country” he said while
encouraging taraban in the state to pray for the
President.
Sani chul said that they also prayed for the state
in general adding that the session offered an
opportunity to pray for the country, for peace and
stability and for the recovery of the country which
had not done well in the recent times.

25/07/2016

A zamanin khalifa Umar dan Khattaab,
wasu
mutane uku s**a zo masa suna rike da
wani
saurayi s**a ce:
Ya Amiral muminina! Wannan mutum ya
kashe
mana mahaifinmu.
-umar: kai donme ka kashe musu uba?
- Saurayi: Ni makiyayi ne, rakumata ce ta
ci
itaciyar gonar mahaifinsu, sai mahaifinsu
ya bugi
rakumin da dutsi, rakuma ta mutu, ni
kuma na
dauki dutsin na buge shi
ya mutu.
- Umar: saboda haka zan tsaida haddi
akanka.
- Saurayi: ka saurara mini kwana uku,
mahaifina
ya mutu ya barni da kanwata da
kuma dukiya, idan ka kasheni dukiyar da
yar
uwata zasu tozarta.
- Umar: wa zai lamunceka?
-Saurayi ya duba cikin mutane sai ya nuna
Sahabi "Abu Dhar".
- Umar: ka lamunce masa Ya Aba Dharr?
- Abu Dharri: na'am
- Kumar: ba ka san mutum ba ka lamunce,
to
idan ya gudu haddi zai koma kanka.
- Abu Dharr: na yarda.
-Saurayi ya tafi, aka kwana biyu, an shiga
na
so uku, saurayi bai zo ba,
-Hankalin kowa ya tashi akan Abu Dharri
kar
haddi ya koma kansa. Kafin sallar magariba sai ga saurayi ya
zo a
gajiye, ya tsaya a gaban khalifa Umar. Saurayi: na mika dukiyar ga kawuna
yanzu in
hanunka, ka tsaida haddi
akaina.Cikin mamaki Umar ya ce: me ya dawo da
kai
bayan ka sami dama da za ka
iya gudu abinka?Saurayi: na ji tsoro, Kar a ce cika
alkawari ya
Kare
cikin mutane.Umar ya juya ga Abu Dharr: me ya sa ka
lamunce
masa?
- Abu Dharr: na ji tsoro, kar a ce alheri ya
Kare
cikin
mutane.
- Wannan jawabi ya yi tasiri ga masu
Neman
jinin ubansu, s**a ce sun yafewa
saurayi. Sai Umar yace: saboda me ?
S**a ce: muna tsoro, kar a ce afuwa ta
Kare a
cikin mutane.
- Ni ma na isar muku da wannan labari ne
don
ina tsoron kar a ce kira/tunatarwa zuwaga
aikata
alkhairi (wato da'awa) ya Kare cikin
mutane. Don
Allah kai ma ka tura kar ace yada alheri ya
qare
cikin mutane.

24/07/2016

Hoto Mai Dauke Da Darasi
Wannan hoton wani attajiri ne da ya rasu, wanda
kuma Allah ya azurta shi da arziki, domin daga
falon da aka ajiye gawarsa za ka gane cewa mai
arziki ne.
JAN HANKALI
Wannan hoto dai yana dauke da darasi, domin
hoton ya nuna cewa babu komai a duniyar nan.
Don haka akwai bukatar mutum ya kasance mai
tunani a duk halin da yake ciki, wato ka sani
cewa mutuwa za ta iya zo wa mutum a koda
yaushe kuma ka sani abin da ka mallaka a
duniyar nan ba komai ba ne.
Don haka yana da kyau mutum ya kasance mai
tsoron Allah a duk inda kake.
Allah ya sa mu cika da imani.

22/06/2016

ABINDA YA FARU JIYA A ADAMAWA
Hm duniya ina zaki damu
wani bawan allahne yanada mata da yara amma
basuda abinda zasuci sai matar ta dauki daya
daga cikin yayanta ta tafi kasuwa taje tasamu
mai saida masara tace masa ya aunamata
masara kwanu 8 bayan yabata saitace dashi ga
dantanan yazauna awajansa takai masara wajan
mota kuma ta dauko masa kudi yace to bayan
tatafi shuru.shuru bata dawoba har mai masara
yafara hada kayansa zaitashi shikuma yaron yana
zaune agefensa saiya cewa da yaran kai kaga
haryanzu mamanka bata dawoba nikuma zantafi
gida sai yaran yay kaman zaiyi kuka saiya
cemasa kai yaro kasan gidan ku saiyaro yace eh
yasani saiya daukeshi a mashin s**a tafi gidan
maman yaran yana zuwa saiyaga maman yaran
tana tuka tuwo zaiyi magana sai mijin matar yace
malam kayi hakuri matatace ninace takai wan
nan yaran kasuwa takarbo mana kayan abince
sbd yau kwananmu uku bamusa komai
abakinmuba nantake mai masara yaji tausayinsu
ya dauke wasu kudin yakara musu
jama.a wan nan yafaru da gaske bawai karya
bane agarin adamawa dan allah yan uwana mata
da maza duk wanda yaga wannan post in yayi
andu.a ga yan uwa musulmai allah ya kiyayemu
da shiga kunci na talauci irin wan nan

07/06/2016

Allah kasa Gwamnonin mu suyi koyi RAHOTO: Jigawa Ta Fara
Fitar Da Tayils Zuwa Sin
Munkaila T. Abdullah
— June 7, 2016 | Leave a comment
A yunkurinsa na bunkasa kasuwanci da
masana’antu a jiharsa, Gwamna Alhaji
Muhammad Abubakar Badaru ya
kaddamar da kamfanin masana’antar
tayil a garin Kachi da ke birnin Dutse.
Wanda yanzu haka wannan kamfanin ya
samar, tare da aikewa da kimanin tirela
uku na tayils din zuwa kasar Sin, an
tabbatar da da cewa zai samar da tayils
kimanin Tirela talatin a kowane wata.
Da yake jawabinsa, jim kadan bayan
kaddamar da kamfanin, Gwamna
Muhammad Badaru ya bayyana cewa, an
kafa kamfanin ne a cikin watanni shida,
inda ya fara aiki cikin watanni takwas da
s**a gabata.
Gwamnan ya ci gaba da cewa, wannan na
daya daga cikin yunkurin gwamnatinsa na
yin amfani da irin albarkatun da Allah ya
h**e wa, jihar domin samar da
masana’antu domin al’umma su amfana
tare da farfado da tattalin arzikin jihar
baki daya.
Gwamna Badaru ya kuma ce, wannan
kamfani, wanda yake mallakin ‘yan Sin ne
mai suna GCC Banguard, na daya daga
cikin sakamakon tafiye-tafiyensa zuwa
kasashen waje domin zakulo muhimman
abubuwan da jihar za ta amfana. Ya ce, a
lokacin da kamfani zai fara aiki ka’in da
na’in, kimanin matasa 1,500 ne za su ci
moriyar al’marin.
Shi ma da yake nasa jawabin a yayin
taron, babban Manajan kamfanin, Mr Du
Ganan ya yaba wa gwamnatin jihar
Jigawa bisa cikakken goyon bayan da ta
ba su domin ganin kamfanin ya fara aiki
cikin kankanen lokaci. Ya ce, gwamnatin
ta ba kamfanin wadataccen fili, wanda ke
dauke da wadannan albarkatun kasa na
Duwatsu domin gudanar da wannan
kamfani.

13/05/2016

A RETIRED TEACHER THAT RETURNED MONEY
TO HIS STATE TREASURY.
After going through the story of a Primary School
Teacher that taught for 30yrs and retired at the
post of Assistant Headmaster with Gabukka
Primary School in Gombe, one will be compelled
to agree with the common saying that teachers'
reward is in heaven".
Malam Jafaru Adamu Boderi had recently clocked
60years in his life and that also brings him to the
end of his carrier as a civil servant. He finally
retired in March this year. Today, Malam Jafaru
received an alert of amount of over N34,400
coming into his account as his usual salary.
When he saw the amount he knew that
something went wrong, so he said to himself that
this cannot be his pension because it was the
exact figure that he normally receive as his
monthly salary. Unfortunately, he had no money
nor any little amount to use for transport. He was
left with the option to trek down to the bank. He
withdrew the money and also trekked from the
bank to the State Treasury. He tendered the
money, collected his receipt and walked down
home. On his way home, his cousin had to give
him N50.00 for transport fare to pay for a bike.
What a man!
It's my pleasure to share with all my friends and
readers the story of this rare breed of citizens.
This level of contentment is extraordinary and
worth commendation.
For proof of evidence, I hereby attached a
photocopy of the Gombe State Government
Treasury Receipt with No. 0196241.
I WISH THE GOVERNMENT WILL CELEBRATE
SUCH PATRIOT AND EULOGIZE HIS EXEMPLARY
CHARACTER FOR PURPOSE OF PROMOTING
GOOD MORAL VALUES IN PUBLIC SERVICE AND
SOCIETY.
(Pls let's celebrate him by sharing his story and
help give courage to others with similar stories).

05/05/2016

A rana irinta yau, 5, May, 2010. Allah
yayiwa tsohon shugaban kasa Umar Musa
'yar adua rasuwa, an haifeshi 16, Agusta,
1951.
Marigayi shine shugaban Nageria na farko
daya fará bayyana dukiyar daya mallaka a
duniya. Duk da cewa Mai gidansa
Obasanjo shine ya kirkiro hukumar EFCC
da ICPC amma hakan baisa Obasanjo ya
bayyana kadararsa ba.
Marigayi Umaru shine wanda ya sassauta
farashin man fetur a Nigeria kuma akaji
Dadi. Shine wanda yakawo karshen rashin
mutuncin tsagerun Niger-Delta ta hanyar
basu kudi, da kuma kirkirar wata
ma'aikata duk saboda su.
Shine shugaba Mai dattaku da hangen
nesa da sanin iya mulki.
Marigayi shine wanda yazo domin
taimakawa arewacin Nigeria ta hanyar
janyo ruwa da sauransu.
Marigayi shine Mai 7 point Agenda.
Allah yajikan maza.

27/04/2016

ALLAHU AKBAR ALLAH YA SAKA MAKA DA
ALJANNAH SAMAKON RASA IDANUWAN KA
Yaro Sadiq,Wanda wadansu marasa imani s**a
kwakulewa idanu watanni 3 da s**a wuce a
Zaria.
Ya zuwa yanzu dai ya warke,yana ci gaba da
harkokin sa cikin koshin lafiya ba tare da ko
ciwon kai ba.

27/04/2016

Shugaban Nigeria, Muhammadu Buhari ya gana
da shugabannin majalisar dattijai da kuma ta
wakilai domin warware takaddamar da ta kunno
kai a tsakaninsu game da kasafin kudin kasar na
2016.
Shugaba Buhari dai ya mayar da kasafin kudin ga
majalisar dokokin domin su yi wasu gyare-gyare
kafin ya sanya masa hannu.
Sanata Ali Ndume, wanda ya halarci ganawar ya
shaida wa BBC cewa an samu fahimtar juna
tsakanin bangarorin biyu:
Ndume ya ƙara da cewa, an kafa kwamitin da zai
warware sabanin da ke tsakanin ɓangarorin biyu
dangane da kasafin ƙudin.
'Yan majalisar dokokin dai sun bayyana aniyarsu
ta ganin an kammala gyara kasafin kudin cikin
mako guda.

26/04/2016

Daruruwan masu zanga-zanga a Najeriya sun yi
wa majaliasar dokokin kasar tsinke, inda s**a
bukaci shugabanta Sanata Bukola Saraki ya
sauka daga mulki.
Masu zanga-zangar, wadanda s**a fara tattaki
daga dandalin Unity Fountain da ke tsakiyar
Abuja, babban birnin kasar, suna rike da kwalaye
da aka rubuta da aka rubuta "Dole Saraki ya
sauka", da "Mun gaji da Saraki", da sauransu.
Masu zanga-zangar, wadanda s**a hada da
kungiyoyin fararen hula da na dalibai, sun kuma
zargi 'yan majaliasar dokokin da yin kafar-ungulu
a yunkurin shugaban kasar Muhammadu Buhari
na kawo sauyi a kasar.
Sun bukace su da su yi gaggawar yin gyare-
gyare a kasafin kudin kasar domin shugaban ya
sanya masa hannu.
Ana dai tuhumar Sanata Saraki da laifuka 13
wadanda s**a hada da yin karya wajen bayyana
kadarorinsa, ko da ya ke ya musanta zargin.
Idan aka same shi da laifi, zai iya fuskantar
hukuncin dauri a gidan yari.

26/04/2016

Kwankwaso Na Cikin Jerin Sunayen Sanatocin Da
Za A Dawo Da Su Gida Daga Abuja
Daga Bashir Abdullahi El-Bash
A karshen makon da ya gaba ta ne dai gungun
wasu kungiyoyi kimanin 200 kungiyoyin da s**a
bayyana kansu da sunan masu kishin Nieria s**a
gudanar da wani taro na kwana 3 jahar Katsina.
Taron wanda aka tattauna batutuwa masu
muhimmanci an fitar da sunayen wasu 'yan
majalissar dattawa da na wakilai wadanda ake
zargin sune a kan gaba wajen yi wa gwamnatin
Buhari zagon kasa.
Tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabi'u Musa
kwankwaso yana cikin jerin sunayen wadanda
kungiyoyin s**a fitar da sunan sa kuma yanzu
haka an raba wasu takardu ga al'ummar mazabar
da yake jagoranta za su rattaba hannu.
Bincike ya nuna cewa yanzu haka kusan mutane
dubu goma sun saka hannu a yau Litinin domin
nuna amincewar su da dawo da Sanatan gida.
Masu karatu, ko me za ku ce game da wannan
batu?

25/04/2016

Wata babbar kotun gwamnatin tarayya dake
Lokoja a jihar Kogi ta sami Gabriel Daudu da
aikata laifuka 77 sannan aka yanke masu
hukuncin daurin shekaru 154 a gidan yari.
Wannan na dauke ne a ckin wata sanarwa da
hukumar nan dake yaki da masu yiwa tattalin
arzikin kasa zagwon kasa EFCC ta fitar dauke da
sa hannun kakakinta Wilson Uwujaren.
Sanarwar ta bayyana cewa hukumar EFCC ta
sami nasarar samun wani tsohon dan majalisar
dokokin jihar Kogi kuma tsohon Shugaban riko na
karamar hukumar Ogori/Magongo na jihar Gabriel
Daudu da laifin zambar kudi Naira biliyan 1.4
A watan Afrilun shekarar 2010 ne hukumar EFCC
ta soma gurfanar da Daudu kan zarge zarge 208,
da s**a danganci halartar kudaden haram da
kuma barnatar da kudaden al'umma.
Mai shari'ah Inyang Ekwo wanda ya jagoranci
shari'ar a wata babbar kotun gwamnatin tarayya
dake Lokoja a jihar Kogi, ya same shi da aikata
laifuka 77, sannan aka yanke masu hukuncin
daurin shekaru 154 a gidan yari
Kafin a yanke masa hukuncin mai gabatar da
kara Wahab Sh*ttu ya gabatarwa da kotun shaidu
guda 13 da za su tabbatar da tuhumar da ake
masa

24/04/2016

Za A Fara Dawo Da 'Yan Majalissar Dattawa Da Na
Wakilai Gida Saboda Kuncin Rayuwa Da S**a Jefa
Talakan Nijeriya
Daga Bashir Abdullahi El-Bash
Wasu gungun kungiyoyin farar hula wanda s**a
nemi a saka ye sunan su saboda su cimma burin
su na ceto Nijeriya, sun yi kira da a fara daukar
matakai na dawo da 'yan majalissar dattawa da na
wakilai gida daga Abuja domin ladabtar da su
saboda kuncin rayuwa da s**a jefa talakan Nijeriya
ciki.
Wannan sanarwa ta fito ne daga bakin shugabannin
kungiyoyin su kimanin 200 wanda suke gudanar
da taro na kwana 3 a jihar Katsina, taron da aka
fara a ranar Juma'ar da ta gabata, kuma za'a kare
shi a yau Lahadi.
Yanzu haka akwai mazabu kusan 10 da s**a gama
shirin dawo da wakilan nasu daga Abuja tsakanin
jihar Kano da Katsina da kuma Zamfara.
Kungiyoyin sun buga wasu takardu wanda za'a
raba a masallatai coci- coci da kasuwanni da duk
inda jama'a suke taruwa domin cimma burin su.
Sun ce dawo da wakilan nasu ya zama dole
saboda irin yadda suke ta yi wa shugaban kasa
Buhari zagon kasa a yunkurin sa na inganta
rayuwar talakan Nijeriya.
Bayan haka sun yi kira ga sauran kungiyoyi masu
zaman kansu da su hada kai da su domin dawo
da duk wani azzalumin wakilin jama'a da ba ya
kaunar cire talaka cikin kuncin rayuwa da yake ciki,
sannan hadakar kungiyoyin sun ce babu sani babu
sabo a wannan kuduri nasu.
A karshe shugabannin kungiyoyin sun ce suna
bukatar duk dan Nijeriya mai kishi da ya ga
wannan sanarwa ya rubuta sunan mai wakiltar su a
matakin tarrayya da yankin da yake wakilta da
sunan mazabar sa domin buga wata jarida mai
dauke da sunayen wakilan.

23/04/2016

'An mare ni domin ni mace ce'
Majalisar wakilan Najeriya ta umarci shugaban
hukumar da ke kula da gidajen yarin kasar ya
bayyana a gabanta bayan an zargi jami'an da ke
kare lafiyarsa da marin wata 'yar majalisa.
Onyemaechi Mrakpor mai shekaru 49 ta shaida wa
BBC cewa an diran mata ne a dalilin cewa ta sha
gaban ayarin motocin shugaban hukumar da ke
kula da gidajen yarinPeter Ezenwa Ekpendu a ranar
Laraba.
A cewar Misis Mrakpor, "Na dauka cewa wani
hadari ne aka samu wani ya bugi motar wani.
Saboda haka na sauke gilashin motata." Ta kara
da cewa,
"Yin hakan ke da wuya sai wasu mutane maza
cikin kayan sarki na jami'an gidajen yari, s**a
sauko daga motarsu ita ma mallakar hukumar
gidajen yari; sai na cewa wanda ya zo ta inda nake
zaune me yake faruwa? Me yasa kake bubbugar
motata? Sai kawai na ji mari fau!"
Lamarin ya harkuza masu kula da lafiyarsa, inda
s**a tare ta, kana s**a yi ta marinta, a kan idanun
Mr Ekpendu a harabar majalisar dokokin.
Wani dan majalisa ya ce Mrs Mrakpor ta yi ta kuka
a lokacin da take bayar da labarin abin da ya afku.
Sai dai Francis Enobore, mai magana da yawun
shugaban hukumar kula da gidajen yarin, ya
musanta cewa jami'an hukumar sun ci zarafin 'yar
majalisar wakilan.
"Na tausayawa mata a Najeriya. Domin sai da s**a
fahimci ni mace ce sannan s**a fara zagi na." In ji
Mrakpor.
Mrs Mrakpor ta ce lamarin ya razana ta, kuma ya
kunyata ta, don haka ta shigar vda kara wajen 'yan
sanda.

07/04/2016

A ranar Alhamis ne ake sa ran akawun Majalisar
Dokokin Najeriya zai mika cikakken kudurin kasafin
kudin kasar ga Shugaba Muhammadu Buhari.
Tun a ranar Laraba ne dai shugabannin
kwamitocin kasafin kudi na majalisar Dattawa da
ta Wakilai s**a rattaba hannu a kan kammalallen
kasafin.
Makwanni biyu da s**a wuce ne aka mika kudurin
a takaice amma shugaban kasar ya ce ba zai sa
hannu ba har sai ya ga cikakken bayani game da
kasafin.
Majalisar dokokin Najeriyar ta zartar da kasafin
kudin na kimanin dala biliyan 30 wanda ba a taba
kasafi mai yawa irinsa ba, don farfado da tattalin
arzikin kasar wanda ya tabarbare sakamakon
faduwar farashin man fetur a duniya.

06/04/2016

BREAKING: EFCC Detective: Personal Assistant To
Saraki Deposited N600,00 to N900,000 Into His
Account 50 Times In One day
Michael Wetkas, a detective with the Economic and
Financial Crimes Commission (EFCC), on Tuesday,
narrated how Senate President Bukola Saraki
allegedly used fictitious names to launder billions
of naira.
READ MORE... http://bit.ly/238idOR

04/04/2016

WATA SABUWA: An bankado wata sabuwar
badakala, almundahana da kuma gano wadansu
asusun boye da Kamfanoni wanda BUKOLA SARAKI
da Iyalansa s**a mallaka a kasashen duniya da
yankin PANAMA
Bayan bincike ta musamman da wannan gidan
jarida PREMIUM TIMES tayi tare da hadin gwiwar
ICIJ ta nuna irin dukiyar da Saraki ya mallaka da
irin arziki da uwar gidan Saraki Tosin ta mallaka
Wanda basu ambatosu ba a cikin takardan nuna
shaidan abubuwan da Saraki Ya mallaka a
ma'aikan kula da da'an Ma'aikata wato CCB da
CCT.
Binciken ya nuna cewa Saraki da Iyalansa sun
boye wadansu harkalloli da s**a gudanar da kuma
wadansu arzikin da idan ba irin wannan bincike ba
ba'asan da su ba.
Wani Kaninsa maisuna Laolu Saraki, ba'a barshi a
baya ba wajen more daman handaman da wansa
Bukola ya tafka.
Shima ya na da manya manyan hannayen jari a
wadansu Kamfanoni da ke kasashen waje.
Arzikin sun hada da Kamfanoni, hannayen Jari,
gidaje a kasashen duniya da kudade ma ke a
asusun bankunan duniya.
Saraki dai yayi Gwamna a jihar Kwara daga 2003
zuwa 2011. Yanzu Shine shugaban Majalisan
Dattawan kasa Najeriya.
Toh, jama'a kun dai ji.
Me za kuce akan hakan?
Karanta nan: https://t.co/xTsyH5gZwH

04/04/2016

Some facts about Sheikh Abdul Rahman Al Sudais
(Imam of Masjidul Haram)1. He was born in year
1960 in Riyadh,Saudi Arabia. He belongs to Anza
clan.2. He memorized the Qur’an at the age of
12.3. He graduated in year 1979, and in 1983 he
got a degree in Islamic Shariah from the Riyadh
University. In 1987 he did Master’s and in 1995 he
completed his Doctorate in Islamic Shariah.4. He
has served in Riyadh University and then in Umm
ul Qura University as Assistant Professor.5. He
was selected as Imam in the Grand Mosque when
he was only 24 years. He delivered his first
sermon at an age of 24 years in month of July,
1984.6. In the year 2012, Al Sudais was appointed
as headof Presidency for both the Holy Mosques
and was given a rank of minister.May Allaah
preserve, bless him and accept his efforts for the
ummah.
Allahuma Aamyn.

02/04/2016

Kai Yau Babu Maganar Bacci Mai Girma
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Bani
Umarni Cewa Duk Yadda Zanyi Inyi Domin
Man Fetur Ya Wadata a Kasarnan Kafin Ya
Dawo Daga Kasar Amurka Saboda Yanaso
Da'ya Dawo Za'a Fara Gudanar Da Ayyuka
Inji Ministan Man Fetur Din Najeriya Emmanuel
Ibe Kachikwu

02/04/2016

READ WHAT OBAMA SAID ABOUT BUHARI AND
NIGERIA!
"We agree that Nigeria deserves her nuclear energy
space. And because of the respect Nigeria had
recently attracted from the global community since
the election of President Buhari, I shall lead other
world figures to Nigeria in April to seal the nuclear
deal. There is no doubt America and the world will
depend on Nigeria in years to come to survive in
many respect..."
President Barack Obama.
1/4/2016.
SAI BABA BUHARI
Masu Gudu Su Gudu

30/03/2016

Buhari ya ki sanya hannu kan kasafin kudi
29 Maris 2016
Aika
Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari ya
ki sanya hannu kan kasafin kudin bana har sai
an tura masa cikakkun bayanan kasafin kudin.
Kamfanin dillancin labarai na Reuters ya ambato
wani babban jami'in gwamnati na cewa, majalisar
dokokin kasar wadda ta zartar da kasafin a
makon da ya gabata ta aike masa da kasafin
kudin amma ba wani cikakken bayani.
An gabatar da kasafin kudin na kimanin dala
biliyan 30 wanda ba a taba kasafi mai yawa
irinsa ba, don farfado da tattalin arzikin kasar
wanda ya tabarbare sakamakon faduwar farashin
man fetur a duniya.
A farkon shekarar ne shugaba Buhari ya kori
jami'ai da dama da ake zargi da aringizon kasafin
kudin inda s**a kara miliyoyin nairori domin
batarwa a wasu hukumomin gwamnati.

10/12/2015

THIS IS WHY GADDAFI IS DEAD........
His gold dinar would have shut down the fake
economies of the Rothschilds around the world and
give the power back to the people.
Libya & QADDAFI ...FACTS THAT CANT BE
DENIED.......
1. There is no electricity bill in Libya; electricity is
free for all its citizens.
2. There is no interest on loans, banks in Libya are
state-owned and loans given to all its citizens at
0% interest by law.
3. Home considered a human right in Libya –
Gaddafi vowed that his parents would not get a
house until everyone in Libya had a home.
Gaddafi’s father has
died while him, his wife and his mother are still
living in a tent.
4. All newlyweds in Libya receive $60,000 Dinar
(US$ 50,000 ) by the government to buy their first
apartment so to help start up the family.
5. Education and medical treatments are free in
Libya. Before Gaddafi only 25% of Libyans are
literate. Today the figure is 83%.
6. Should Libyans want to take up farming career,
they would receive farming land, a farming house,
equipment, seeds and livestock to kick- start their
farms – all for free.
7. If Libyans cannot find the education or medical
facilities they need in Libya, the government funds
them to go abroad for it – not only free but they
get US $2, 300/mth accommodation and car
allowance.
8. In Libyan, if a Libyan buys a car, the
government subsidized 50% of the price.
9. The price of petrol in Libya is $0. 14 per liter.
10. Libya has no external debt and its reserves
amount to $150 billion – now frozen globally.
11. If a Libyan is unable to get employment after
graduation the state would pay the average salary
of the profession as if he or she is employed until
employment is found.
12. A portion of Libyan oil sale is, credited directly
to the bank accounts of all Libyan citizens.
13. A mother who gave birth to a child receive US
$5 ,000
14. 40 loaves of bread in Libya costs $ 0.15
15. 25% of Libyans have a university degree
16. Gaddafi carried out the world’s largest
irrigation project, known as the Great Man-Made
River project, to make water readily available
throughout the desert country. U.S. Military
Intervention in Libya Aimed to Squelch Gold-
Backed African Dinar — with Jeff Nee-Boye
NoreAga.

16/11/2015

Ya Allah, Al-Wahhab, Ar-Razzaq, Al-Fattah, for
all those seeking jobs, open Your doors of
Mercy & grant them Halal rizzak and success.
Join us to say Ameen

14/11/2015

Narrated Abu Said Al-Khudri: Allah's
Messenger (peace be upon him) said, "While I
was sleeping I saw (in a dream) some people
wearing shirts of which some were reaching
up to the breasts only while others were even
shorter than that. Umar bin Al-Khattab was
shown wearing a shirt that he was dragging."
The people asked, "How did you interpret it?
(What is its interpretation) O Allah's
Messenger (peace be upon him)?" He (the
Prophet (peace be upon him) ) replied, "It is
the Religion." (Sahih al-Bukhari, Vol. 1, Book
2, Hadith 16)

28/09/2015

May Allah heal those who were injured and
have mercy on those who passed away in the
Saudi Arabia Stampede. May Allah accept
them as martyrs. Ameen

17/08/2015

AUREN MUTU'AH
Manzon Allah (s.a.w) yace: "Ya ku mutane,
lallai ni da na muku izini cikin jin dadi daga
mata (Mut'ah), to lallai, TABBAS ALLAH YA
HARAMTA MUTU'AH HAR RANAR QIYAMA ,
duk wanda a cikin ku yake tare da wata to
ya rabu da ita, kuma kada ku karvi komai
daga cikin abinda kuka basu".
Sahihu Muslim 3488
Daga Ahlul Baiti (Allah Ya kara yarda
garesu)
Alhassan da Abdullahi 'yayan Imam
Muhammadul BaQir dan Imam Aliyus Sajid,
yaji Imam Aliyu bn Abi Dalib na gayawa
Abdullahi dan Abbas (r.a); "Manzon Allah
(s.a.w) ya hana auren Mut'ah a ranar
Khaibara da kuma cin jakin gida".
Sahihu Muslim 3501.
Don karin bayani, duba;
Sahihu Muslim 3483, 3485, 3486, 3487,
3488, 3489, 3490, 3491, 3492, 3493, 3494,
3495, 3496, 3497, 3499, 3500, 3501.
Sunanu Ibn Majah 1961, 1962, 1963.
Sunanun Tirmizi 1121
Sunanud Darimiy 2195, 2196, 2197.
Sunanun Nasa'i 3365, 3366, 3367, 3368.
Ya Allah Ka kare mu daga fadawa cikin
abinda Ka Haramta, Ka kare mu Ka kare
Imanin mu.

14/08/2015

Agriculture in Islam
Anas bin Malik narrated:
Allah's Apostle said, "There is none among
the Muslims who plants a tree or sows
seeds, and then a bird, or a person or an
animal eats from it, but is regarded as a
charitable gift for him."
Indeed farming is not just a way of feeding
ones-self or a way of getting income but is
also a source of getting reward and blessings
from Allah.

09/08/2015

TSARABAR WATAN SHAWWAL

Tambayoyi akan Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (S.A.W)

Dan Allah ka/ki taimaka ka/ki amsa duk wanda ka sani koda gudu daya ne domin yan uwa su karu da ilimi.

1. A wane gari Mahaifin Annabi Muhammad. (S.A.W) ya rasu?
(A) Makkah
(B) Habasha
(C) Yathrib
(D) Yemen
2. Wane ya radawa Annabi Muhammad (S.A.W) Suna?
(A) Abdullahi
(B) Abdul Muttalib
(C) Abu lahab
(D) Abdul Manafi

3. Shekara nawa Abdul Muttalib ya dauka yana rainon fiyayyen halitta kafin ya rasu?
(A) Shekara 3
(B) Shekara 6
(C) Shekara 1
(D) Shekara 2

4. Shekarar Nana Khadija nawa lokacin da ta rasu?
(A) 60 yrs
(B) 58 yrs
(C) 65 yrs
(D) 80 yrs

5. Ya sunan Matar Sayyadi Abubakara (R.A)?
(A) Maimuna
(B) Ummu Habiba
(C) Ummu Ruman
(D) Safiyya

6. Wanene farkon wanda ya fara yin kisa a doron kasa?
(A) Bilal
(B) Qabila
(C) Habila
(D) Najjash

7. A yakin Khandaq wane ya bada shawarar haka ramin (gwalalo)?
(A) Salmanul Faris
(B) Zaid bin Harith
(C) Mu'az bin Jabal
(D) Huzaifah ibn yaman

8. Wanene Farkon bawa da ya karbi Musulunci?
(A) Salmanul Faris
(B) Zaid bin Harith
(C) Mu'az bin jabal
(D) Huzaifah ibn yaman

9. Acikin yayan Manzon Allah wanene karamin cikinsu?
(A) Al kasim
(B) Ummu kurthum
(C) Fatima
(D) Zainab

10. Wane suna Mahaifiyar Annabi (S.A.W) ta rada masa?
(A) Abul kaseem
(B) Ahmad
(C) Aminu
(D) Musa

09/08/2015

sign of Qiyamah
Sahih Muslim English Reference : Book 41, Hadith 6924; Arabic Reference : Book 55, Hadith 7460)

Narrated Ubadah ibn as-Samit: The Prophet(Peace be upon him) said: I have told you so much about the Dajjal (Antichrist) that I am afraid you may not understand. The Antichrist is short, hen-toed, woolly-haired, one-eyed, an eye-sightless, and neither protruding nor deep-seated. If you are confused about him, know that your Lord is not one-eyed.

Abu Dawud said: 'Amr bin Al-Aswad was appointed a judge.

(Sunan Abi Dawud 4320 : In Book 39, Hadith 30)

07/08/2015

Hadith for you - Sahih Al Bukhari - Book of Friday Prayer

Volume 002, Book 013, Hadith Number 003.
-----------------------------------------
Narrated By Ibn 'Umar : While Umar bin Al-Khattab was standing and delivering the sermon on a Friday, one of the companions of the Prophet, who was one of the foremost Muhajirs (emigrants) came. 'Umar said to him, "What is the time now?" He replied, "I was busy and could not go back to my house till I heard the Adhan. I did not perform more than the ablution." Thereupon 'Umar said to him, "Did you perform only the ablution although you know that Allah's Apostle (p.b.u.h) used to order us to take a bath (on Fridays)?"

04/08/2015

the 40 sign's of Qiyamah
1- The appearance of fitan (tribulations) and removal of khushoo' (god fearness, taqwah, reverence, etc)
2- Lost of honesty
3- The taking away of knowledge and the prevalence of ignorance
4- Frequent occurrences of sudden and unexpected death
5- Spreading of killing
6- Acceleration of time
7- Rejection of sunnah (Hadeeth)
8- The spread of riba (usury, interest), the spread of zina (adultery, fornication), drinking of alcohol
9- The widespread and condoning music
10- The decoration of mosques as a matter of pride and competition
11- Large numbers of women, lack of men
12- Abundance of Earthquakes
13- Frequent occurrences of disgrace, distortion, and defamation
14- When people wish to die because of the severe trials and tribulations that they are suffering
15- Jews fighting Muslims
17- Lack of charity
18- The building of very tall buildings
19- Pervasiveness of wealth lawfully or unlawfully
20- The widespreading of grooming
21- Seeking knowledge from Deviated Scholars
22- The rise of the ignorable people, and vice versa
23- The death of righteous persons
24- The emergence of indecency (obscenity), enmity among relatives and neighbors
25- The rise of idolatry and polytheists, in the community
26- The Euphrates will uncover a mountain of gold
27- Estrangement of Islam
28- When the land of the Arabs returns to being a land of rivers and fields
29- The "Romans (Christians)" will increase in number and fight the Muslims
30- Earning money in Haram ways
31- When there is much rain but little vegetation
32- Evil People will be expelled from Al-Madinah
33- When predatory animals and minerals speak to human
34- Believer's dreams coming true
35- Increase in Thunderbolt
36- Assigning special greetings to V.I.P's and women helping their husbands in business
37- Until none shall say Laa Ilaaha IllAllah
38- No truly honest man will remain and no one will be trusted
39- Nations will call each other to destroy Islam (Islamic values, culture, teachings, muslims) by any and every means
40- Qur'an and Islamic knowledge will be passed on but no one will follow it

Address

Jekadafari Ward, Gombe
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dandalin Doctor Muhammad Magaji Halilu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram

Other Health/Medical/ Pharmaceuticals in Gombe

Show All